Bafullatanan Ruga Book 1 Aisha Maman Teddy

Author :  Maman Teddy Category :  Read Hausa Novels

Chapter   6 / 10

15K to 18K   out of 28.7K words


juyi akai tana takawa kafan ta na lumewa ciki don dadin taushin shi. Kutsa kai sukayi cikin
sauran dakunnan don kare ma ko inah kallo. Yyn da Ammie ta nufi da Mairo ixuwa bedroom din
ta.

Mu tare a next episode.




Don Allah kar ku fitarmun da book saboda ta kudi ce gamai bukata xai biya #100 NORMAL
#200 VIP #200 VTU duk ta wannan number 08081202932.


Mmn teddy
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: Typing....


*BAFULLATAN RUGA*


*NA MMN TEDDY*

*Episode 84/85*


_____________________



*ALHERI WRITES ASSO️*


*A.W.A*


```KUNGIYA DAYA TAMMAR DA DUBU.ALHERI SAI DAN ALHERI.BURIN MU SHINE BU
FADAKAR WA'AZANTAR DA KUMA NISHADANTAR,ALHERI SAI MAI SHI ALHERI GIDAN
KOWA```

Facebook@Maman teddy.

Fellow me on telegram....

09137392680.
Mmn teddy.

______________________



Naji dunbin adduo'in Ku abisa rashin lafiyan da nayi kwana biyu,INA gdy Allah yabar kauna.�

*Bismillahir rahamanur raheem*

******


Jin irin nishin da yake fitarwa kaman zai fiddo da ranshi gaba daya,ga kuma wani irin
jagwalgwala ta da yakeyi yasa ta kasa koda motsi kwakwkwara ga maganan Umma dake mata
yawo a kwakwalwa tuno da irin bakar axayan da Muhammad Adnan yayi mata yasata sakin
wani irin maarayan kuka mai cike da tsuma zuciya da ban tausayi. Cikin wata irin murya mai
cike da sarewa ta fara cewa" dama Hamma na nasani ba sona kake yi ba,tabarrakun jiki na
kawai kk kauna kk so. Sai kuma ta kuma rushewa da wani irin kuka da yasa Adnan tsayawa
cakk yakasa ko motsawa.
Maganganun ta ne suka hau yi masa yawo a kwakwalwa,"Hamma na nasan bani kk so
ba,tabarrakun jikina kk kauna. A hankali yafara raba jikin shi da nata,hadi da matsawa daga
gareta yana sauke numfashi wanda dakaji xaka fahimta yana cikin mugun bukatan ta. Cikin
segxy Voice idon shi a lumshe yafara magana wanda muryan shi har rawa yakeyi saboda
tsaban fitina don sha'awan mairo yagama rufe masa ido. Maryam" ki kwanta kiyi bacci baxan
maki komai ba. Kinnnjiiii.....ya fadi cikin hardewan murya.
Dajin furuncin sa yasata saurin kuma jan bargo hadi da cuno dan mitsulun bakin ta gaba tana
mai cewa" tom ni kafita ko ka kwanta kan super cushine din can. Ta fadi tana nuna masa
kujeran da yake ta hutawa ce daga gyefen royal bed din ta.

Jin yanayin muryan ta dakuma yanda ta turo masa dan mitsulun bakin ta yasa shi karajin jikin
sa yasaki yy lugufff da shi. Bb abun dake masa aiki sai bananan sa datake a tsaye tayi cirrr duk
ta kosa taji ta cikin kogin dadin Mairo,amma Ita kuma Mairon ta tsaya gara kansa tukun,da
kuma jaah masa aji. Jin shirun shi yasata dago ido tana kallon shi,aiko karaf suka hada ido taga ya wani kafe bakin
ta da kallo. Saurin sidda kai kasa tayi tana mai cigaba da turo bakin nata tana kunkuni.

Murmushi yy mai cike dajin son ta da kaunar t@ wanda shi kanshi bai san wani irin so yake
mata ba. Cike da dauriya da yanayin da yake ciki yakai hannun sa ya riko hannun ta yana mai
wasa da yan zararan ya tsunta.
