Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
seda sukaga yasaka Baki yanajan Wani kyalle da IRFAAN yad'aura a hannunshi yarik'e kyalle sosai da bakinshi kana yajuya yashiga tafiya...kallon juna sukayi kamun subi bayan IRFAAN d'in domin tunishi yabi zakin tinda gashi janyedashi.
Wasu daga cikin way'anda suka Farka suka d'auki way'anda basa hayyacinsu,,kana ya Mahmoud yarik'a hannun Dr Naseer dudda besan halinda yake cikiba ahakan sukashiga bin bayan wannan zakin....tafiya sukayi me D'an Nisa suna shiga lunguna kamun suk'araso bakin wannan tekun inda muhallin yarinyar yake..Amma tinda suka dunfaro wurin kamin sukaraso zuciyar IRFAAN ketsinkewa se luguden Tara,Tara takeyi seda yasaka hannunshi d'aya yadanne setin zuciyar...har sukazo bakin bishiyar Nan Babu yarinyar cikin mmki zakin kebin wurin da kallo domin yasan batada lpy Kuma inba gwaggon biriba bawanda ze d'auketa anan gashi Kuma yanzu suka rabu shida gwaggon birin Amma begansu tareba,,Dama abunda yasa yakawo IRFAAN wurin yaganeshi ne Kuma yasan ze,iya temakonta tasamu lpy wannan ne dalilin dayasa yakawoshi domin yasan baze cutadda itaba Kuma baze d'auketa ba...Shima IRFAAN d'in tinanin dayakeyi kenan to Ina taje? Ko lpyr ta qalau tashiga farautane kamar yadda tasaba...shidai wannan zakin be yadda da rashin ganintaba Hakan yasa yarik'a bi k'asa Yana shinshinar sawun dayagani nak'afar mutane awurin..aiko IRFAAN ma ya,ankarada abunda zakin yagani dakuma biyar sawun dayakeyi cikin sauri Shima yabi bayanshi,,tofa π€ IRFAAN yatafi miyabar Hafees Shima mara musu bayan yayi cikin sauri batareda su yaya Mahmoud sun ankareba....tafiya sukayi sosai sunabiyar sawunnan can suka hangi wasu muyagun arnan jeji sunkai su 8 shida agefe ga biyu a duk'e ak'asa basusan misukeyiba,,,seda suka kusa k'arasowa gunda suke kana suka fahimci itace ak'asa d'aya yadanneta d'aya naneman raping d'inta.
Ido IRFAAN yazaro yacikin tashin hankali da azabar zuciya yanufesu aguje,,Wanda Shima wannan zakin hakance takasance damungun gudu sukayi rigangan d'in Isa wurinsu..inda IRFAAN Yana Yana k'arasawa da hannu biyu yafinciko kowannensu way'anda suka danneta yayi wulgi dasu cikin tafasar zuciya Yana huci....Yana jifosu zakinnan yayi layya da d'aya..dayan ko Hafees yasaka mishi AK-47 ya alburusheshi...Ganin hakan yasa sauran rugawa aguje suna Neman ceton ransu....shiko IRFAAN duk'awa yayi gun yarinyar Amma cikin sauri yad'auke kanshi sabida duk dunyaga mata kaya gabaki d'aya Rabin breast d'inta awaje ga cinyoyinta ma duk sunbayyana Saman mararta ma Hakan har sumar wurin yad'an fati...cikin hanzari yacire rigarshi yasaka mata Ganin komotsi batayi,,,wurin samata rigarne yaga yadda hannunta yayi gabaki d'aya ya kunbura k'iris yake Jira yafashe yayi ukkun yadda yake gakuma jini nazuba ta inda akoran kadan yahuda,,jikinta kuwa yayi kamar wuta sabida zafi...ai agigice yak'arasa Saka mata rigar kamun Hafees yayo kansu tuni yasaka yarufe mata tsiraicinta tareda d'aukar kamar tad'auki jinjira yawatsa aguje domin ya,Isa gunsu ya Mahmoud yadubata domin ganiyakeyi kamar batada Rai,,,Hakan zakinma yatakemai baya da Hafees cikin tashin hankali suka k'arasa wurin tinkamun sukai gunsu yake Kiran ya Mahmoud ya Mahmoud dak'arfin allah Wanda yayi sanadin d'auke wai ihun mutane jejin atake afara amsa kuwa da gurnaninsu...shiko ya Mahmoud gigice yanufosu Yana fad'ar lpy miyasameta?....!
