Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
doka tsalle macijin yasari bishi..akuma wannan lokacin Wani gwaggon biri da damisa suka hiranyo mishi Suma sekukayi Dede da yasaki rehen Kuma maciji yasari rehen bishiyar sabida k'arfin dafinshi seda rehen ya rabuda jikin bishiyar yagunce Wanda guncewarshi yayi dededa dirowar wannan halittun Hakan yasa suka zube kasa dukansu...shiko IRFAAN tsallenda yayi cikin iKon allah se yafad'a abakin jegin bek'arasa shiga cikiba kumabe zauna cikin ruwan dukaba...aiko kamar Jiran akeyi yadiro ruwan yad'auki tashi rura irin manyan ciki zasu bayyana kenan...cikin sauri yashiga kwanceta daga bayanshi da hannu d'aya hannun d'ayan Kuma yanarik'eda k'arfen jirgin seda yakwanceta kana yasaka hannun yarik'o ta kana yajanyota dagabayanshi ya wulgota cikin jirgin dudda Hafees nabashi hannu akan yakawota Amma yak'i bashi ita yajefata,,,,seda tafasa ihu sabida k'ugunta daya bugu sosai dawani karfe Dake jikin jirgin...Yana jefata Wani katon kefi nayin sufa zuwa damk'arshi...aiko Shima yasaka tsalle yadiro cikin jirgin allah cikin temakon uban giji daya tsareshi domin kad'an yarage kifinnan yayi watandarshi...dukkansu se alokacin sukashiga sauke ajiyar zuciya Ganin allah ya kubutardashi sukazo sunamushi sannu..shiko hankalinshi na kan iyayenta daketa ihu acikin jejin gabaki d'aya ya hargitse se ihu sukeyi suna hargagi kamar sutada jejin wasu daga cikinsu har cikin ruwan suka biyosu wasu Kuma se tsalle sukeyi suna ihu.
Allah sarki gwaggon biri hadda kukanta da hawayenta andauke mata y'ar Lele shekara dashekaru suna tare kusan shekara 14 yau darana tsaka yad'auketa ohh ni Yasmeen nace sabon tirken Wawa sewani jik'on gorilla π¦π₯
Suko acan cikin jirgin sunata murna sunyi nasarar d'aukota se hamdala sukeyi...yayinda IRFAAN yanufi inda take kwance domin tin ihun datayi lokacinda tabugu Bata k'ara ko motsiba,,, duk'awa yayi yad'aukota zekaita cikin inda kujera take ya kwantarda ita se kawai sukaga manyan kifaye nayiwa jirgin tsalle suna Neman shigowa cikin daga k'asa kuwa dorinar ruwa kusan hud'u sunsaka jirgin tsakiya suna Neman kifardashi..Ido duk suka zaro cikin tashin hankali fadeel yace tsugunno Bata k'areba kenan...!
Ayaudai idan naga comment d'inku zakuga update yadda yadace Idan Kuma bakuyi bazanyiba Dama sokukeyi Sena rok'a tukunnah zakuyi Humm maybe baya muku yadda kukesoneπ€·
Ina godiya sosai da addu,oinku allah yasakada alkhairi π
Autar alheri βοΈ
π³π΄π³ *JEJI GIRL*π³π΄π³
(Yarinyar jeji renon namun dawa π±ββοΈπ¦£π¦ππ¦)
*Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Paid
Page 31 & 32
___β
___&&&&&&&&&&&&&
"Muneer kuwa cewa yayi mundai munkawo kanmu gun ajalinmu domin wlh da jirginnan yakife sunanmu gawa maybe ko sauranmu baza,asamuba...Kai Dan Allah kayiwa mutanen fatan alkhairi wannan wanne irin zancene sewar ya Mahmoud cikin k'arfin Hali domin fa Shima kam yashiga demuwa ga wannan Al,amarin...shidai Dr Naseer Yana gefe mak'ure inbanda kalmar shahada Babu abunda yakeyi yayinda sauran sojojin keta kokawa da jirgin wurin Ganin Basu samu nasarar kifardashiba,,,Amma Kuma yak'i tafiya yak'i gaba balle baya Kuma duk wannan badak'alar da,akeyii ita wadda akeyi dominta asome take Sam batasan wainarda ake toyawaba.
