Author : Fauziyya Tasiu Umar Category : Read Hausa Novels
karkaɗa hannunsa, miƙewa ta kumayi ya riƙo hannunta ta ƙwace ya miƙe da sauri yace “Ki tsaya mu fuskanci juna Bea, da sauri kuma a fusace ta juyo tace mishi “Ma'eesh not Bea My Name Fateemah Batool in kaga dama kacemin Zahrah duk sunana ne but not Bea banaso, na faɗa maka banso" Cikin sanyin jiki da mamakinta yace “Ok naji Bea bazan ƙara faɗa ba Fateemah ki tsaya mu fahimci juna, sake ƙwace hannunta tayi ta buɗe kofar da zata kaita ɗakin da akwatunanta suke ta ɗauko wata madaidaiciya ta fito yana biye da ita ta ɗauki abu ta goge ƙurar jiki ta cire ledar jikinta ta buɗe wardrobe ta fara ɗiban kayanta tana zubawa a ciki tana kuka.
Tsayawa yayi cike da mamakinta yana kallonta a yana tambayar kansa me take shirin aikatawa? Saida ta gama haɗa kayan tsaf ta fara zuge trolley ɗin ya cafki hannunta da sauri ya finciko ta ta faɗa ƙirjinsa ya maza ya matseta ta fara ƙoƙarin ƙwacewa tana kuka me gunji tana cewa “Ma'eesh Please leave me alone please leave mee!....." Tana maganar da kuka me rikita me sauraro, gabaɗaya ta riɗashi ta rikitashi ta dagula masa lissafi ko lokacin da aka juyar mata da tunani a kansa fuskanci Turjiyarta irin yau ba, yanda take dukansa ta ko ina tana yaƙushinsa tana cewa dashi leave me alone please Ma'eesh leave me abin ya girgiza tunaninsa haɗe bakinsu yayi ta kuwa cije masa lips tana tureshi ya sake ta da sauri ta ɗauki trolley ɗinta ta danna pin na ƙofar ta fice da sauri, bin bayanta yayi shidai bai san wani guri da ta sani a Sudan ba bare yace can zata, to me take shirin aikatawa ina take shirin zuwa?" Maza yayi ya yiwa getman alama da kada ya buɗe mata hakan yasa security ɗin ya fice da sauri tare da kulle kofar ta baya shi kuma ya isa gabanta da gudu ya durƙushe jikinsa na rawa yace “Don Allah ki daina yimin wannan gwajin Bea zaki kasheni wlh bazan jure ba, kinyi alƙawarin zaki rayu dani a kowanne yanayi Meyesa kike shirin barina yanzu me nayi Miki?..."
*OUM HAIRAN*
[7/23, 9:07 PM] Oum Hairan: *Book 3 page 19-20*
*Oum Hairan*
*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Send evidence of payment for direct chat me 👇🏽*
https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1
Banza tayi masa ta isa ƙofar ta fara jijjigata da dukkan ƙarfinta tana kiran getman ɗin tana roƙonsa ya buɗe mata, sake riƙota yayi gabaɗaya jikinsa rawa yake duk ya hargitse ya sake tsugunnawa yace “Please Bea ki tausayamin wlh bazan iya barin ki ki fita a gidannan ba but idan bakya son zaman nan ki bari na sama mana visa mu tafi" cikin kuka tace “Bazan bari ba Ma'eesh yanzu zan tafi wlh sai na tafi gidanmu sai na koma ƙasata meye zaisa na zauna dakai cikin kokwanto meye zaisa naci gaba da rayuwa dakai kana zargin zan iya karɓar contract akanka Ma'eesh ashe duk sadaukarwa da sallamawar da nayi maka aikin banza nakeyi nice nakejin cewa babu kamar kai kuma duk rintsi zanci gaba da yarda dakai nayi nadama Ma'eesh am regrets....." Saurin rufe mata bakinta yayi tare da fincikota ya haɗata da jikinsa ya matseta sosai ya ɗora hancinsa saman wuyanta yana mata wata irin sunsuna sai yanzu ya fahimci inda matsalar take lallai Batool rigimammiya ce wato akan wannan ƙaramin abin takejin zata iya rabuwa dashi ashe har yanzu da sauransa.
