Author : Maman Teddy Category : Read Hausa Novels
ci tayi da taci² ta
daga lemu ta kora da itah. Don Mairo har a yau bata mance da 'dan'danon Abincin rugar su ba.
Ganin wanda yakeyi domin ta bama tasan yana yi ba,yasa shi daka masu tsawa yace su tashi
su bar masa part. Ai nan jiki na rawa Layla har da gudu ta nufi side din Ammie, itama Amira nan
tayi,itako Mairo sai ta nufi part din Ammie don tasan nan ne nasu barayin.... Da shigan ta ta nufi
upstairs tayo Alwala hadi da yo sallah, sannan ta fito daga dakin nata ta nufi bedroom din
Ammie. Da shigan ta ta samu Ammie zaune kan sallaya tana Addu'a. Ganin ko hakan yasa ta
nemi wani resting chair dake a gyefe ta zauna tana cigaba da daddanna wayan hannun ta. Har
Ammie ta gama bama ta sani ba,don tayi nisa karatun alkur'ani ta cikin ta. Muryan Ammie
yadawo da ita daga karatun da takeyi. Nan Ammie tace Maryam kun kammala masa aikin?.
Daga mata kai tayi alamar ehhh. Nan ko Ammie ta mike tana cewa " masha'allh yanxu muje
muci abunci ko?. Don yau mutumin ki na girka maki. Dry Mairo tayi ha'di da bin bayan Ammie
duk da a yanxu dik wani kalon test na abinci ya fice mata daga baki. Amma jin da tayi Ammie
tace her fevourate ne yasata bin bayan ta har suka isa dirning area,sannan suka zauna. Bude
Abincu cuwan Ammie ta farayi,wanda nan take wani dadddadan kamshi ya ziyar ci hancin
Ta,wanda sai da yasa ta rintse ido saboda da'di. Sarving din Sakwaran ta farayi mata wanda
tayi shi da miyar ganda.abun ba'a mgn don ni kaina sai da yawu na tsinke. Haka suka zauna
suna ci Ammie tana shan zuba ga ha'di da kwararo mata santin Da'di... Ita dai Ammie banda
murmushi bb abun da takeyi. Sai da ta kammala ne tass sannan ta raka Mairo har daki ta shirya
tsafff ha'di da yo wanka ta chnja kayan jikinta xuwa nighty sannan ta fito ha'di da nufan side din
Daddy don yana part din ta ne. Su kuwa su Ameerah da Layla Umma tasha Lallashi akan suyi
hakuri don sin kwashe mata duka abun da yafaru, wanda Anisa da ke zaune nan take gaban ta
yafadi jin wai ya zaunar dasu a dirning area ya tasa masu abinci su cinye shi... Cikin sauri ta
nufi side din shi duk da tasan itama ba wani zaman lfy ne tsakanin su ba,don tun ran da tasa ya
saki Mairo yadaina wata alakada ita,ciki kuwa har da saduwan Aure. Yace tun da yaya takeso ai
gashi ta samu don haka shi daga yau ya yanke duk wani alaka da ita.kaman yanda ya rabu da
Mairo to ita baxai rabu da itaba,amma kuma bb alaka tsakanin su. A hanyan ta na tafiya side
din nasu ne,ta tuna da wahalan da tasha a partcout a hannun shi,duk da ita mai yawan bukata
ne,amma hakan sam bai tausaya mata ba. Don shi kanshi bata san ya yakeyi da fitinan shi ba.