Shiko IRFAAN wayarshi ya lalibo Amma yaji wayam tafad'i alokacinda yayi tsalle,,tsaki yaja cikin Jin haushi yakwantarda ita kana yacewa fadeel bani wayarka...Yana mik'a mishi yashiga Kiran wata nomber cikin ko sa,a yasamu..ana d'agawa IRFAAN yace Rasheed please kazo kad'aukemu yanzu Muna tsakiyar tekun Legos gayi sauri ba lokaci domin Muna cikin tarko ne...ok angama megida Rasheed yafad'a tareda yanke wayar...kallanshi Hafees yayi yace tayaya Rasheed ze daukemu anan wurin tukunnah ma aina ze ajiye jirgin anan cikin ruwa? Shiru yayi bece komaiba Sema d'aukar yarinyar dayayi yakwantarda ita kamar yadda yayi niyya.
Kanajinafa bro mugana mutin keyi kayi banza dashi yanzufa balokacin miskilanci bane Dan Allah kagaya mana tayaya zamubar wannan wurin...gum yayi dabakinshi sabida wuntsilawar da jirgin yayi kad'an yakife iKon allah sojojin sukayi k'arfin Halin mayardashi Dede..se alokacin suka sauke ajiyar zuciya kana fadeel yace please Hafees Dan Allah kayi shiru kabarshi muga miye shirinsa...ai shikenan maga yadda za,ayi yafad'a tareda komawa gun da suke rik'e jirgin yashiga tayasu.
Basuwani jima awurinba Sega Rasheed ya bayya acikin jirgi me saukar ungulu guda biyu shi kejan d'aya abokin aikinshi kejan d'aya... IRFAAN na hangenshi yayi mashi alamada inda suke,,,aiko segasu adede Saman jirgin ruwan suna shawagi...igiya suka saukarda ita daga cikin jirgin ta agajin gaggawa...aiko Muneer ne farkon fara rik'a igiyar yahaye se wasu daga cikin sojojin daganan Hafees ya hau se ya Mahmoud...d'ayan ko IRFAAN ya hau tareda wannan yarinyar yakaita ya,ajiye se akace Dr Naseer ya hau aikuwa anan dirama take domin atabau yak'i hawa tsoro da fargaba sunrigada sunyi mishi mugun kamu har duk sojojin suka gama hawa yarage dagashi se fadeel Amma Sam yak'i yadda ya hau seya rik'a igiyar sekuma yasaki Yana salati gabaki d'aya yarikice yarud'e kamarma baya hayyacinshi..ga jirgin yafara nutsawa aruwa...cikin takaici IRFAAN yak'ara rik'o igiyar yadiro cikin jirgin kana yace fadeel yahau...seda fadeel d'in yahau kana yarik'a hannun Dr Naseer duka biyu yasak'ala a k'ugunshi kana yace yarufe idonshi Kuma kome zeji karya sakeshi,,,Hakanko akayi domin ahaka IRFAAN yahaura dashi Saman jirgin su fadeel suka temaka yashiga ciki sedai Yana shiga igiyar na tsinkewa kawai sukaga IRFAAN yakoma se cikin ruwa tsinbull...wats irin mahaukacuyar k'ara Hafees da fadeel suka saki atare suna k'ok'ari diro Suma Dakyar way'anda keciki suka hanasu.