Bude baki yy cike da segxy Voice ya fara ce mata" Maryam ke nakeso ba tabarrakun ki ba. Son
ki ne yy mun yawan da baxan iya buye maki shi ba. Zan cigaba da dakon sonki har sai ranar da

kk yarda Hamma Adnan na kaunar ki sannan xan yi maki wani abu da yashafi Sex da
mu'amalan Ma'aurata da hannu na har xai kai taba jikin ki. Amma daga yau plz promiss me
baxaki kara cewa " jikin ki nake so ba kyeba. I love you my sweat luv you till d end of my life...
Maganan yake cike da sarkakkiyar murya,wanda yana gama fadan mata haka ya mike daga
kan bed din hadi da nufan toilet ,bayan yafito ne ya zura jallabiyan shi hadi da nufota wanda
yanda yabar ta haka ya sameta a kwance,jahh mata blanket yy hadi da kai bakin shi dai² kan ta
yayi mata Addu' ya tofa mata sannan A hankali ya kai bakin shi kan kunnnen ta yana furta mata
gud night dear. Sannan ya sumbanci goshin ta ya juya hadi da nufan falo don ya kwanta can...
Yana fita ko tayi saurin bude ido n ta hadi da mikewa tayi saurin nufaan kofa ta garmake da key
sannan ta dawo ta nufi wadrop ta fiddo da kyan bacci hadi da saka su jikin ta.ta koma ta kwanta
don dugon tausayin Hamman nata bataji ba,sai ma Addu'a da ta kuma yi hadi da kashe
dumplight taja bargo. Niko nace Asuba ta gari Maryaman Hamma Adnan sarkin yan zuciya da
fitina.

Shikuwa Adnan yana daga kwance A kan kujeran falon yajiyo karar saka key din ta. Shiru yy
yana tunanin mai zaiyi ma mairo ta so shi?. Hakaa ya dinga wannan tunanin yyn da dayan
bangaren na zuciya n shi ke cike da sha'awan ta,don har karkarwa yakeyi amma sai danna
sha'awan tasa yake hadi da danne zuciya n shi akan yabarta ta huce daga jin tsanar da take
masa sannan.yana a haka har aka fara kirar sallan Subahi yana gurmususu don maran sa
kaman zata balle. A hakaa yasamu yafara lafa masa,wanda kan a shiga masallaci tuni ya dauko
sifire key din bedroom din nata ya shiga hadi da nufan privacy don ya dauro alwala yasamu bin
jam'i.

Koda ya fito anan ya kuma ido da ita tayi share² tana shan baccin ta hankali n ta kwance.
Girgixa kai yy ya fita a ranshi yana cewa" still da kuruciya a tare dake Maryam.

Itako Mairo bata farka ba sai Da gari yy shahhh don har lokacin Adnan bai dawo ba.
Cikin sauri ta nufi toilet ta watsa ruwa hadi da dauro alwala ta fito ta shimfida sallaya tana mai
tunanin ya akayi taga kaman anyi amfani da privacyn?. A haka dai ta idar da sallah hadi da cire
hijabin ya tage daga ita sai wani dan dingillen towel da bai gamaa rufe mata cinya ba. Dai² ta
juya zata nufi dressing mirrow ne taji anbudo kofan bedroom din nata. Ganin ya budo ya shigo ne yasata sakin baki cike da mmki don ko motsi ta kasa. A haka ya
nufo ta wanda da yatsayawar sa gaban ta idon shi ya sauka kan nonon ta da sukayi cirr da su.
Wani abu ne yaji ya tsikare sa nann yy saurin lumshe ido yana cewa " ushhhhh........


Update din dare na kan hanya fahhh just keep following......




Mmn teddyn ku ce
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* 90/91

Da shigowan su suka tadda ta nan a zaune. Ganin haka ko yasa shi saurin karakowa hadi da
zama gyefen ta yana kafe ta da dakwa-dakwan idanun shi. Kauda kai tayi ixuwa gyefe guda
