TAWA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAN SHAKUR.txt

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   11 / 12

30K to 33K   out of 35.6K words

ita yayi ya hada hannayeta ya murdesu tabaya saida tai kara tana kuka sosai Nazir dan Allah kaya kuri, ajiye tattoo machine din yayi yana kiciniyar cire rigan jikintaโ€ฆ.

Thariq da dad aguje suka fito daga dakin mai gadi, thariq daukan wani katako yayi, shiko dad laujen da ake gyara flowers din tsakar gidan dashi ya dauka suka dumfari kofan sunyi murdawan duniya kofa taki buduwa, jin ihun shukra nacewa Nazir dan Allah kayakuri karkamin tattoo yasa thariq da dad suka haukace dad xaiyi magana, thariq ya daura hannu akan lebenshi yay shiru, yace dad bari nabi ta backyard akwai kofan kitchen zan shiga sainazo nabudema tanan dad jikinshi narawa yace to.

Shukra takai bakinta ta gantsarama Nazir cizo wanda yakasa fincikan hanunshi sai ihu dayakeyi, hakoranta saida suka bula skin dinshi sanan tasakeshi ta fincike kanta ta sauka daga kan gadon tayi hanyar kofa aguje, wani karfi yaji yazomai yatashi yabita aguje tana fita falo yasa kafa ya tadiyeta jikake gummm tafadi goshinta yabuga tiles din kasa take nan tasume. Komawa yayi cikin daki ya dauko tattoo machine din yana zuwa ya yaga riganta tabaya keeettttttt, dayake akife tafadi gabaki dayan bayanta awaje dan short niker datasa nema yataimaketa iya cinya, kunna tattoo machine din yayi amma machine yaki kunnuwa, yasakeyi yaki kunnuwa, anna ukun ne ya kunnu daidai zai soka jikinta thariq ya shigo falon ta kofar kitchen.

Arude Nazir ya wurgar da tattoo machine din yatashi da gudu ya bude kofa, thariq yadaga murya yace dad kwadamai laujen Nazir ne, dad na ganinshi iya karfinshi ya daddage ya bugamai laujen hanunshi Nazir faduwa yayi akasa warwas..

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[15/11 5:49 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ3โƒฃ
Thariq rigan jikinshi ya cire yarufe shukra dashi yadagota yahadata da kirjinshi yana shafa fuskanta yama manta da dad na wurin yace shukra y?? Maisa zaki kira Nazir?? Yanzu na ranan dakukayi bai ishekiba harsai kin kirashi gidana?? Gashi yana neman kashemin ke, yanzu fadanan dakukayi dan yace zaimiki tattoo ne ko?? Shukra maisa kike iskanci da Nazir?? Wai maiyasa kika baci ne?? Kinsan inasonki, maisa kike chusamin tsanarki araina??

Dad dake tsaye kan Nazir yanajin kalaman thariq yasan akwai wani akasa ya kalleshi yace thariq kai shukra daki kai treating wurin, jikinshi asake yace to yakaita daki..
Dad yaja kafan nazir yakai cikin falon, fita yayi yadau wuka yaje ya yanka igiyan shanya kaya na tsakar gida yazo ya kulle Nazir ajikin kujera yace yau zakaci ubanka, zakasan kai karamin dan iskane, zakasan katabamin jikalleta shukra baby.

Thariq nagama gyara wound din yafito falo yanda yaga dad ya daddaure Nazir saiya saki baki galala yana kallon dad daya cire malun malun ya ajiye agefe, yace dad yahaka ba police yakamta mukiraba, dad yace saina fara nunamai babu mai taba iyalina ya zauna lpy sanan zamu kira police daga baya.

Yace thariq fadamin maike faruwa tsakaninka da Nazir da shukra?? dannaji yanda kake maganganu dazu, daida lokacin nazir ya farfado, thariq yace dad bakomi. dad ya dakamai tsawa karka sake kamin karya thariq kafadamin umarni nake baka, ahankali yafadanma dad komi, ko abu daya bai rageba.

Dad yace thariq kaban kunya, yanzu shukra dakai ka raineta, ka zauna da ita, shine kake tunanin zata iya zina, kamanta waye nazir? dan duniya, shukra gudanawa take,meta sani? kasan meyay mata dahar tabishi, duk wayannan bincike daya kamata kayine kafin kai jumping to conclusion amma bakayiba, thariq yace amma dad naga jini a jikinta fa, Nazir ne sukaji yafashe dawani wawan dariya duk suka tsaya suna kallonshi.