Aiko fad'awarshi keda wuya way'annan dabbobin ruwan sukayi kanshi k'attan kifayene masu had'iye mutin kaitsaye gakuma dorinar Suma ba ko d'aya ba ko biyu dukkansu aguje sukebin shi acikin ruwan...Shima Yana gudun ceton ranshi saukin abun ya,iya ruwa tinda sojan ruwane,,,Wani irin wasar tsre sukeyi acikin ruwan kamar sabon yak'i...daga waje kuwa tuni d'aya jirgin yad'auki hanya sedai na Rasheed ne betafi ko,inaba yanabiyedasu tasama inda yaga gudunsu Nanyakebi...sukuwa su Hafees inbanda kuka da addu,a babu abunda suke dagashi har fadeel domin Muneer baya cikin wannan jirgin( allah sarki mazajenmu seyanzu naga hawayensuπ₯)
*Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber π 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.*
Assalamualaikum
Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida πβΊοΈ
_____________________
Wani katon kefine yayi nasarar cimma IRFAAN sukashiga dambe aciki...akuma wannan lokaci Rasheed yasaki igiya acikin ruwan domin se alokacin yaga sun tsaya wuri d'aya,,,Yana sakin igiya yad'auko sipika Yana fad'ar IRFAAN karik'a ga igiyanan kayi k'ok'arin rik'ota kayi dajiki please kayi sauri karik'a... karb'e sipikar Hafees yayi daga hannun Rasheed cikin muryar kuka yake fad'ar please bro karkabari suyi nasara akanka bazan iya jurar rashinkaba IRFAAN kayi k'ok'arin kub'uta daga garesu please kacikawa su Abba burinsu karka manta Ammi bazata iya jurar rashin Dan lelentaba IRFAAN dawani Baki zangayawa momma namun dawa sunyi nasara akan Dan uwana,,Suru yayi kuka naneman sub'uce mishi...Hakan yasa fadeel karb'a Shima cikin muryar kukan yake fad'ar IRFAAN ko wannan baiwar allah damuyi wannan kasadar sabida rayuwata idan tasan cewa karasa rayuwarka wurin ceton tata bazata tab'a yafewa kantaba balle hartayi ingantacciyar rayuwa kamar yadda kake buri,,, IRFAAN bama zata yadda tazauna taredamuba muddin baka Raye please kadaure kifi k'arfinsu allah ya kubutardakai..duk abunda suke fad'a akunnen IRFAAN Yana k'ok'arin kama igiyar kifinnan yarik'eta tamau Yana Neman kefidasu cikin ruwan...innalillahi wa innalahi Raji un suka fad'a dak'arfi suna salati lokacinda sukaji jirgin na hajijiya Asama Yana Neman kifiwa..shiko IRFAAN Ganin yadda kefin keneman halkasu yasashi zare wukarda ke takalminshi cikin zafin nama ya tsinka igiyar Dake bakin kifin kana yarik'e sauran da hannunshi d'aya kana yasaka d'aya hannun ya daka mishi wuka atsakiyar cikinshi kana taketo keeeee seda yafarkeshi duka...aiko Sega juya Yana wutsil wutsil d'in d'aukar Rai.
Suko su fadeel yadda sukaga jini yataso Saman ruwan kuwannensu yadurk'ushe awurin akanar way'anda suka d'auke Rai sabida tsabar fargaba da tashin hankali me mugun tab'a zuciya domin gabaki d'aya su d'auka IRFAAN ne kifin yakashe,,,ko Rasheed seda Wani shock yashigeshi atake idonshi suka cika tabb da k'wallar bakin ciki....suna cikin wannan alhininne sukaga IRFAAN yayo Saman rik'eda igiyar ahannunshi..ai Wani irin tsalle dasukayi suna rungume juna kamar zasu kifarda jirgin seda Rasheed yace my guys acikinfa jirgine ba,afiliba karku kifardamu yafad'a cikin tsokana.
Dukkanmu dariya sukasaka Kuma ga hawaye shab'eb'e a fuskarsu...shiko IRFAAN ahakan yasamu yarik'a igiyar harya haura jirgin...aitinkamun yak'arasa hawa dukkansu sukarikoshi kamar Wani jinjiri haka sukashiga sunbatarshi suna shafa jikinshi suna kuka suna dariya...shi kanshi seda yayi murmushi ya rungumesh dukkansu kana Bude bakinshi cikin daddar muryarshi yace it's okay my brother's please stop crying I'm better ok...Kai suka d'aga atare kana suka zauna suna sakashi tsakiyar su se alokacin yakulada Ashe ko Dr Naseer tin lokacinda yasakashi jirgin yafad'a Shima ya some...bece komaiba ahakan suka d'auki hanyar gida basuko tsaya a Legos ba yaceda Rasheed kawai sunufi Abuja..hakama abokin Rasheed d'in Wanda ke driving d'in d'aya jirgin Shima akace yawuce dasu Abuja...harya saukesu tindazu ba yadda ya,iya Hakan yak'ara daukarsu yanufi Abuja.
