SIGN MARRIED BOOK 3 COMPELET BY OUM HAIRAN

Author :  Fauziyya Tasiu Umar Category :  Read Hausa Novels

Chapter   7 / 11

18K to 21K   out of 30.1K words

ta rasa akan wa zata karɓi kwangila sai akansa mutumin da ta rayu dashi a cikin ƙunci da farautar rai mutumin data rayu dashi a rashin daidai kuma bata taɓa jin butulce masa ba amma yau shine yake tuhumarta da haɗa kai da wasu don cimma muradansu akansa.
Wannan abu ya gigita duniyarta kuma tayi alƙ alƙawarin bazata ƙara ba har abada bazata kuma cewa komai akan duk abinda ya shafi mulkinsa ba kuma tabbas a wannan karon zai gane fushinta tunda ta fahimci bai gane komai a kanta ba dole ta ganar dashi.
Daƙyar tayi bacci a wannan daren kamar yanda shima ya kasa rintsawa banda zagaya ɗakinsa babu abinda yakeyi yana dukan bango ya nocking door nata tayi biris ya kirata taƙi ɗagawa abin duniya ya taru yayi masa zafi gashi yanasonta kusa dashi ko ba komai zata rage masa tsayin daren.
Da kansa ya fara tuhumar kansa Meyesa yayi mata haka? Meyesa yaƙi tsayawa ya saurareta bare ya fahimceta? Meyesa yayiwa furucinta mummunar fahimta? Bashi da amsa shine kawai ya sashi ɗaura alwala ya tayar da Sallah yana roƙon Allah zaɓinsa akan wannan lamari daya tunkaroshi gadan gadan.

Da gari ya waye ma bata fito parlourn ba Saida taji shigowar Granny ta tashi ta buɗe mata ƙofa taga ita da Mom ne ta rusuna ta gaishesu da ladabi Granny ta dafa kanta tace “Kin tashi lfy duk da dai idanunki sun nuna bakiyi bacci me yawa ba" ƙasa tayi da kanta tana murmushi Granny ta ɗauki Aazam tayi masa wanka ta shafe shi da mai ta yi masa turaren wani maganin sheɗanu ta sanya masa kaya ita kuma Mom ta haɗawa Batool ruwan wanka da kanta ta taimaka mata ta gaggasa mata jikinta sannan ta barta ta ƙarasa ta fito taga an ajiye mata wani farfesun kifi sai tiriri yakeyi itadai kallon kifin tayi a ranta tana raya karin kumallo da kifi kuma?
Batayi magana ba ta shirya Mom ta nuna mata kifin ita dai Allah ya sani a dole take turawa duk da mugun daɗin da farfesun yayi ga kuma wani haɗin kunu na alkama me masifar daɗi da take korawa dashi sosai taji daɗin jikinta ta kishingiɗe tana matsa mata ƙafa tana zolayarta itadai ta kasa sakin jiki da surukar tata wadda kwata² bata ɗauke ta suruka ba wasa take da ita kamar ɗiyarta.

Suna haka ya shigo ɗakin sanye da jallabiya milk ya zuba mata idanu itama kallon nasa tayi ganin zasu haɗa ido ne ya sata kawar da nata idon ta mayar dashi kan Jany da suka shigo tare, ƙarasowa yayi ya zauna saman cushion suka gaisa da su Mom ya mayar da hankalinsa kan Aazam da yaketa tsotsar hannu ya cire masa hannun a baki shikuma yaron ya riƙe hannunsa ƙamƙam sukayi dariya suna mamakin wayon yaron ita dai bata ko sake kallonsa ba ya lura da kamar ma harararsa takeyi ya sauke ajiyar zuciya yana ɗaukar yaron yace “morning Bea" wani kallo tayi masa na asalin raini ta watsar dashi hakan ya sanya su Mom suka fahimci da matsala suka miƙe Mom tana ɗaukar Aazam a jikinsa tace “yau zanyi baƙi ƙawayena zasuzo ganin angona" ita ce tayi murmushi ta miƙe tana sauka a gadon ya karanci heart ɗinta so take ta bar masa ɗaki hakan ne yasashi kallon Jany yace “Bi su Mom" da sauri ta juya ta bisu ya rage daga ita sai shi ya saki hannunta yayi maza yayiwa ƙofar key ya tsaya jikinta yana me kallonta itama shi take kallo ya sauke ajiyar zuciya yana me fara takowa gareta ita kuma tana ja da baya har ya ƙureta.
Zamewa tayi ta zauna a ƙasa ta fashe masa da kukan da taketa son haɗiyewa tun shigowarsa, zama yayi ya zuba mata ido kawai batare da ya iya ce mata komai ba sai huci da yake yana karkaɗa hannunsa, miƙewa ta kumayi ya riƙo hannunta ta ƙwace ya miƙe da sauri yace “Ki tsaya mu fuskanci juna Bea, da sauri kuma a fusace ta juyo tace mishi “Ma'eesh not Bea My Name Fateemah Batool in kaga dama kacemin Zahrah duk sunana ne but not Bea banaso, na faɗa maka banso" Cikin sanyin jiki da mamakinta yace “Ok naji Bea bazan ƙara faɗa ba Fateemah ki tsaya mu fahimci juna, sake ƙwace hannunta tayi ta buɗe kofar da zata kaita ɗakin da akwatunanta suke ta ɗauko wata madaidaiciya ta fito yana biye da ita ta ɗauki abu ta goge ƙurar jiki ta cire ledar jikinta ta buɗe wardrobe ta fara ɗiban kayanta tana zubawa a ciki tana kuka.