tana mai kallon Sadeeq. Ganin yanda ta kauda kai yasa Adnan Murmushi hadi da safa sumar
kanshi da ya kwanta lufff da shi. A hankali ya fara ce mata" momyn sadeeq mun dawo. Shiru
tayi bata bashi amsaba yyn da kaman daga sama taji tsamin muryan Sadeeq yana cewa" mom
Ur breakfast. Sai a sannan tasaki fuska tana masa murmushi tace" tom muje na baka ko?. Nan
cike da murna ya daga mata kai, sukayo Dirning din.biyo bayan su Adnan yy yana kallon yanda
take jan Sadeeq da wasa,don har kokoyon voice din shi takeyi. Shima dan nata yana dry da
kyakyatawa... Jah masa kujera tayi ya zauna yana cigaba da sambado mata surutun da yakeyi
mata. Yyn da ita kuma ta juya ga oga Adnan tana mai jah masa nasa kujeran. Sannan ya
zauna. Serving din su ta somayi tana mai matsa masu da shi ixuwa gaban su. Bayan ta gama
ne tana kkarin fara nata break din ne kaman ance ta kalli Sadeeq sai taga ya tsaya yana kallon
ta bb alaman xaici abincin gaban sa. Cikin kwantar da muryan ta nason sanin dalilin kin cin
nasa tace" my boy yah baka break din?. Kallon ta yayi hadi da turo bakin shi gaba irin ta yara
yace mata" mummy na take bani a baki... Dry Adnan yy ganin yanda tayi saranda tana kallon
shi nan yace" oyyah yanxu kefah kenan yake jira ki bashi nashi. Kallon Adnan tayi kaman zatayi
masa mgn sai kuma tayi shiru hadi da matsawa kusa da Sadeeq din. Shikuwa abun ka ga yaro
sai ya hau washe baki cike da murna ya hau cemata" mum xaki bani da kan ko?. Murmushi tayi
hadi da daga masa kai tana cewa" ehhh Sadeeq ni da kaina zan baka har sai ka koshi. Tana
maganan tana kai abincin bakin shi. Haka suna a haka ya kuma jeho mata tambaya yana cewa"
mum wai ke Mum di nane?. Saurin dago kai tayi tana kallon yaron don jikin ta sai da yy
shock,cikin dakiya tace" wayace maka haka Sadeeq?. Nan ya kuma washe baki yana cewa"
Dad". Jin ya ambaci Dad yasa ta mai da kallon ta ga Adnan da yake kallon su yana murmushi.
Daga mata kai yy hadi da lumshe mata ido. Nan ta fahimci shi ne yasanar ma Sadeeq din.
Muryan Sadeeq ta cintaya yana cewa" Mum ur food is so Sweat. Dry tayi tana mai daukan
cofee tana kai masa baki tana murmushi don a yanxu maganan tasa har yawa tayi
mata,shiyasa daga karshe take bin sa da uhumm da uhmm...uhmmm.
A haka har suka kammala break din.
A wannan rana dai Mero tasha surutun Sadeeq har ta gaji. Yyn da Adnan ya barta dashi yana
azabtar da ita da surutun shi,don sarai yasan ba ta son yawan surutun.
A haka mero da Adnan suka kwashi kwana kusan 6 bb abun da ya hada su.don kullum a falon
ta yake kwana yana gurmusu don sai a lokacin yakejin axababban sha'awan ta. Amma taki
basa fuska baare kuma hadin kai. Shikuwa Sadeeq tuni yaxama dan dakin Mum din shi. Don
tare suke komai su kwana su tashi su kado Hamma Adnan falo.
A wata dare ne tana zaune gaban dressing mirrow bayan tafito daga wanka sanye cikin Kayan
bacci. Shafe mai a jikin ta tayi wanda bayan nan ta tufke gashin ta. Tuno da wata turare da
Ammie ta bata ne yasata kai hannun ta hadi da daukowa tana kkrin bude wa. Batare da tasani