Ɗagata yayi cak tana dukansa tana komai bai sauketa a ko ina ba sai parlourn Mom ta zuba masa ido yana direta ta miƙe ta nufi ƙofar fita Mom ta riƙota ta zame ƙasa ta riƙe Ƙafarta ta kuma fashewa da kuka tace “Don Allah Mom ki barni na tafi ƙasarmu"...... Zuba masa ido tayi ya sunkuyar dakai sarai ta fuskanci bashi da gaskiya janta tayi tace “Bazan hanaki ba amma Inason sanin dalili Bint wlh rasaki asara ce gareni ki faɗamin in ta kama in zane Bunayyah na rantse miki saina zaneshi"
Durƙushewa yayi yace “Na'am Mom indai zata janye ƙudurinta wlh zan kwanta ta zaneni har sai ta gaji Please kiyi haƙuri jiya bana cikin Nutsuwa Bea banason sarauta da gaske banasonta duk wanda ya haɗani da ita ina kallonsa kamar maƙiyina ne, da gaske na gane kurena bazan ƙara ba don Allah karki barni wlh da ruhinki nake rayuwa"
Lafewa tayi jikin Mom tace “Ok akan wannan maganar ne rigimar to kai me kayi mata?" Ƙasa yayi da kansa yace “nidai don Allah a yimin hakuri Mom insha Allahu bazan ƙara ba don Allah Bea" murmushi tayi ta shiga bubbuga bayan Batool tace “Bazanyi mata dole ba Bint me yayi Miki?" Cikin kuka tace “Mom taya zaici gaba da matar da yake kokwanto a kanta har yake tunanin contract ta karɓa akansa, idan kuma gaba na karɓi wacce tafi wannan fah?" Ajiyar zuciya Mom tayi tace “Eh lallai kinada gsky Bint amma ayi haƙuri don Allah wannan karon ayimin alfarma idan ya kuma zanyi hukuncin da kaina, kai kuma karka ƙara"
Cigaba tayi da kukanta tana kwance a jikin Mom tabbas ya cuceta batayi niyyar yafe wannan laifin ba yazo ya haɗata da Mom Shikenan ya doketa ya hanata kuka aikam zai gane kurensa" ƙwafa tayi ta zabga masa harara ya rusuna cikin zolaya yace “Takawarki lafiya Giwar Russian uwar Ruhin Sarkin gobe Uwar me jiran gado, wannan aiki dole na karɓeshi tunda Sarauniyata tayi na'am but zan faɗa musu nine Sarkin amma kece me zartarwa ko?" Ba Mom ba hatta Granny da batasan me ke faruwa ba tayi dariyar yanda ya wani duƙar dakai yana zuba mata kirari, tashi tayi ta wucceshi ta nufi part ɗinsu Mom kuwa ta rufe shi da faɗan rashin kyautawarsa shidai banda sosai kai babu abinda yake yi ya samu ya sulale ya nufi part ɗin nasu bai isheta a parlour ba ya nufi ɗakinta yaji ta kulle abinta yayi murmushi wato ba haƙura tayi ba kenan.
Komawa yayi ya zauna a parlour yaci gaba da kallonsa but har yanzu baiji yana son wannan ƙaddarar wahala da ake burin liƙa masa ba duk shirinsa ya kammala so yake ayi taron sunan Aazam ya sace iyalinsa su gudu wannan karon Japan yakeson su tafi dama yanada wani contract acan ɗin, kwanciya yayi yana saƙawa da warwarewa har akayi Azahar ya fita masallaci daga can ya wucce asibitinsa ya fara duba yanda gudanarwar take bai dawo ba sai bayan Isha yanzun a parlour ya isheta da Nuwairah da wasu baƙi dangin Mom sama² ya gaisa dasu ya nufi ɗakinsa wanka yakeson yi amma tsayawa yayi yana jiranta yau ita yakeson tayi masa wankan ganin shiru bata da niyyar shigowa ya kira wayar ta yajita a kashe ya sauke ajiyar zuciya ya nufi parlourn ganin babu kowa ya nufi ɗakinta yayi Sa'a kuwa ya taddashi a buɗe ya tura ya shiga bata ɗakin sai Aazam data kunnawa ƙira'ar Kur'ani ta sanya masa a gefen sa, duba yaron yayi yanata baccinsa ya gyara masa rufarsa ya nufi bathroom ɗin ya buɗe ya shiga tana cikin Jacuzzi ɗin ta baza gashinta cikin ruwan ta cikashi da kumfa iya fuskarta ce kawai a waje idanunta a lumshe hawaye na bin gefensu, mayar da ƙofar yayi a hankali ya rufe ya taka da sanɗa ya isa gaban jacuzzi ɗin ya tsugunna.