Tsayawa yayi cike da mamakinta yana kallonta a yana tambayar kansa me take shirin aikatawa? Saida ta gama haɗa kayan tsaf ta fara zuge trolley ɗin ya cafki hannunta da sauri ya finciko ta ta faɗa ƙirjinsa ya maza ya matseta ta fara ƙoƙarin ƙwacewa tana kuka me gunji tana cewa “Ma'eesh Please leave me alone please leave mee!....." Tana maganar da kuka me rikita me sauraro, gabaɗaya ta riɗashi ta rikitashi ta dagula masa lissafi ko lokacin da aka juyar mata da tunani a kansa fuskanci Turjiyarta irin yau ba, yanda take dukansa ta ko ina tana yaƙushinsa tana cewa dashi leave me alone please Ma'eesh leave me abin ya girgiza tunaninsa haɗe bakinsu yayi ta kuwa cije masa lips tana tureshi ya sake ta da sauri ta ɗauki trolley ɗinta ta danna pin na ƙofar ta fice da sauri, bin bayanta yayi shidai bai san wani guri da ta sani a Sudan ba bare yace can zata, to me take shirin aikatawa ina take shirin zuwa?" Maza yayi ya yiwa getman alama da kada ya buɗe mata hakan yasa security ɗin ya fice da sauri tare da kulle kofar ta baya shi kuma ya isa gabanta da gudu ya durƙushe jikinsa na rawa yace “Don Allah ki daina yimin wannan gwajin Bea zaki kasheni wlh bazan jure ba, kinyi alƙawarin zaki rayu dani a kowanne yanayi Meyesa kike shirin barina yanzu me nayi Miki?..."