Ina muk'atar Ganin comment d'inku Kuma zazzafa acikin AUTAR ALHERI PALACE group domin hakanne zabani k'warin gyiwwar yimuku update yadda kikeso idan dai zakuyi comment to zaku samu update kullun da iKon allah Wani lokacin har biyu zaku iya samu arana d'aya,,,Ammafa idan bakwayi to zanyi tinanin ko bemuku yadda kukeso bane seku kashemun jiki nakasama yimuku update d'in yadda yadace..please kubani hadin Kaiπ€π
Autar alheri βοΈ
π³π΄π³ *JEJI GIRL*π³π΄π³
(Yarinyar jeji renon namun dawa π±ββοΈπ¦£π¦ππ¦)
*Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Paid
Page 21 & 22
____β
___&&&&&&&&&&&&
"Zama yayi dirsham awurin yamak'alk'aleta batareda yabawa ya Mahmoud Dake k'ok'arin karbartaba yake fad'ar "Bata numfashi hannunta zefashe
Ya Mahmoud duba kaga sunkasheta sunkasheko,,,Hakan kawai yake fad'a gabaki d'aya yagigice se jijjigata yakeyi Amma ko motsi...cikin sauri ya Mahmoud yaduk'o tareda kamo hannunta me lpy yarik'e jijiyar hannunta anan yaji tana Raye sumane tayi,,,aiko cikin sauri yace Dr Naseer yazo yatayashi dubata...shiru yayi bece komaiba yamik'awa fadeel jakar kayansu domin bayada halin shiga cikinsu tinda cikin duk zawone gaya Kuma ance ruwan basa tab'uwa salin alun shiyasa tindazu yake gefe atakure yayi danasanin shigowa jejinnan yafi dubu...cikin mmki fadeel ke kallonshi naneman K'arin bayani yadda zeyida jakar...shiko ya Mahmoud bebashi damaryin Wani dogon tinaniba yace yakawo mishi jakar kawai.
Aiko yazo yakawo mishi cikin sauri yashiga had'a kayan aikinshi Yanayi Yana addu,a aranshi harya gama had'awa yashiga Bata temakon gaggawa anan bisa jikin IRFAAN d'in...kamun zuwa wannan lokacin kuwa tuni jejin yad'auke ko,inada gunji da gurnanin namun dawa,,,cikin k'ank'anin lokaci kuwa suka cika wurin gasunan bila adadin Babu kalar dabbar dababu macizaine ragunan dawa damisoshi zakuna birai guwaye aladu karkamden zabra rakumin dawa dorina su kurkunu kada tsari,,,Kai gasunan dai bazakama iya tantance wasuba..gabaki d'aya Wanda kewurin seda numfashinsu yad'auke bawani lokaci Amma Banda IRFAAN domin kwata,,kwata ahankalinshi baya kansu Yana gunta duka fatarshi kawai yaga tamik'e...shiko ya Mahmoud cikin tsoro da fargaba yake duk abunda yakeyi wanima abun besan ya yayishiba kawaidai iKon allah ne dabuwayarsa yatada wannan yarinyar...falkawa tayi taja Wani irin numfashi me k'arfin gaske kamun Kuma tasaka kuka cikin muryarta dabata fita sosai tabud'e Baki Dakyar tace "ya irfaan ya irfaan abeee...Ido IRFAAN yazaro cikin matukar mmki yak'ara kunnenshi Dede bakinta danyaji shin abunda kunnenshi yaji mishi dagaske ne kokuwa gizone abun kemishi..aiko dai abunda yaji hakanne...Shima ya Mahmoud kallanta kawai yayi yad'auke Kai domin shisam baya fahimtar komai ayanzu,,d'agowarda yayine yasa idonshi cikinna tsohon gwaggon birinnan