Hannu yakai ya ɗauke mata hawayen tare da tura ɗayan hannunsa cikin sumarta yaja ajiyar zuciya me ƙarfi ya buɗe baki cikin sanyin jiki yace “Don Allah kiyi haƙuri" buɗe idanun ta tayi a kansa ta sauke numfashi tare da kawar da kanta ta fara ɗauraye jikinta tana shirin tashi ya janyota suka koma cikin jacuzzi ɗin ta faɗo jikinsa yasa hannunsa biyu ya rungumeta tsam a jikinsa Muryarsa a raunane yace “Na yarda nayi Miki laifi na durƙusa na baki haƙuri Bea ban cancanci yafiya bane? Ko kina tunanin zamuyita rayuwa babu saɓani ne? Meyesa Ni idan kikayimin badaidai ba bana kallonsa matsayin abinda zan tuhumeki ko na hukuntaki akai Bea tunda muke dake anya kuwa na taɓa yi miki laifin da kika kasa yafemin? 4 years Bea wannan shine na farko don Allah ki saki ranki Ma'eesh ɗinki ne fah....."
Ya ƙarasa maganar Muryarsa na rawa ta lumshe idanunta tanajin yanda sautin bugun zuciyarsa ke fita da sauri² a sanyaye ta buɗe baki tace “Nace maka ya wucce Abul Aazam!" Wata gwauruwar ajiyar zuciya yayi yace “Meyesa in ya wucce kike kuka?" Shiru tayi masa shi kuma shirun ce baiso yaja numfashi yace “Telk to me mana Bea!" Muryarta na rawa tace “Maganar tayimin ciwo bantaɓa tunanin haka kake kallona ba Abul Aazam, na soka badon komanka ba na yarda na rayu dakai a wahala tararrabi da rashin tabbas na yarda na rasa rayuwata ma indai zan kasance tare dakai amma a jiya ka iya buɗe baki kacemin kana kokwanto akaina har kanajin zan iya karɓar wata dukiya ta banza wacce bazata amfaneni da komai ba akanka Meyesa dana tashi sonka na haɗa maka da yardata gabaɗaya Meyesa bantaɓa kokwanto akanka ba....."
Haɗe bakinsu yayi suka lumshe ido tare yaci gaba da shafa bayanta zuwa bombom nata yana sauke wani numfashi slow, sun jima a haka ganin yanda jikinsa yake rawa ne yasata janyewa ta sani sarai yanzu zai tara mata gajiya, bai dakatar da ita ba har Saida yaga tana shirin fita daga ruwan ya kamo hannunta ya buɗe idanunsa da suka kaɗa sukayi jawur ya zubasu a kanta, ba ƙaramin faɗuwar gaba taji ba da kallon idanunsa ta janye hannunta daga Manhood ɗinsa daya damƙa mata cikin rawar murya tace “Am....da...dama....kaga na baro Aazam shi kaɗai...." Lumshe mata ido yayi hakan ya bata damar ɗauraye jikinta shima yayi nasa wankan.
Ta rigashi fita ya isheta jikin mirror ya riƙo ƙugunta ya ɗora haɓarsa saman kanta yana shafa manyan hips ɗinta ya buɗe baki cikin sarƙewar murya yace “12 days Bea helping me please" saurin kallonsa tayi gabanta ya bada wani ras tayi maza ta waske da ɗaukar turare ta fara fesawa yanda yaga hannunta yana rawa yasan a tsorace take ya karɓi Spray ɗin yaci gaba da fesa mata ya buɗe baki yace “Taya mutum me yawan feel irina zai iya jagoranci Bea wannan ma rauni ne idan ka zama Sarki da kowa ma nesantaka akeyi ya zanyi lokacin da na buƙaci kusanci baki tare dani, wai yama za'ayi na yarda kiyi nesa dani, Bea Nifa da King of Romance and sex aka ce za'a bani da bazanyi jayayya ba but me zanyi da sarauta sarauta irinta Omsk me wuyar sha'ani"
Tureshi tayi tace “To wai Ni nace dole sai kayi ne ka barshi mana me zan amfana dashi a zamanka King bayan damuwa takura da rashin kulawa, Nifa in faɗa maka gaskiya banason zaman Asia ko kaɗan kawai ina maka kara ne don ƙaddara ta haɗani dakai, in banda niɗin ma kai waye zai kwasheka buhun ƙaya kawai....."