ba turaren ya kubce daga hannun ta nan ko fiye da rabi ya malale a jikin ta. Dan tsaki tayi cikin sauri tasa hannun ta tadaga hadi da rufe wa tana goge jikin ta da turaren.
Jin yanayin kamshin turaren yasata saurin limshe ido dan sanyin shi da dadi.
Shiko oga Adnan dake falo a kwance wannan sanyayyan kamshin ne ya ziyarce shi wanda sai
da ya lumshe ido yana........

[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*88/89*
Sai da ya tsotsa iya son ransa sannan ya saki bakin ta don kanshi ganin numfashin ta na
barazanar barin jikin ta. Yana sakin labban nata taja wani irin numfashi don sai a lokacin taji ta
dawo dai² bude baki tayi zata sa masa kuka,aiko ganun haka ya matso kusa da ita yana
fuskantan ta yyn da ko wannan su ke jiyo numfashin dan uwan shi. Saurin saka hannu tayi a
bakin ta tana mai rufewa da tafukan ta hadi da girgixa masa kai Alaman na tuba. Murmushi yy
hadi da cewa" Kimun shiru ko yanxu na dauke ki nakai bedroom sai kiyi mai sosai ma acan ko?.
Ya fadi yana kanne mata ido daya. Saurin dukar da kai tayi don ta gaxa cewa masa ufuun sai
xuciyan ta dake faman bugawa kaman xai fito waje.
Ganin tagama tsorata da shi yasa shi jah baya yana bin wukar dake kusa da ovun da kallo. Sai
kuma ya lumshe ido jin wani irin daddadan kamshi da ya ziyarce shi. Murmushi yy hadi da
juyowa yana taba fuskanta hadi da shafa yana mai ce mata" matan ki iya girki sosai,gsky
Ammie tayi kokari dole nayi mata tukwici. Daure fuska ma tayi a maimakon ta bashi amsa. Dry
yy yana nufan hanyar fita wanda duk da hakan bakin sa bai mutu ba cewa" yake Im eager to eat
plz hurry up.
Juya baya tayi ta cigaba da aikin ta tana kunkuni hadi da cewa" Allaah ya isa na. Tana fadi tana
shafa bakin ta da har a lokacin xugin azaba yake mata. Don ita a ganin ta har a yanxu Adnan
mugun ta yake mata.
A haka bayan ta kammala komai ne tafara dauka daya bayan daya tana nufan dirning hadi da
jerawa. Yyn da dama oready ma'aikatan nata sun kammala gyara mata komai na falon tsafff
dashi gunun sha'awa. Bayan ta kammala ne ta juya zata nufa Resting room don taga halin da
shima yake ciki. Nan tajiyo shigowan sa juyawa tayi don jin muryan sadeeq cike da gwarancin
hausan shi. Shikuma yana bin maganan sa yana mai rike dashi dukkan su da kayan
Excersice... Kallon su tayi bata ce komai ba. Nan ogan naku dama so yake yy mata magana ya
karaso gaban yana ce ma ta" zamu wuce exercise ko xaki je mu tafi tare?. Kallon mmki tayi
masa na wato dani ne xaku tafi mutsa jini?. Sai kuma ta nisa hadi da sauke numfashi hmmm...
Cike da muryan gwaranci ta yara masu koyon mgn taji muryan Sadeeq na cewa" Mom gud
morning". Cike da kaunar yaron nata ta saka hannu tana shafa kansa hadi da cewa" how was ur
night dear?.
Murmushi yy hadi dace mata" gud momy.
Muhammad Adnan ganin suna shirin jan lokaci don sarai yasan Sadeeq da surutu gashi gari
yayi haske yasashi saurin cewa" My boy muje tunda mom tace baxa taje ba. Jin haka yasa
Sadeeq darawa wanda har sai da dimple din sa ta loba. Don wani abun nasa hakk Mairo
dangane da manyan idon sa dimple wushiryan ta duk. Cike da muryan gwaranci yace" Mom
basiyi ba?. Dary tayi hadi da cewa" ehhh Sadeeq ina aiki ne. Take care kar ka wahalarmun da