Don a haka da wahala ya isheta ita da kanta taje rugar su Mairo Amma anan suka tadda
Mahaifin ta kwance bb lafy. Wanda hakan da kuma jin wai ba'asan inda Mairo take ba yakuma
tayar masa da hankali. Shiganta falon yasa tunanin ta tsayawa cakkk sakamakon ganin shi
yana shirin nufan bedroom din shi. Kallon rahane mai rainon su Baby sajeeda tayi ha'di da cewa
" Rayhana ku shiga bedroom din ku sai da safe. Sai da safe tabi ta dashi wanda da shigan su
tabi bayan Muhammad Adnan.shi ganta yy dai dai yana shirin kwanciya don yy tsafff cikin
shigar shi ta kayan bacci. Zama yy yana tambayan ta lfy.mai ya kawota bedroom din shi?. Idon
ta ne yy narai² nan take hawaye yafara sakkowa daga kan fuskan. Muryan ta har rawa yake ga
tsoran shi da yanxu take,don gaba daya baya mata wasa,nufo shi tayi ta zauna a jikin shi tana
mai kara shigewa jikin shi tana wani irin kuka don a yanzu tagama zama kallon tausayi. Kuka
take tana plz Adnan yau ka amunce mun, ka sauke nauyin dake kanka,wlh na yarda ka auri
Maryam mu zauna tare ni da itah...tana fadin haka tana kokarin rabashi da kayan jikin shi,don
jikin ta har rawa yakeyi. Murmushi yy mai cike da fassarori a hankali ya kamata hadi da kwantar
da ita kan bed,don a yanxu tabbas xai iya biya mata bukatan ta,tunda ta sauka daga kan tobalin
da ta hau.
Kuyi manage xuwa anjima,kunga shirya yara xuwa skul gakuma ni kaina ga oga na.... Afuwan
mu tare a next episode.
Naga wasu na fitarmun da littafi don Allah a daina,sanin kanku labarin bafullatanan Ruga ta kudi
ce#100 Normal group.wanda ake turo masu sau 1 .VIP kuma #200 VTU ma #200 duk ta
wannan numbern 08081202932.
Maman teddy
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*62/63*
Na Mmn teddy
*ALHERI WRITERS ASSO️*
*A.W.A*
_____________________________
Kwantar da ita yy yafara rabata da kayan jikin ta,kan a hankali yafara bin ko inah na jikin ta da
kissing... Lumshe ido Aneesa keyi tana washhh... Hadi da cewa thank so much dear. Sosai
yake romancing din ta.yyn da kissing din ta da yakeyi ha'di da tsotsan duk wani gaba na jikin
ta,dako ya sauka kan nonon ta nan yafara squising din su yana kissing,kasa daure ma salon
nasa tayi don jin abin take har tsakiyan kwakwalwan ta saboda da da'din dake ratsata. Nishi
tafara tana mike kafa don sam takasa ko da firta komai sai nishi da suke. Cikin wata irin
rikitacciyar murya dakyar ta iya cewa" plzzzz..... Sai kuma kawai ji kake ferrr ruwan ni'ima na
xubowa daga kasan ta. Kai bakin shi yy yana tsotsan wurin sosai kuma cike da gwanewa da
nasa salon. Cikin wata irin muryan da'di ta fara cewa" washhh...wayyyooooi da'dddd....... Haka
shi kam oga Adnan bai tsaya saurarawa ba,don sosai shi kanshi yake bukatan matan nashi.
Wata 6 ba wasa ba....tsotsan kasan ta yaketayi hadi da dan ciza kan bellin a hankali. Wanda
hakan yake kara rikita ta...bude masa kafan takara yi tana nishi da kyar...a haka yana tsotsan
gindin ta yasa hannun shi yana shafo nonon ta ha'di da lilaya kan nonon nata da har kumbura
suka dan kara....at dis time kukan dadi tafara tana wayyo Adnan ushhhhh...Ashhh..... Hmmm
HoHoHo a wannan dare Adnan yabai ma Anisa hakkin ta yyn da itama ta faranta masa sosai.
Don Sun baima junan su dadi a wannan Dare sai dai muce Allah yabar kauna...
Bangaren su Umma kuwa tun Safe Umma tafara shirya masu Muhammad Adnan break fast,
yyn da ganin hakan yasa Cike da jin Haushi Layla da yanda Umma ke rawar jiki a kanasu ta
mike hadi da nufan part din Ammie. Wanda anan da shigan ta Ammie tace" Layla har kin baro
part din Umman naku?. Ehhh Ammie barka da safiya. Murmushi Ammie tayi tana shafa kan
Layla tana cewa " yauwa Layla ya kk wayi garin?.