Cafkota yayi yana mata dariya ita a dole so take sai ta fusatashi, matseta yayi a bango yace “Ok Europe fah? Harara ta galla masa yakai baki yayi kissing idanunta yace “Tnk you naso Bea zansha nono" tureshi tayi ya jata suka faɗa gadon ya turmusheta ya banƙare mata hannu yayi maza ya cafki nononta da bakinsa ta rintse ido da ƙarfi, wannan masifa da yawa take ko Aazam baiyi mata irin wannan masifaffar tsotsa da yakeyi mata jin nonon yana neman kawo ruwa ya cika yayi mata tamtsam ne yasata ta tureshi ya sake dawowa yana wani lumshe ido yace “Don Allah ki bani nasha Bea magani zaki bani Ni petiant ɗinki ne" tureshi takeyi amma yaƙi sakinta yasa tisue ya danne wanda ya cika da ruwan ya kafa bakinsa a dayan yaci gaba da mulmulawa, duk yanda taso ƙwatar kanta ya hanata tanaji ya zare towel na jikinsa ya zare mata nata ya kama Dick ɗinsa yasa a tsakanin cinyarta ya matse ƙam yana ɗan motsawa a hankali yana ci gaba da shan nonon a haka ya wani ƙanƙameta yayi release yana wata irin tsuma da ta tabbatar mata tabbas sunan daya sawa kansa ya dace dashi King of Romance and sexy, wannan jaraba har ina, da a Nigeria ne ma baza yarda a barsu ita dashi ba sai an sami wata dattijuwa a tsakaninsu, nan gaba kaɗan idan bata takawa Ma'eesh birki ba da ɗanyan jikinta zai mata fyaɗe tunda ya fara zuwa yana sata a kwana haka, fargabarta ce ta Karu tare da addu'ar Allah yasa jininta na haihuwa daya ɗauke tun shekaran jiya ya dawo mata kar ya ɗauke sai tayi 80 ba 40 ba..........
*OUM HAIRAN*
[7/24, 11:55 AM] Oum Hairan: *Book 3 page 21-22*
*Oum Hairan*
*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Send evidence of payment for direct chat me 👇🏽*
https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1
Kwana biyu tsakani ta kama sati biyu da haihuwar Aazam ranar ne kuma akayi shagalin suna na kece raini takanas yasa aka kawo Innanta daga Nigeria wayyoh zo kuga murna gurin Batool kasancewar Inna ba ita kaɗai tazo ba harda Jamila maƙociyarta ta girmi Batool amma tasu tazo ɗaya suna waya sosai harma ta turo mata da kuɗi akan tasa daga garinsu Sokoto ayi mata shu'umin haɗin mejego, da kuma haɗin humrah fitinanniya Aikuwa anyo mata tun ranar da sukazo ta fara amfani da wasu magungunan gashi itama Mom tanayi mata irin nasu ba larabawan Sudan.
Saida akayi sati ana shagalin suna lallai ta tabbatar da a Nigeria ba'a bidi'a, a cikin kwana bakwai ɗin nan daƙyar Ma'eesh yake samun damar ganinta saboda ta shige cikin danginta na Niger suma da sukazo suna, bayan suna da kwana biyu kowa ya fara haramar tafiya nan Inna ta roƙi alfarmar a bata aron Batool su tafi tare saboda wasu dalilai, Mom bataso tafiyar ba but dake yanada plain akan hakan haka ya fitittike yace itama ai tanada haki akan yarta Aikuwa da kansa ya shirya musu tafiya Nigeria suka tafi.
Cike da shauƙin Nigeria suka isa Suka ɗauki shatar mota zuwa gida dake akwai Maryam yar ƙanwar Inna dake gurinta gidan Tsaf dashi ɗaki guda aka warewa Batool da ɗanta suka sauka a ciki suka ɗora gyaransu daga inda suka tsaya sosai tayi murnar ganin yanda ƙawarta ta nutsu wato Janah yanzu haka ma shirin aure takeyi saidai bataji daɗi jin inda zata ba, wani babban mutum ne kusa a siyasa amma matansa uku ita zataje a ta huɗu sauƙin ma kowacce gidanta daban fatan alkhairi tayi mata sukaci gaba da shirye shiryen biki dake sun ishe saura sati Uku ne bikin Aikuwa taji daɗi da zaayishi da ita.