Dad yace dariyanka zai koma kuka, yace ma thariq kaga yanda yake dariya ko,nasan kama jikata wani abu dahar tabika, kuma wlh yau saika fadi meka mata, dan bazan juri dana na zargin jikataba. dad ya kalli thariq yace jeka kawomin HAND DRYER na shukra, zanma Nazir ELECTRIC SHOCK dab ubanshiโ€ฆ.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[15/11 6:30 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ4โƒฃ
Thariq yaje dakin shukra ya dauko hand dryer din, yana karasowa yaga dad harya debo ruwa cikin bucket, dad ya karbi hand dryer din yadaga kafafun Nazir yasa acikin bucket din, Nazir jikinshi rawa yafarayi duk taurin zuciyanshi amma saiyaki cewa komi, dad yace bazaka fadi gaskiya ba, kaman yanda kahada balaโ€™in nan kai zaka warwareta nafadama Nazir ko tak baicema saima wani kallon raini dayakema dad.

Dad ya jona wayan hand dryer din a socket din dake jikin bango ya kunna, Nazir gabanshi yafara dukan uku uku, duk thariq na tsaye yana kallon karfin halin babanshi, dad yace zan kirga uku kokai confessing ko nabaka shock,
Oneeeeeeee, twooooooooo, thrโ€ฆ Nazir yace tsaya to mana tsoho, dad yace oya confess, yace yess nina kirata nace tafito, itadama tanason bani hakurine akna tayi aure,saisa tama yarda tafito. thariq saiyaji cikin daurin tsanan dayama shukra kwara 3 daya ya kwance.

Dad yace maiyasa takwana awaje mekai mata?? Nazir yay shiru bai ankaraba dad ya wurgar hand dryer din cikin ruwan aiko Nazir jikinshi yafara rawa alamun shocking, saida yay 30s sanan dad ya kashe socket din.

Dad yace oya confess, Nazir ya share gumin dayaketo mai yace, nasamata maganin bacci ne nakaita ayimata tattoo yadai fadanma su dad komi kwalla ta cika idon thariq take igiya na biyun tsanan dayama shukra ya kwance.

Dad yace maiya kawoka gidanan yau?? Shukra tasan da zuwanka ko itata kiraka?? Nazir yay shiru dad ya kunna socket wanan karan saida yay 40s sanan dad ya kashe, yace oya confess. Nazir wlh ninazo on my own, saboda haushin danaji, nifa inhar abu bazama nawaba baya zama nakowa, dama naso wanan dan naka yasaketaneโ€ฆ Take igiyan tsanan shukra na uku ya warware alokacin kwallan daya cika idon thariq ya zubo kummatunshi..
Wani wawan duka thariq yarufe Nazir dashi tako ina, Nazir sai ihu yake da kyar dad ya kwaci Nazir yadau waya yakira wani police babban abokinshine, kuma inspecta ne.
Thariq ya zauna kan kujera wani tsanan kanshi yakeji dabaiyi bincikeba yahau fushi, duk lokacin nan datake cewa yaya wlh bahaka bane ka tsaya kaji amma bai sauraretaba y?โ€ฆ
Police sukazo sukai gaba da Nazir.

Thariq hawaye ba kakkautawa zuba suke daga idonshi dad yazo kusadashi ya zauna rungume dad yayi yana kuka. Dad yace yanzu kadau wani darasi arayuwanka.

Suna cikin haka sukaji ihun shukra tana wayyo yayana, Nazir dan Allah kayakuri, yayana kazo Nazir zai kasheni, da gudu Thariq yayi dakin yana am here MY SWT CUCUMBER!

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 10:17 PM] Aishat muhโ€™d: [16/11 6:44 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ5โƒฃ
karasawa cikin dakin yayi yaganta ta rirrike jikinta tana kuka, zama yayi agadon ya rungumeta my swt cucumber is ok, am here kidena kuka, kankameshi takarayi tace yaya Nazir, yace karki damu mun kamashi amma kaishi police station.. ajiyan zuciya tayi tareda rike kanta tana yamuse fuskan.

Thariq yace kanna miki ciwo ne?? Tace eh, yadauko magani yabata da kyar tasha, ya kalleta yana murmushi ita, mamaki ma take yaya daya dena mata murmushi maisa yau yake mata? Sai wani nan2 da ita yake mesa??
Muryanshi taji Yace dad fa na falo, da sauri ta kalleshi ya gyada mata kai, wani zabura tayi ta mike tsaye amma luuu tatafi zata fadi thariq ya rikota yace jikinki baiyi karfiba kihuta, ta yamuse fuska to ai inason ganin dad ne,
Ganin yanda yawani matseta ajikinshi, gashi yana Kallonta sai yasa tai sauri ta fizge kanta tayi hanyar kofa, Ahankali taji yace swt cucumber zoki chanza kaya, kallon jikinta tayi daga ita saidan shirt dinshi daya samata wani kunya ne yakamata , tarufe idonta tayi hanyar wardrobe duk yana tsaye yana Kallonta.
Kallonshi tayi ta tabe fuska kaman zatayi kuka, tace yaya zansa kaya kafita to, yar dariya yayi yace niba mijinki bane, barima nazo na samiki dakaina.