yakafeshi da Idon Shima sukayi Ido hud'u..ai wata muguwar k'ara da ya Mahmoud yasaki seda jeji ya amsa,,,Hakan Kuma yayi sanadiyar hautsinewar dabbobin gabaki d'aya suka birkice suka shiga danbeda junansu suna Nasu ihun tareda yi cikinsu Hafees...hawa aiko sukace k'afa minaci banbakiba damasu shigewa kogonda basusan Kona miyeba semasu hayewa bishiyarda idan zasu mutu bazasu iya saukaba semasu nausawa cikin jejin gabaki d'aya Suma sunshiga sabon tashin hankalin...shiko IRFAAN yana,Nan rungumeda wannan yarinyar...Ganin wannan abun dasukeyine yasa wannan zakin dayakawo su IRFAAN Bud'e Baki dak'arfin gaske yashiga ihu Yana gurnani kamar mayunwaci Yana girgiza jikinshi...aiko sekiji jejin tsit kamar anyu ruwa an d'auke bakajin komai se sautin nashi gurnanin ga dukkan alamu maganace yayi musu Kuma sun fahimta.
Itako jujjuya kanta takeyi cikin galabaita tana cije Baki iya wahala tawahala gayunwa ga tsoro ga azabar ciyo..shiko IRFAAN Ganin ya Mahmoud ma yatsoratane yasashi janyo jikar aikin Nasu yabud'e dakanshi yashiga fidda abunda keciki Yana karantawa kowanne Yana duba anfaninshi dakuma yadda za,ayi aiki dashi,,,cikin lokaci kad'an yasamu abunda yake nema...injection d'in kashe k'wayoyin cuta data kashe zogi yahad'a...rik'eta yayi sosai ajikinshi kana yaseta allurar zeyimata,,ai Wani mugun kukan kurada wannan gwaggon birin da zaki sukayi masa seda allurar tafad'i..cikin sauri yashiga girgiza kanshi Yana musu nunida hannunta dakuma kayanda zeyi mata anfanidasu domin tasamu sauk'i...itama d'agowa tayi tana kallon kayan kana tamayarda kallanta gunsu tana girgiza musu kanta alamar bakomai kana Takoma talafe ajikin IRFAAN d'in.
Se alokacin sukaja baya Amma dudda Hakan basuyi nisaba...shiko d'auko injection d'in yayi yayi yarik'eta da kyau ajikinshi yayi mata harya k'are Amma ko motsi batayiba alamar ciwon yaci zarafinta kenan...ajiye injection d'in yayi yad'auko Wani abubuwa na aiki irinsu aska almakashi auduga sprit Aidin dadai sauran kayan dressing d'in ciwo,,,dakanshi yayanke wurin yamatse mata ruwan dakeciki da jini kana yawanke matashi tass yasaka mata magani da bandage yarufe mata,,,bayan,Nan yad'auko wata injection d'in yak'ara yimata kana yakwashe kayan yamayar jikin jaka(tofa π yauga sojan ruwa yakoma doctor ahh lallai abun babbane kominene mutin yace be,iyaba tofa se,in Bata kama ayiba π€)
*Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber π 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.*
Assalamualaikum
Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida πβΊοΈ