Sannu a hankali lokaci yaketa tafiya gashi har sunci sati biyu da zuwa Nigeria sun shiga hidimar biki gadan gadan ranar juma'a sukayi dinner asabar aka ɗaura aure da dare suna shirin kai amarya Kiran Inna ya ishe Batool haka tabar amarya ta nufi gida tanajin faɗuwar gaba na ziyartarta ta isa gidan da sallamarta tun daga harabar gidan ta fahimci akwai abinda ke faruwa shiga tayi tana raba idanu kan manyan motocin da suke parker a gidan ta isa parlour da sallamarta gabanta ya yanke ya faɗi ganinsa zaune harɗe da ƙafa sanye da wasu fararen suit yanawa Aazam wasa kasancewar dama a gida ta barwa Inna shi yaron yayi kubulbul dashi kamarsa da mahaifiyarsa ta bace ɓat shima ya koma ubansa.
Kallon da yaga tanayi masa ne ya bashi nishaɗi ya taso a nutse ya tako gareta ya janyota ya haɗata da yaron ya rungumesu yana shafa bayanta ya buɗe baki a hankali yace “Miss ur too My Love wife but ke bakiyi missing ɗina ba kinyi lukuta dake me Inna take baki Nima naci gaba da baki?" Murmushi tayi ta zame tare da zama tace “Amma Daddyn Jany kayimin surprise Jiya har 2:30am muna tare a online but baka faɗamin zakazo ba" zama yayi a ƙasanta ya ɗora kansa saman cinyarta yace “NA KASA JUREWA" dariya tayi tace “Sunan littafin Mom Islam ne fah Abul Aazam" murmushi yayi ya ɗago idanunsa cikin nata yace “Surely na kasa jurewa rashinki a kusa Dani My millon nikam yau bazan iya kwana Ni ɗaya ba wlh ko dai mu tafi gidanmu mu kwana acan ko kuma Inna ta bamu ɗaki, cikin wata irin faɗuwar gaba tace “Kaikam bazaka canza ba Abul Aazam Ni Wlh kana bani mamaki kaidai kullum Maganarka ɗaya nifa ban warke ba"
Damƙar hannunta yayi yace “Ai dama bakiji ciwo ba wancan karon ma don bani na karɓi haihuwar bane shiyasa Kinga kuwa ƙaryar kicemin baki warke ba dama a tsane kike tsam" dariya ya bata sosai ta kama dogon hancinsa tace “Kaji Hausa da yawa zan hanaka magana da ita ka koma gwalangwalantunka na gado" tashi yayi ya zauna a gefenta yana shigewa jikinta yace “Daɗinta kema ba language ɗinki bane duka aro mukayi"
Kwantar da murya tayi tace “Amma Daddyn Jany taya zance da Inna zan bika mu tafi don Allah nikam kayi haƙurin yau tunda dai dama kace idan kazo tafiya zamuyi....." Rufe mata baki yayi da nasa ta lumshe ido tare da janyewa Ma'eesh bashida kunya ba ƙaramin aikinsa bane yace zai lalubeta a parlourn nan don haka tayi maza janye, ya sosa kansa yace “Ai dama bance kice ba ba aikinki bane Ni zance" shiru tayi masa saboda jin tahowar Inna ta shigo da sallama ta aje masa tarkacen su donut da cake da manyan lemuka kamar tasan nan yafi kauri, godiya yayi ya ɗora da cewa “Inna ki tayani rarrashin Bea na faɗa mata yau zamu tafi saboda gobe da wuri zamu tashi tace wai ita bata gaji da zaman Nigeria ba" dundu Inna ta sakar mata tace “Kaji yar gwafalar uba to Ni nagaji dake maza tattare tsummokaran ki kibi mijinki yo kinyi arba'in zaman me zakiyi uwar mece a Nigeriar banda talauci da fargaba"
Zabga masa harara tayi yayi dariya tare da Miƙewa yace “Sai dake innanmu na gode da wannan karramawa dama yarinyar nan kullum sai tasa Mom ta ranƙwasheni, Kinga Ni dama nace Allah zai kawo me ramamin gashi Inna ta fara ramamin" dariya suka bawa Inna tace “Ah to ku abin