*OUM HAIRAN*
[7/23, 9:07 PM] Oum Hairan: *Book 3 page 17-18*

*Oum Hairan*

*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*

*Send evidence of payment for direct chat me 👇🏽*

https://wa.me/message/FJFZD6227PBYP1

Daƙyar ya iya kai kansa gida bai koma sashin Granny ba ya nufi ɗakin Batool dake kwance ta sanya Aazam a gaba tana kallonsa zuciyarta tayi mata nauyi masifu sunƙi barin rayuwarsu da sun fara murna sun fita a wannan sai wata ta kuma Kunno Kai yanzu kuma cikin masifar mulki zasu shiga?" Hawayen dake Zarya a idanunta tayi maza ta share tunawa da roƙon da Mom tayi mata na ta rarrasheshi tasan bazai yarda da hukuncin data yankewa rayuwarsu da sauƙi ba, zuba mata ido yayi yace “Me kikewa kuka?" Cikin son basarwa ta yunƙura ta tashi zaune tana ƙaƙalo murmushi tace “Na shiga Bedroom ɗinka naga bakanan" zama yayi a saman gadon ya fuskaceta tare da kana hannunta yace “Me kikewa kuka Uhmm telk to me" batason yi masa ƙarya sannan batason sare masa gwiwa, yanke shawarar basarwa tayi tace “Ba ina kuka bane na damuwa inayi ne don farin ciki da Allah ya hana azzalumai ikon rabani da ɗana Daɗina bantaɓa tausayin wani mutum kamar yanda na tausayawa Granny yau ba, ashe Dad ba ra'ayinsa bane rayuwar da yayi shima narkar dashi akayi aka dulmiyar dashi“
Ajiyar zuciya ya sauke ya kwanta a gefenta yace “Zuciyata zafi takeyi Bea na tsani mulki matuƙar bana gidana bane, Ni ina jin kamar ba adali bane Ni akanme zasu zaɓi kaini inda zasu ɗoramin nauyin da idan santsi ya jani zan iya kasa amsa tambayar mahalicci na Batool na tsani mulki tun ina ƙarami dana fahimci shine Ummul aba'isin wahalolin rayuwata Batool na tsani mulki tun lokacin dana fahimci a kansa ne ake neman hallakar dani da duk wani abu daya shafeni, me zanyi dashi? Me nake nema dashi? Suna ɗaukaka ko dukiya? Batool wanne ne banidashi? Wai wanne ne Allah bai bani ba?"
Yanda ya ƙarashe furucin da ƙaraji Saida hantar cikinta ta motsa tunda take dashi sau ɗaya ta taɓa ganinsa a wannan yanayin lokacin da Lateef ya kusanceta wannan rana taga madarar tashin hankali sai kuma yau da yake neman birkice mata, kamo hannunsa tayi tace “To ya zamuyi tunda Mom ta riga ta yanke hukunci Daddyn Jany Wlh Nima banason wannan shirin kwata² baimin ba sai nake ganin kamar rabani dakai za'ayi...."

Rufe mata baki yayi yace “a'a don Allah saidai a rabani da raina but danasan abinda dawowarmu zai zama kenan da munyi zamanmu bamu dawo ba, wacce kulawa ce, me a doctor da zan kasa baki Bea?" Kwantar da kanta tayi jikinsa tana sauke ajiyar zuciya tace “Kayi hƙr da abinda Allah ya hukunta a kanka mijina, bazai canzu ba mu jira ikonsa kawai" iska ya furzar ya miƙe ya nufi bathroom ya sakarwa kansa ruwa yanajin saukar ruwan kamar yana watsa tafasasshe a jikinsa, fitowa yayi ya sanya kaya ya fice, bai dawo gidan ba sai cikin dare har kowa yayi bacci, yana parking ya fito ya nufi part ɗinsu ji yayi an dafo kafaɗarsa ya tsaya cak da tsananin mamakin waye a wannan daren, ga ɗabi'ar gidansu dai yasan kowa yanzu ya kwanta Deen ne zaka iya samunsa yanzu ido biyu shi kuma bai dawo ƙasar ba.
Zagayowa gabansa Granny tayi ta tsaya tana masa murmushi tace “Nasan abinda ke damun ɗana har yake fushi dani kayi haƙuri zakaga amfanin wannan tsarin da nayiwa rayuwarka...." Tayi maganar da harshen Russianci janyewa yayi yayi gaba ta bisa da kallo tana murmushi tasan dama hakan zata faru, tun yana yaro babu abinda ya tsana kamar sarauta, juyawa tayi ta nufi sashin da aka sauketa ta ɗaura alwala alwala ta tayar da sallar nafila ta jima tana roƙon zaɓin Allah akan wannan ƙudiri nata, tabbas lokaci yayi da ya kamata ta haƙura da mulki zuwa yanzu tsufa ya gama kama dukkan gaɓɓanta tana buƙatar Hutu tana buƙatar itama ta samu makusanci duk duniya Ma'eesh ne kaɗai magajinta gashi tana ƙoƙarin mallaka masa abinda ya kasa bawa mahaifinsa shi kuma yana neman butulce mata.