_________________________
Itako Yana gama yimata wannan aikin taji kamar ancire mata k'aya domin kaso tasa,in na ciwonta taji ancireshi se Dan abunda ba,arasaba,,,atake anan bacci yayi awun gabada ita ajikinshi...Ido yazuba mata Yana kallan kyakkyawar fuskarta tabbas wannan yarinyar kyakkyawace tagaban kwatance domin Gani yakeyi beta Ganin kyakkyawar halitta irin tataba,,tanada kyau na d'aukar hankalin me kallanta..k'asa yayida idonshi inda yasaukesu akan tudun madaidaitan nashanunta dasuka k'ara cika yanzu,,lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kamun yabud'e yazubasu akan faffad'an k'ugunta dayarufe kafafunshi,,,Ido yazubawa wurin Yana kallo cikin mmki Yana tunanin Taya za,ayi k'aramar yarinya kamarta ace k'ugunta yayi wannan girman kodai idonshine,,,Yana cikin wannan tinanin yaji anbugoshi..d'agowarda zeyi seyaga wannan gwaggon birin yagwalo masa Ido irinna tuhuma,,,mayarda idonshi yayi kawai yalumshe yad'auki tsawon lokaci ahakan kamun yad'ago Yanabin wurin da kallo Yana Neman Yan uwanshi,,,Amma wayam ba kowa awannan lokacin harda Hafees ma beganiba..cikin mmki yakebin ko inada kallo ba mutin Babu alamarshi..gabanshi ne yafad'i azane yad'ago Yana kallan gwaggon birin Dake wurin da sauran namun dawa sekuma wannan zakin dawasu bak'ak'en damisai...Ganin kallanda yake binsu dashine yasa birin mik'ewa domin yafahimci Yan uwanshi yake nema,,,bayan wata bishiya yanufa tareda rik'o hannun Dr Naseer daya b'uya awurin Yana ta risgar kuka Amma Bakinshi dad'e..gashidai kyakkyawan likita kamarshi D'an k'wallisa yau shine acikin jeji cikin kashi kwari nabinshi k'azanta tayab'eshi Tako,Ina aidoline yayikukan Ganin wannan bak'in cikin da abun kunya.
Shiko birin Yana janyoshi yakoma cikin Wani surk'uk'i yafitoda wasu mutun biyu,,,ahakan yad'ora shiga lunguna Yana yanafitodasu seda yajanyosu tsab Amma Babu Hafees fadeel ya Mahmoud dakuma Muneer...cikin mmki IRFAAN yake kallansu kamun yabud'e Baki dak'yar yace "why's my brothers? Kamin suyi magana Sega Wani birin yadiroda daga kan bishiyar tareda ya Mahmoud se Rabin Ido yakeyi yayi fitsari yafi sau ukku akan bishiyar sabida tashin hankali da tsoro...shiko Muneer acan bayan wata katuwar giwa suka hangeshi Yana Rabon Ido Sam shi bemasan ko ainane yakeba kawaidai yayi mafaka...da mmki Wani daga cikin sojojin yace yallabai Muneer akan giwa kakefa..Wani irin waro Ido yayi waje tareda bud'e Baki ze kurma Wani ihun sekuma yayigum Yana hantsilowa wadda inba allah yatsareshiba to Dakyar idanba yaji ciwoba...shiko Hafees Sam basuganshiba.
Ya Mahmoud kuwa wurin Dr Naseer yanufa kaitsaye yarik'e hannunshi cikin muryar kuka Shima ganin Dr Naseer d'in wujiga wujiga yace Dan Allah my friend kayi hak'uri kayafemun janyoka danayi cikin wannan masifar nikaina bansan Hakan abun zekasanceba Amma kaga duk yadda allah yayidamu...shidai Dr Naseer hawayenshi kawai yashare yace inazan gyara jikina friend? Ga salloli akanmu ga Kuma najasa please help me...karka damu aiga ruwanan baramuyi wanka semucanja kaya muyi sallar....!