Lfyl. Layla tabata amsa a takaice,sannan ta ce Ammie Maryam na ciki ko nasan ta tashi. Ehhh
yanxu na aiketa sitting room ndin Daddyn ku. Batare da ta tsaya bin ta Ammie ba tajuya ha'di da
nufan Falon Daddy. Wanda da fitan ta tasha dan wani kwana da xai sada ta da sitting room
daddy,nan idon ta yaci karo da Muhammad Adnan dakuma ita Maryam din... Bude ido tayi tana
murxawa dakuma kara bude kunnuwa don wata mgn taji da sai da yasa kwakwalwan ta
tsayawa cakkk. Muryan Adnan ta cinkaya yana cewa" plz Maryam kiyi hakuri kidawo gareni.su
sajida da Sadeeq na bukatan ki kusa dasu,inkuma ta su Ammie ne da kaina xan sanar dasu
komai da yafaru tsakanin mu,kuma nace kece Ki ka haifi su Sadeeq. Kai malam don Allah
dakata,Allah ya kyauta na zauna da kai wai a matsayin miji.wai sau nawa zan ce maka
kakiyayeni amma saboda tsaban rashin xuciya kaki rabuwa dani.Inkuma yaya ne kuje kune ba
kwa haihu mu Allah yaba mu,kuma da yardan Allah xai kuma bani. Sannan kuje Kai da Anisa
wlh sai Allah yasaka mun don baxan yafe maku ba.mugaye Azzalumai muryan ta ne ya hau
rawa alaman kuka kawai sai ta nufo cikin gida,dom baxata iya cigaba da masa mgn ba. Saurin
juyawa Layla tayi gaban ta na fadi da gudu tanufi part din Ammie, da shigan ta ta nufi bedroom
din Ammie yyn da Ammie tana kitchen sam bataga shigowan ta ba. Haka ma Mairo da tashigo
sam bata lura da ita ba har ta shige bedroom din ta.
Da shigan ta tafada kan gadon tana wani irin kuka mai cike da bakin ciki da bacin rai da kuma
tsatsan tsanar Muhammad Adnan.
Don Allah kar a fitarmun da littafi saboda ta kudi ce,idan kina bukata xaki iya mun mgn ta
wannan numbern 08081202932.
#100 ne,idan VIP ne #200 VTU #200 Duk ta wannan numbern na sama.
Maman teddy
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* *58/59*
Sa hannu Mairo tayi tana daukan Baby sajeeda, tana mai cillata tana wasa da ita...ai ko nan
Yarinya tafara washe baki tana dariya...Layla ce ta shigo falon tana cewa" Maryam kuxo mu
wuce time na tafiya. Ajiyeta tayi ta maida kanta ga dan da yake miko mata hannu Alaman ta
dauke shi, murmushi tayi ha'di da saurin kai hannu tana daukan shi,tana masa wasa ha'di da
cewa Ammie wane sunan mijin naki?. Dajin tambayar da tama Ammie yasa Layla dake gyara
mayafi tawani kece da dariya,tana cewa da kyau Maryam Ammie muna tambayan ki fah. Kauda
kai Ammie tayi tana dariya ha'di da cewa" Lallai Maryam, Layla kun maidani kakan ku
Hajy.Babba. toh ku tambayi Ammie. Dariya duka suka kuma sawa sannan Mairo tayi saurin
cewa " Ammie ai ba Umma anan kece fa a wurinnan just ki fada mana sunan Mijin naki... Shiru
Ammie tayi tana murmushi ha'di da cewa Hmm wa'annan yan matan nawa Allah yashirya
munku naga lokacin da xaku daina irin wannan aiki naku. Dry still suka kuma sawa suna
amsawa da Ammie n,sai Layla tace uhm kinji Besty na mu tafi don nags fa Ammie kaman kishi
takeyi da sadeeq kar ayi mata snaching. Dry duka suka saka banda su Anisa da Muhammad
Adnan dasuka saki baki suna ganin duniyanci dakuma ikon Allah. Ficewa daga falon suka yi
hadi da nufan side din Umma don suyi mata sai sun dawo............ Ammie ko da ta dan fahimci
yanda duk Anisa da Muhammad suka wani yi ganin Maryam,yasa taji bb da'di musamman
yanda Anisa ta saki baki tana kare mata kallo. Da kuma ganin koda ta gaidasu sun gaza amsa
mata. Cikin dan rashin nuna damuwa Ammie tace " Adnan halan baka gane Maryam bane?.