Shikuwa yana shiga ciki ko wanka bai iya ba ya zauna ya rafsa uban tagumi, jiyo alamun shigowarsa ne ya sanya Batool miƙewa ta ɗauki Aazam domin ko wanka bata yarda ta shiga tabar ɗanta gani take za'a dawo a ɗauke mata shi, nufar ɗakinsa tayi ta buɗe ta shiga ta zauna a kusa dashi ya ɗago ya kalleta yace “Meye ya hanaki bacci?" Bata bashi amsa ba sai miƙa masa Aazam da tayi tace "His royal highness ne" kallonta yayi ya kalli yaron yayi murmushi yace “Na bar masa idan yaga zai iya nikam banaso....." Rufe masa baki tayi tace “Ya jarumin maza sadaukin duniya gwarzon gwarazan wannan ƙarni zai karaya kuma ya rinƙa tura hannunsa ga tatsitsin jaririn da bazai iya amfanar kansa da komai ba?"
Zubanta idanu yayi ta karyar da kanta gefe tace “Zani kasance tare dakai a kowanne yanayi don Allah kayimin wannan alfarmar daɗina kar mu watsawa Granny ƙasa a ido wlh ba ƙinka takeyi ba itanasonka ne shiyasa ta zaɓeka, kar ka manta kai kaɗai take da kai a duk duniya bataji daɗin Daddy ba kaima ta gaza jin daɗinka anya kuwa zata rayuwa da farin ciki?" Lumshe idanunsa yayi yana sauraronta ta ɗora da cewa “Insha Allahu karɓar kambun sarautar ƙasarka ta gado na nufin warwarewar komai daɗina kaiɗin jarumine kuma dama ita sarauta bata rago bace, gashi har na fara faɗawa duniya saura kwanaki kaɗan na zama matar Sarki....." Ta ƙarashe maganar tana dariya ya zubanta ido da tsananin mamakin yanda take zaro masa zance bayan ta sani tun a baya babu abinda yake ɓata masa rai kamar maganar mulki.
Kwantar da kansa yayi saman gadon yana yamutsa sumarsa da ɗayan hannunsa tana shirin yin magana yace “Stop Bea, kwangila aka baki a kaina kika karɓa?" Ɗagowa tayi da sauri ta zuba masa ido cike da tashin hankali da firgicin da yake nuna irin mugun dukan da furucinsa yayi mata, bai jira cewarta ba ya ɗora mata Aazam a cinyarta ya tashi yaci gaba da bala'i yana cewa “Of course Bea kalamanki yayi kama dana wacce ta karɓi kwangila akan rayuwata Meyesa ɗazu kika nuna bakyason kasancewata Sarki yanzun kuma kika dawo kike nunamin kinyi na'am har kina kwaɗaitamin mulki Batoolll kin samin kokwanto akanki"

Ɗagowa tayi da sauri jikinta na rawa idanunta na kawo ruwa ya tsugunna daidai gwiwarta yace “Don Allah nawa suka baki? Ni zan ninka Miki amma Bea banason sarauta na rayu a haka yafimin komai daɗi, nawa ne Bea! Nace nawa suka baki?" Ya ƙarashe maganar da ɗaga murya abinda ya sata saurin miƙewa tana rushewa da kuka ta fice masa a ɗakin da sauri, binta yayi da sauri yana cewa “Ki faɗamin kwangilar wa kika karɓa zan mayar musu da kuɗinsu kuma zan ninka Miki abinda suka baki"......
Faɗawa tayi ɗakinta ta datse kofar ta tsaya a zame a jikinta ta rushe da wani kuka me ciwo tana ƙara matse Aazam a jikinta tana furta “Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" sosai hankalinta ya tashi da yanda taga ya birkice mata tanajin bugun ƙofarsa kamar zai ɓalleta yana cewa “Open your door Bea karki bari na ɓalle ƙofar nan zanyi Miki abinda baki taɓa tsammani ba, banza tayi dashi ta tashi ta shige can ciki ta haye gadon tare da sakin labulensa tayi addu'a bayan ta kaɗe inda zata kwanta ta kwantar da Aazam tare da ci gaba da kukanta me ban tausayi sosai take nadamar yi masa maganar amma ya zatayi Mom da Granny ne suka sakata tare da nuna mata muhimmancin karɓar mulkinsa Granny ta tabbatar mata idan ta mutu batare da ta shawo kan Ma'eesh ya zama sarkin Russia ba to masarautar zata koma hannun ƙaninta ne wanda yanzu haka yake bin addinin yahudanci idan kuwa Mulkin Russian ya koma hannun Eedmer to musulmin dake wannan yanki zasu koma rayuwa cikin tasku ƙunci da baƙin cikin rayuwa domin yasha alwashin sai ya gallazawa musulmi duk ranar da mulki ya koma hannunsa, da wannan tayi masa kwaɗayin samun ladar rayuwar al'ummar da suke jiransa yaje musu a matsayin Sarkinsu.