Autar alheri βοΈ
π³π΄π³ *JEJI GIRL*π³π΄π³
(Yarinyar jeji renon namun dawa π±ββοΈπ¦£π¦ππ¦)
*Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Paid
Page 29 & 30
___β
___&&&&&&&&&&&&
"Wani irin fad'uwa gabanshi yayi cikin sauri yanufeta Yana waiwayen su Hafees domin sundanyi nisadasu,,,Yana zuwa yaduk'a yad'auko salken yamik'e zeyafa mata sekuma yayi turus yadda way'annan kyawawan nonuwanta sukayi mishi maraba gasu y'an madaidaita atsaye cak seshek'i sukeyi...daburcewa IRFAAN yayi domin Yama rasa Miyazo gabaki d'aya talula dashi wata duniyar,,,k'asa yayi da idonshi Yanabin santala,santalan cinyoyinta da kallo yadda sukawane baje Dede k'ugunta ga way'annan manyan duwawun se juyawa sukeyi yadda take wankan domin Sam batadamu da IRFAAN Dake wurinba...shikam gabaki d'aya yayi mutuwar tsaye yashaga wurin kallan kyakkyawar halittarta,,,beyi auneba yajita ajikinshi domin Wani irin sanyine yarufeta...dukkansu seda sukayi baya kad'an sufad'i yayi saurin rik'e Wani dutse Dake bayanshi.
Gabaki d'ayansu Wani irin shock ne yaziyarcesu sakamakon had'uwar matarsu wuri d'aya Kuma ba kaya dominshi dogon wandone kawai yabari seya cire rigarshi tacikin Dama tasaman yabata...aiko cikin k'ank'anin lokaci suka fara fita hayyacinsu dukkansu jikinsu yad'auki karkarwa musamman wannan yarinyar itadai ba wasu shekaruba tinda ko balaga batayiba Amma allah yajarabceta da wannan Sha,awar wadda itakanta batasan kominene ba...shiko IRFAAN abunkaga saurayi Kuma cikakken namuji lafiyayye Doline yashiga Wani yanayin muddin Hakan takasance dashi,,,besan lokacinda yakai hannu Yana shafa lallausar fatar jikintaba mekamada ta jarirai sund'auki lokaci ahakan har jirginda suka kira yazo wirin subasuma saniba sunlula wata duniyar...jikintane yak'ara d'aukar rawa sabida matsata da IRFAAN keyi dudda betab'a kowanne Prevert part d'inta ba Amma ahakan tanajin hannunshi Ako,Ina najikinta ga Wani mugun sanyi datakeji,,,wannan karkarwar tajikinta shine yadawoda IRFAAN duniyarmu..cikin sauri yad'ago Yana kare mata kallo kamun yabud'e Baki Dakyar yace I'm sorry kana yasab'ota akafad'a yafito da,ita gefen ruwan Yana d'aukar rigarshi daya,jiye yasaka mata kana yad'ago fuskarta Ganin yadda taketa shigewa jikinshi Yana Dan bubbuga kumatunta. Amma Dakyar yasamu tabud'e Idonta,,,tana bud'esu suka Koma rufewa Amma abunda IRFAAN yagani acikin Idonta yayi bala,in bashi mmki da tsoro domin Idon sunyi jajir kamar wuta se kyalli sukeyi aranshi yace to mihakan kenufi bade Sha,awace da,ita Hakanba a wannan kananun shekarun nata kodai duk zafin cuwonne? Shikadai keyiwa kanshi wannan tambayar dabame bashi amsarta Hakan yasa yasab'ata akafad'a yanufi gunsu Hafees sedai kafin yak'arasa yaga dandazon iyayenta duk sunzagaye wurin Kuma gashi d'aukeda ita bayadda zewuce yashiga jirgin da,ita batareda sunganshiba,,,Kuma idan ya,ajiyeta bazata iya tafiyaba...Hafees da fadeel Dake tsaye acikin jirgin suna jiran k'arasowarshi domin sauran tuni suntsufa aciki sukuwa dukkansu seda gabansu yafad'i suna kallan yadda wasu zakuna ke bud'ar Baki suna gurnani awurin gakuma IRFAAN abayansu Amma Basu ankare dashiba.