Suna Isa Abuja Marwa nakarasowa da mota domin ita kad'ai IRFAAN yakira ko Safah batasanda zuwantaba se motocin gidansu fadeel Wanda sune suka kwashesu zuwa hospital itako Marwa tadaukeshi shida fadeel da Hafees suka nufi hospital domin dukkanku suna buk'atar Ganin doctor..shiko bashida burin dayawuce yaga wannan yarinyar tafarka ayanzu...!
Idan naga comment d'inku insha allah fobema zanmuku 2 update Amma idan banganiba to ba tabbas π€·
Autar alheri βοΈ
π³π΄π³ *JEJI GIRL*π³π΄π³
(Yarinyar jeji renon namun dawaπ±ββοΈπ¦£π¦ππ¦)
*Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Paid
Page 33 & 34
___β
___&&&&&&&&&&&&&
"Likitoci ukku ne akanta kowanne Yana nashi aikin domin Ganin sunceto rayuwarta,,,sunshafe kusan awa 2 akanta suna Abu d'aya kamun susamu tadawo hayyacinta...fitowa sukayi kowanne Yana share gumin fuskarshi...cikin sauri IRFAAN da Hafees sukanufesu suna fad'ar yaya jikinta hope tafarka suka fad'a atare...murmushi Dr Al,Ameen yayi kana yace kubiyoni office...bamusu kuwa sukabishi Amma gaban IRFAAN na dukan Tara Tara seda duk sukazauna sa,annan yacire glass d'in idonshi yakallesu yace "tasamu sauk'i insha allah zatadawo normal sedai akwai abubuwan da yadace kusani Amma da farko yaya kukeda ita? Yatambaya Yana kallansu..atare sukace mu yayuntane miyasameta? "No bakomai Ina mahaifinta domin shine yadace agayawa wannan sabida yasan matakinda ze d'auka akanta...cikin k'osawa Hafees yace Yana hanya yanzu zezo kagayamana minene matsalar please idan yazo seka Kara sanarmishi,,,yafad'a cikin damuwa domin shi IRFAAN bemasamun damar yin maganaba awannan karon.
Nisawa Dr yayi kana yace shikenan bawani abun bane babba gaskiya sedai yadace akulada ita sosai domin magana tafarko Doline ahanata Shan Abu mesanyi ko yayane domin sanyi ze iya kama jikinta fiyeda yadda yayi mata yanzu Kuma Yana temakawa ruwin k'ara hautsina jininta domin maganar gaskiya tanada Wani irin jinine me had'ari agun y'a mace ko namuji kedashi se anhad'a da addu,a balle mace wannan jinin kuwa bakomai yake yaddasawaba face tsananin Sha,awa me k'arfin gaske komai k'ank'antar mutin sekaga yasan minene Sha,awa tinkamin ya balaga Wanda in iyaye Basu kulaba se yaro yafad'a hallaka ayanzuma shine abunda yafitarda ita hayyacinta harta Suma sabida batasan matsalar taba balle tanemi magani Kuma ga dukkan alamu akwai abunda takeso kotagani Wanda yatada Sha,awar kaitsaye sabida Hakan gaskiya Doline ayiwa tufkar hanci domin zuwa gaba idan tafara Al,ada to abun zefi k'arfin maganin asibiti Kuma zata iya nemawa kanta mafita idan tafahimci minene maganin matsalarta domin kuwa irin wannan Sha,awar Bata bari mutin yazauna lpy balle ayi tinanin yayi control d'in kanshi,,, yak'arasa zancen Yana kallonsu.