Shiru yy don sam hankalin shi baya tare da shi yana can yafada duniyan tunanin Mairo. Sai da
ta kuma maimaitawa ne sannan yy saurin dago kai yana mai cewa" Na'am Ammie. Shiru Ammie
tayi tana naxarin sa,kan daga bisani takuma maimaita masa. Dukar da kan sa kasa yy yana dan
sosa kyeya don sai a yanxu ya tuna da yakasa ma bama Mairo amsa. Cikin dan jin kunya yace
Ammie nayi mmkin ganin ta ne. Dry Ammie tayi masa tana gallah mawa Anisa harara don ita ta
dauka kishi ne ya hanata amsa mata. Shi kuma Adnan ta dauka girman da Mairo tayi yake mgn.
Murmushi tayi ha'di da cewa " ehhh wlh Maryam ta girma abunta,kuma kaga ita ce karama fah a
cikin su Ameerah da Layla amma ina zaka ce yanxu.duk sun xama daya kansu a hade. Dryan
yake yy ya mike ha'di da cewa Ammie bari naje gidan Haj. Babba na gaida ta,tunda har yanxu
taki..... Umma ce suka cin kayi muryan ta da shigowan ta kenan tace" taki tafiya inah, kaga
Muhammad Allah ya shiryeka. Hmmm Kedai da kanki kyagani Umma, duk da ai ke ke goya
masa baya. Ninawa ido. Dry yy yana cewa" ai ni tsakani na da umma na babu mai jin kan mu.
Yana fadin haka ya fice daga falon ya barsu Ammie suna dry. Da fitan shi Umma ta nufi Anisa ta
zauna gyefen ta tana cewa " Anisa y jikin naki?. Ya kuma kwanan Sajida?. Lfyl Umman mu ya
gida ya muka same ku?. Nan Umma ta amsa da Alhmdllh. Tana fadin haka tana mai kallon
Ammie tana cigaba da cewa, yauwa Ammin Layla idan su Layla sun dawo a sasu su gyara
mawa yayan nasu part din su. Yanxu n xasu zauna a side dina kafin yamma. Da tom Ammie ta
raka su dashi har suka bar falon Umma najan Anisa da fira,don taga kamar dawani abu a tare
da itah,duk da tana tunanin Allah yasa ba Ammie ce tayi mata wani Abun ba. Da fitansu Ammie
tafara tunanin abun daya tsaya mata a rai. Tabbas taga wani abu dangane da Mairo a kwayar
idon Muhammad Adnan. Tohhm amma mai hakan yake nufi?. Haka ta zauna tana ta saka tana
warwarewa............ Bangaren su Mairo da Layla, Amira kuwa sosai suka yawata a gari suka
bude ido,don sune har shopping mall,suka ciko ladoji da kayan kwalama da tarkacen kayan
gayun su. Basu shigo gidan ba sai karfe 5pm......sallah sukayi suka dan huta kan daga bisani
Ammie ke sanar masu da gyaran part din Ya Adnan sannan ta sanar masu da girkin da yace
suyi masa nan da karfe7pm... Daji Amira sarki yan tsoro tayi saurin mikewa tana cewa " Layla
Maryam ku taso mu tafi. Mtsssww....wata doguwar tsaki Layla taja ha'di da fara kunkuni a sarari
tace " plz Amee kar ki dameni,nifa kin san banson aiki gsky. Don haka ku kuyi gyaran part
din,nikuma zan biyo bayan ku nayi masu girkin. Zaro ido waje Amira tayi tana wani kasa da
murya kaman munafuka ta hau ce mata" Layla kin manta Ya Adnan kenan.? Laillai so kk yayi
maganin rashin kunyan mu. Just ki taso mu tafi inkuma so kk ya tuna mana da na abroad
shikenan. Ta fadi tana jawo hannun Mairo wanda bb musu ta mike,itako Layla tuno da zanan
Adnan da tasa da sukaje Abroad tare yasata saurin mikewa jiki bb kwari tabi bayan su suka nufi
side din su da suke sauka idan sun xo gidan.