kan ka. Daga mata kai yy yana murmushi. Yyn da cike da mmkin ta Adnan yace" Matan nifah.
Kallon shi tayi ta nuna kaman bata fahimce shi ba,sannan tace kai fah mene?. Nima na kular
maki da kaina ko?. Dry Maganan Hamman nata ya bata,duk da tasan zolayan ta yakeyi. Sai ma
cewa masa tayi a'ah ka kular ma Ummah dai da kanka. Aikai dan lelen ta ne. Tana fadin haka ta
juya hadi da barin wurin shiko dry yy don yasan dalilin ta na ce masa hakan,sannan suka fice
daga falon yana dry... Bayan fitansu da yan mintoci ne ta fito hadi da nufan dirning don tayi
break din ta,amma tuno da Sadeeq baiyi breakfast kawai kuma nan taji ta kasa yin break

din,gashi tana son cin abuncin. Mikewa tayi hadi da nufan bakin windown ta hadi da bin gerden
din da kallo. Wurine tsittt bb abun da kkji sai kukan tsintsaye ga shi ko inah ciyayi lufff²
dasu.gunun sha'awa da burgewa. A natse suke execise din suna dry hadi da magana wanda
sam bata jiyo mai suke cewa. Mmki ne ya kamata ganin yanda duk abun da Hamma Adnan yy
sai Sadeeq yace xaiyi shikuma yy ta masa dry yana koya masa. A zuciyan ta ko mmkin ita
kanta girman yarannata takeyi,kare ma Sadeeq kallo tayi yaron da a shekaru baifi 1½ yrs ba.
Amma girman sa kace yy 2 ko 2½. Abu daya ne dashi xai sa ka fahimci yaro ne shine yanayin
maganar sa.
Haka ta dingi kallon su tana jin wani irin sanyi na ratsa ko inah na sassan jikin ta...
Ganin sun gama ne ya kuma kamo hannun shi sun nufo side din ta yasa ta saurin barin wurin ta
nufi tsakiyan falon ta hadi da xama kan daya daga cikin royals din ta yana watching wani
season film mai suna MY LOVER MY WIFE.




Next update na kan hanya





Mmn teddy
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: Typing.....


*BAFULLATANAN RUGA*

*86/87*
*NA MMN TEDDY*


*ALHERI WRITERS ASSO️*

*A.W.A*


_____________________


Saurin jah baya tayi tana rarraba ido kaman wanda tayi karya,don it@ har a yanxu tsoransa
takeji,gani take tass xai iya sauke jarabar sa akan ta. Dry ne ya kusa kamasa amma sai yy
saurin dakewa hadi da dan daure fuska yana mai jah baya hadi da xama kan bed. Wanda it@

kuma hakan yasa tayi saurin juya baya hadi da nufan dressing mirrow. Cike da Dakakkiyar
muryan sa da yake kara masa kwarjini ya ce mata" heeee common. Jah tayi ta tsaya batare da
ta iyah ko kara motsa kafan ta ba. Shikuwa ganin tana a haka yasa Shi komawa hadi da dora
kansa jikin bed din yana shafa sajen kan fuskan sa da yake kara masa kyau da kwarjini. Bin ta
yake da kallo hadi da kare mata mayatattun kallon sa,don dadin kallon nata a ahakan ma yakeji.
Bin ko ina nata yakeyi da kallo hadi da kare ma kugunta da shape din ta kallo hadi da lumshe
ido yana mai lasan pink lips din sa. Kusan mintoci suna a haka ita ta gaxa motsawa shikuma
issah ya hana shi yace mata wani abu. Ganin taki motsawa ne cike da rashin damuwa yace
mata" okay kina son tsayuwa kenan kaman mu soja,fyn keep standing dear,like to see you like
that,oyyah keep doing. Jin wulakancin da yakeyi mata yasata cike da fushi ta juya hadi da nufan
mirrow tana cewa" tom katsaya mana. Nagama shiryawa kaya fah xan saka.
Murmushin ko

6 / 10