Amma bai fahimceta ta kowanne fanni ne sai fahimta mummuna wai Ma'eesh ne yake faɗa mata kwangila ta karɓa akansa, ta rasa akan wa zata karɓi kwangila sai akansa mutumin da ta rayu dashi a cikin ƙunci da farautar rai mutumin data rayu dashi a rashin daidai kuma bata taɓa jin butulce masa ba amma yau shine yake tuhumarta da haɗa kai da wasu don cimma muradansu akansa.
Wannan abu ya gigita duniyarta kuma tayi alƙ alƙawarin bazata ƙara ba har abada bazata kuma cewa komai akan duk abinda ya shafi mulkinsa ba kuma tabbas a wannan karon zai gane fushinta tunda ta fahimci bai gane komai a kanta ba dole ta ganar dashi.
Daƙyar tayi bacci a wannan daren kamar yanda shima ya kasa rintsawa banda zagaya ɗakinsa babu abinda yakeyi yana dukan bango ya nocking door nata tayi biris ya kirata taƙi ɗagawa abin duniya ya taru yayi masa zafi gashi yanasonta kusa dashi ko ba komai zata rage masa tsayin daren.
Da kansa ya fara tuhumar kansa Meyesa yayi mata haka? Meyesa yaƙi tsayawa ya saurareta bare ya fahimceta? Meyesa yayiwa furucinta mummunar fahimta? Bashi da amsa shine kawai ya sashi ɗaura alwala ya tayar da Sallah yana roƙon Allah zaɓinsa akan wannan lamari daya tunkaroshi gadan gadan.

Da gari ya waye ma bata fito parlourn ba Saida taji shigowar Granny ta tashi ta buɗe mata ƙofa taga ita da Mom ne ta rusuna ta gaishesu da ladabi Granny ta dafa kanta tace “Kin tashi lfy duk da dai idanunki sun nuna bakiyi bacci me yawa ba" ƙasa tayi da kanta tana murmushi Granny ta ɗauki Aazam tayi masa wanka ta shafe shi da mai ta yi masa turaren wani maganin sheɗanu ta sanya masa kaya ita kuma Mom ta haɗawa Batool ruwan wanka da kanta ta taimaka mata ta gaggasa mata jikinta sannan ta barta ta ƙarasa ta fito taga an ajiye mata wani farfesun kifi sai tiriri yakeyi itadai kallon kifin tayi a ranta tana raya karin kumallo da kifi kuma?
Batayi magana ba ta shirya Mom ta nuna mata kifin ita dai Allah ya sani a dole take turawa duk da mugun daɗin da farfesun yayi ga kuma wani haɗin kunu na alkama me masifar daɗi da take korawa dashi sosai taji daɗin jikinta ta kishingiɗe tana matsa mata ƙafa tana zolayarta itadai ta kasa sakin jiki da surukar tata wadda kwata² bata ɗauke ta suruka ba wasa take da ita kamar ɗiyarta.

Suna haka ya shigo ɗakin sanye da jallabiya milk ya zuba mata idanu itama kallon nasa tayi ganin zasu haɗa ido ne ya sata kawar da nata idon ta mayar dashi kan Jany da suka shigo tare, ƙarasowa yayi ya zauna saman cushion suka gaisa da su Mom ya mayar da hankalinsa kan Aazam da yaketa tsotsar hannu ya cire masa hannun a baki shikuma yaron ya riƙe hannunsa ƙamƙam sukayi dariya suna mamakin wayon yaron ita dai bata ko sake kallonsa ba ya lura da kamar ma harararsa takeyi ya sauke ajiyar zuciya yana ɗaukar yaron yace “morning Bea" wani kallo tayi masa na asalin raini ta watsar dashi hakan ya sanya su Mom suka fahimci da matsala suka miƙe Mom tana ɗaukar Aazam a jikinsa tace “yau zanyi baƙi ƙawayena zasuzo ganin angona" ita ce tayi murmushi ta miƙe tana sauka a gadon ya karanci heart ɗinta so take ta bar masa ɗaki hakan ne yasashi kallon Jany yace “Bi su Mom" da sauri ta juya ta bisu ya rage daga ita sai shi ya saki hannunta yayi maza yayiwa ƙofar key ya tsaya jikinta yana me kallonta itama shi take kallo ya sauke ajiyar zuciya yana me fara takowa gareta ita kuma tana ja da baya har ya ƙureta.
Zamewa tayi ta zauna a ƙasa ta fashe masa da kukan da taketa son haɗiyewa tun shigowarsa, zama yayi ya zuba mata ido kawai batare da ya iya ce mata komai ba sai huci da yake yana

7 / 11