Ai Wani irin gumune keyankowa IRFAAN Tako,Ina ajikinshi...shiko Hafees mmki Abun yabashi sosai ta yadda Hakan zata kasance agun y'a mace...nisawa Hafees yayi kana yace shikenan Dr mun gode sosai Kuma insha allah zamusan abunyi allah yabata lpy...to ameen y allah sedai akwai Wani hanzari ba guduba tabugu sosai a k'ugunta Amma mun gyara Maya Kuma yanzu Nanda awa 2 zata iya farkawa yadace Asama mata abunda zataci kamin tafarka din sabida akwai yunwa sosai acikinta....shikenan Dr mun gode sosai insha allah yanzu za,asamo cewar Hafees Yana mik'ewa tsaye domin IRFAAN tuni yayi gaba...suna fita Marwa tak'araso wurinsu tana fad'ar ya irfaan ya jikin nata tafarkane? Dasauk'i yafad'a Yana nufar hanyar fita yace kizauna da,ita kamin Ammi tazo...ok kawai tace tajuya tareda nufar room d'inda aka kwantarda ita.
Suko suna fita Hafees yace bro wannan yarinyar akwai matsala kuwa ga kamarinta Amma fa maganar gaskiya kaine katada Sha,awar Nan tata domin yadda kayi mata acikin jejincan Doline katsokanota...ai arazane IRFAAN yajiyo Yana fad'ar mikagani acan d'in? Yafad'a cikin fargaba kar ace Hafees yaga tsiraicinta...hhhh ba,abunda nagani illa rugumar dakayi mata kana matsar Yar mutane kawani k'wak'umeta ajikinka allah idan kacigabada yimata wannan rungumar zaka kashe Yar mutane.... ajiyar zuciya IRFAAN yasauke dudda begama yadda dacewa Hafees d'in beganta ba Amma yad'anji dad'i dabece yaga Wani abun nataba,,, d'agowa yayi yawatsa Mai harara kana yajuya kawai yanufi rooms d'in da akeduba su Dr Naseer da wasu dasuka raunata..ahaka IRFAAN yabi bayanshi Yana dariya...koda suka shiga kowanne yadawo hayyacinshi suna zaune kawai suna Maida gajiya wasu Kuma suna bacci allah sarki fadeel nakansu Yana Ganin yadda komai ketafiya yadda yadace...Yana ganinsu yak'araso Yana tambayar jikin yarinyar... murmushi Hafees yayi yace dasauk'i sosai bro yanzuma bacci takeyi tafarka...Masha allah mazan fama allah yabata lpy me anfani sukaji muryar Rasheed yabayansu...juyawa sukayi dukkansu suna kallanshi kamun su sakarwa juna murmushi suna gaisawa atsakaninsu (kaga abokai na Amana kenan π€π)
Seda duk suka dedeta komai a hospital d'in kana suka fito suka nufi gidan dukkansu IRFAAN fadeel Hafees Muneer Rasheed sekuma ya Mahmoud...gidan Ammi suka nufa inda suka sameta zaune a parlor tana kallon TV...tanajin sallamarsu tamik'e cikin farin caki tana fad'ar lalemarhabin da yaran Ammi sannuku Yan albarka sannunku da k'ok'ari allah dai yayi muku albarka y'ay'a nagari saukar yoshe?
*MANYAN MATA MASU AJI SEDA GYARA*
Sabulun gyaran jiki Wanda zegyara Miki fatarki kikoma kamar Yar itofiya------- 1k
Maganin sanyin mara Nasha Dana tsarki sanyi ko haifaffene zaki samu lpy da iKon allah--------1500...akwai Kuma nasha kawai------1k duk Wanda kikeso
Maganin hips sadidan sesun isheki kindenasha Indai matsalarki duwawune-----3k
Maganin k'iba------3k
Maganin gyaran gashi tsawon Suma laushi Baki duk Yanayi.