Juyawa yayi dasauri yakoma baya tareda nufar cikin ruwan wai anashi tunanin yabi cikin ruwa da,ita tinda Babu wurin wucewa awaje,,,sedai me Yana nufar ruwan wasu manyan kadodi nafitowa suna waige waigen sabida Jin gurnanin da zakunan nan keyi,,gada bayansu Kuma gwaggo durina ta suburbud'a fitowa..tsaye IRFAAN yayi Yana had'iyar yawu domin shi kanshi awannan lokacin ya razana Amma yadakema rayuwarshi.
Hakan yasa yajuya gawata bushiya Dake wurin mesayyu dayawa yashiga tsinkosu Yana sak'asu kamar me kitso seda yasak'a dayawa kana ya d'auketa yad'orata abayanshi kana yasaka wannan sayyun yad'auketa tamau yadda ba abunda ze kwance d'aurin duk rintsi,,,sa,annan yad'aga kanshi Yana bin bishiyoyin Dake wurin da kallo.
*Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber π 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.*
Assalamualaikum
Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida πβΊοΈ
_______________________
Seda yakagama k'aremusu Kallon kana yarik'o d'aya dagaci yatuma yad'ale sekace biri seda yadedeta rik'on dayayiwa bishiyar kana yafara biyar bishiyoyin yana tsallake wannan yafad'a waccan cikin iKon allah kuwa yaci zarafin tafiyar dudda gata goye abayanshi Amma Sam beji wata wuyar hawa bishiyoyin ba...su Hafees ma Ido suka zuba suna kallan wannan dabarar tashi dudda cewa da biyar k'arshe akwai Dan tazara kamin ruwan Amma Sam bedamu IRFAAN ba muradinshi kawai yaga yatsirada wannan yarinyar...seda yakai saura bishiya ukku yagama tsallakesu kawai Sega wani wurgegen maciji Yana biyar bishiyar Dake tsakiya wadda daga ita seta k'arshe IRFAAN yaganshi Amma yayi kamar beganshiba ahakan yadunfaro bishiyar sekuma yaji k'ugin birai daga bayanshi Ashe sunhangeshi Saman bishiyar sedai basukulada wannan yarinyar ba se yanzu,,,manyan biraine susai masujida k'arfi suka biyishi daga gefe Kuma ga hajiya damisa domin itama kwanace gun Hawan bishiya,,,cikin sauri suke sallake bishiyoyin kamar ba tsallakarsu sukeyiba burinsu kawai su tadda IRFAAN...shiko adede wannan lokacinne ya,Isaga wannan bishiyar medaukeda wannan macijin mugun kumurci kuwa...se alokacin su Hafees suka kulada macijn kuma gashi sunga way'annan Dake binshi abaya,,,Ido Hafees yazaro Ganin sunkusa taddashi gakuma shi macijin yanufoshi gadan gadan cikin tashin hankali yace bro kasaketa kawai zasu illataka kasaketa please no IRFAAN yafad'a dak'arfin gaske zedito daga Saman jirgin fadeel yarik'e shi.
Suko way'annan Dake zagayeda wurin Jin ihun Hafees ya halkartaddasu abunda kefaruwa asaman bishiyoyin aiko cikin mugun nufi sukanufi bakin bishiyar Dake k'arshe suna ihu suna hargagi kamar zasu tsaga jejin...gabaki d'aya IRFAAN na Ganin abunda kefaruwa Amma zuciyarshi adake take awannan lokacin koyayi nasara akansu kosuyi akanshi,,cikin k'arfi zuciya yarik'a rehenda macijin yake...aiko Yana rik'ashi yad'ago Baki ahasale yakaimai Sara..shiko cikin zafin namansu na sojoji yasaki rehen tareda