Tun da suka shiga falon side din Mairo ke kare ma wurin kallo,saboda ganin irin arxikin da'aka
narka kaman ba'a kaunar su. Kai....kai...kaiiiiiii....fadin irin kyau part din nasu ma baxai yiwu
ba,don nace xan fado maku sai na bata shafuffuka batare da na diga Ayaba. Sai da suka gama
zagaye duka dakunan sannan Amira tafara kakkabe kakkaben kurar da falon yy,don ba wani
dattin arxiki bane,kura ne kawai a wasu wuri a side din don bama a ko ina ba. Don bedroom din
ta kaman kullum ana kwana ana tashi a cikin sa,don tsaff yake. Ai ki suka fara sosai Layla kam
kitchen ta nufa ta fara goge goge,kan daga bisani ta fara shirin girka masu abin da xasuci. Sai
dai kuma abin da team Mairo baku Sani ba shune duka cikansu bb wanda ta gwane a iya girki
don sai a yanxu Ammie ke koya masu girkin. Haka dai Layla ake ta fafata tayi nan xafff....xafff
tabi can xafff...xafff ita ala dole ga manya manya irin su Glowing Azee....
Bangaren su Ameerah da Mairo kuwa cikin awa daya tuni suka gama gyaran part din,sai ma
Amira da tayi sauri ta nufi part din Ammie ta dauko turaruka tafara sakawa a dakin. Sannan ta
bai ma Mairo wani tana cewa tashiga bedroom da toilet ita kuma tasa....nan Mairo ta amshe ta
nufi bedroom din su don tasaka masu. Suna cikin haka ne Amira na falon tana binshi da turaren
wuta taji takon shi hadi da jiyo kamshin turaren shi, don duk inda taji wannan kamshi to tasan
na yayan nasu ne. Cikin sauri bakin ta har rawa yake tafara ce masa " sannu da dawo wa ya
Adnan. Bai ko bata amsa ba don shi kadai yasan halin da yake ciki a yanxu. Murya ciki² ya ce
mata ina sauran sike?. Da hannu ta nuna masa bedroom din,sannan cike da takon sa da yake
kara fixgar xuciyar yam mata ya nufi bedroom din.
Bataji budowan kofa ba sai sai kawai saukar hannun mutum taji yana shirin rungumeta. muryan
Adnan taji yana ambaton sunan cikin wata irin murya data kasa gane masa. Wani bakin ciki ne
yaxo mata hadi dajin tsanar shi na bi ta kowani sassa na jikin ta na yawo ta juyo ha'di da fixge
jikin ta daga nashi tana gallah masa harara. Bude baki yy da kyar yana ambaton plzz
Maryammmm kiyi hakuri da abun da yafaru a rayuwan mu,tunda na rasaki na rasa duk wani
farin ciki na da walwalllla plz kiyi hakuri ki amince ki dawo gareni a matsayin mata ta ta
sunnn..... Saurin daga masa hannu tayi ha'di da cewa " subhannallh. Lallai Adnan kwakwalwar
ka da motsuwa,ko da yake bai ma da ce na fada maka hakan ba,tunda nasan dama tun tuni kai
karamin kwakwalwa ce da kai. Tohhh inaso kasa a ranka baka taba sanin wata diya a duniya
mai suna Mairo ba. Don na tsane ka, bana kaunar Adnan. Mai ma zanyi da lusarin namji,wanda
sai yanda mace tayi dashi yakeyi,amma a waje a rinka ma kallon zaki sai sun xo gida aga a she
bera ne. To kasani daga yau sai rana mai kaman ta yau kar ka kara nuna kasanni koma kawai
kuskuren taba jikina,if not kuma zan sama ka ihun kwarto. Ta fadi tana isa gaban shi tana nuna
shi da yatsanta tana mai cigaba da cewa fatan kagane...tana fadin masa haka ta juya ta jahhh
wani dogon tsaki ta fice daga bedroom din.
Shikuwa ogan naku wani takaicine da bakin ciki ya