Akwai Kuma nau ukan maganin mata kala2 akwai duk Wanda kikeso wasu base nayi bayaniba sabida Maza nakaranta Novel Wani lokacin karsu Gane mana sirrinmuπ ga duk mebuk'atar Wani abun ze iya tantab'ar wannan nomber π 07037092176 ngd π
________________________
Ta tanbaya tana rik'o hannun IRFAAN da fadeel sukashigo cikin parlor seda duk suka zauna kana suka shiga gaidata d'aya bayan d'aya...cikin farin caki take amsawa tana Saka musu albarka kamun tace "to yanzu wanka zakuyi kana kuci abunci ko abuncin za,afaraci ne? "Murmushi fadeel yayi kana yace Ammi abunci wlh dukkanmu yunwa mukeji...dariya sukayi mishi atare kana Muneer ma yace wlh Ammi yunwa yafad'a cikin shagwab'a damashi can Hakan yake...dariya Ammi tayi kana tace to miyasa kuka zauna dayunwa Hakan uhmm? Kutaso muje kuci abunci gaskiya nikam banaganema horon yunwa...to Ammi Ina mutin yaga wurin ciwani abun kirki awannan mugun jeji ai ko fargabar yanzu zaka iya mutuwa bazatabarka Kaci komaiba Muneer yafad'a Yanabin bayan Ammi...aiko suka Saka mishi dariya,,kana dukkansu suka mik'e hadda IRFAAN dabece komaiba koyanzu Hafees ne yarik'o hannunshi suka mik'e atare duk sukanufi dining table d'in...Ammi dakanta tayi saving d'insu kowanne yashiga cin abuncin kamar Sabin mayu sunaci suna bawa Ammi lbrn jejin se dariya sukeyi cikin nishad'i... IRFAAN kuwa ko spoon d'aya yakasa kaiwa Bakinshi se famar lumshe kyawawan idanuwanshi kawai yakeyi Yana binsuda Ido..Amma azahiri Basu yake kalloba domin gabaki d'aya hankalinshi da tinaninshi yakoma kanta tin lokacinda Dr yayi musu bayanin matsalarta yashiga sabuwar damuwa gashi Kuma ance akwai yunwa sosai atareda ita,,,tinani kawai yakeyi tayaya zasu b'ullowa lalurarta batareda ansamu wata matsalar ba...Ammi ce tajiyo zata zuba mishi ruwa setaga ko abuncinma beciba.
Cikin damuwa tace lpy my son miyake damunka Kuma bazakaci abuncin bane? "Nisawa yad'anyi kamun yabud'e Baki cikin sweet voice d'inshi yace Ammi tanajin yunwa ahad'a abuncinda za,Akai mata..."cikin mmki Ammi tace wacece Kuma tana Ina? Domin ita harga allah tamantada wata yarinya dasukaje d'auka... Dakyar iya bud'e Baki yace yarinyar jeji mana...au Kai wlh namantada wata yarinya kukaje d'auka Sam d'okin Ganin kundawo lpy yamantardani komai wlh tana inato? "Hospital yafad'a atak'aice tareda mik'ewa zebar wurin...cikin sauri Ammi tarik'oshi tana fad'ar aiba inda zakaje sekaci Wani abun tukunnah Allah kinak'i Bada abunda za,akaiwa Koma wacece tafad'a cikin Dan had'e fuska..Shima marairace fuskar yayi yace Ammi bazan iyacin komai ba senayi wanka nayi brush kibari nazo allah zanci...to shikenan yimaza kazo kaci sa,annan muje hospital d'in barana kira anty Khadija nagaya mata kundawo..hhhh Ammi ai anrigaki tayaya zan dawo lpy ace uwata bata saniba ai abunda bama zeyubane kawai Dan anfi k'arfina ne koyanzu daseta ganmu kaminma kiganmu Hafees yafad'a cikin tsokana...dariya dukkansu sukayi kana ya Mahmoud yace wlh Ammi Muna sauka daga jirgi yakura momma batareda kowa yasaniba Nima kamashi nayi suna wayar...tofa aishiyasani damani Dan tasan abunda ke faruwa ne Ammi tafad'a cikin ko inkula,,,kana tashiga Kiran abbu...bugu d'aya yad'aga cikin girmamawa ga mijin nata tace abbun Marwa gafasu IRFAAN sundawo daga tafiyar Nan yanzu wlh...Masha allah abbu tace cikin farin caki