Karasowa yayi wurin ya daura hannunshi kan kirjinta dai dai kan boturin rigan ya balle boturin farko, zai balle nabiyu takama hanunshi jikinta narawa tana shirin kuka, murmushi yayi yasaketa yace muna jiranki afalo yajuya yabar dakin.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 7:08 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ6โƒฃ
Doguwan riga ta zira tafito falo tasami dad da thariq na fira da sauri takarasa wurin dad tana murmushi tafada jikinshi saikuma kuka, lallashinta yafara haba shukra baby dena kuka munriga mun hadashi da hukuma ya isa haka.

Ta goge idonta tace dad yasu mum da imran?? Yace suna lpy duk suna gaidake, thariq mamaki yake wani irin shakuwa da soyayya dad yakema shukra haka, Allah kenana yabama kanshi amasa. barinsu a wurin yayi yafita dan yimusu takeaway saboda shukra batajin karfin jikinta sosai balle tamusu girkin.

Wuraren karfe 5 na yamma dad ya shirya zai tafi, shukra tadinga kuka, dad dan Allah karka tafi, zanbika plz dad, dad yace shukra baby bakiga baki da lpy ba?? Takara fashewa da kuka tana yarfe hannu, ni wlh banyarda ba saika tafi dani. Thariq na gefe sai ballamata harara yake amma tai kaman bata ganshiba. Tace dad naje na shirya kayana?? Ya kwantar da murya shukra baby kinga baki da lpy, gobe thariq saiya kawoki, ta rike hannun dad tace dad wlh bazai kawoniba nasani, dad yajuyo ya kalli thariq yace son kakawota kano gobe kanajina ko?? Yace to dad, dad yawuce yafita shukra na hawaye ya shiga motanshi yaja.

Sai bayan sallan isha thariq ya shigo gidan ya tarar da shukra ta zauna afalo duk a tsorace take gani take kaman Nazir zai dawo, karasawa yayi ya tsugunna agbanta ya daura hannayenshi kan cinyanta murya ciki ciki yace my swt cucumber nace kidenajin tsoro am here 4 u, Nazir bazai kara dawowaba i promise you.

Mikar da ita yayi yace zomuje kiga wani abu, hannunta yakama suka shiga dakinshi..
Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 7:32 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ7โƒฃ
Zaunar da ita yayi bakin gado sanan yajuya yashiga bayi dan watsa ruwa, tana zaune jikin gadon harta kishingida barci yafara dibanta, tace kai gaskiya yaya thariq yacika dadewa a wanka har yanzu.

Yana fitowa yaga tamayi bacci murmushi yayi ya shimfida dadduma yay nafila yana gamawa yay adduโ€™a sanan yamike.
Jawo kujera yayi yazauna ya kurama shukra ido yanda take baccinta hankali kwance wani sonta yaji yana shigarshi kaman ya cinyeta mesa?? Mesa nataba zargen shukra zata iya aikata zina?? Yarinyar da batasan komiba, na azabtar da ita abanza why thariq? maisa kaima amananka haka?? Wani haushin kanshi yaji sosai motsin dayaga tayi ne yasa hankalinshi yadawo gareta yana Kallonta.

Ahankali ya kwanta gefenta ya daura hanunta akirjinshi yarike gam wani nishadi yaji yakamashi ahaka har bacci yay gaba dashi.
Lokacin data tashi a tsorace tamike ganin ta adakin yaya thariq amma ga dukkan alamu shi yana masallaci fita tayi da sauri tatafi dakinta.

Salla tafarayi sanan tafara hada kayanta dan zuwa zaria dan ita tariga ta yanke hukunci bazata zauna da yaya thariq ba tunda aure zai kara, yayta zamanshi da jamcy baruwanta dasu, amma itakam sam bazata zaunaba, jawo akwatin tayi falo tasa hijab dinta ta zauna akan kujera tana jiran dawowanshi.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 10:17 PM] Aishat muhโ€™d: [16/11 7:49 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ8โƒฃ
Da sallamanshi ya shigo yanda yaga tai kyau saida gabanshi yafadi, shi yanzune ma yatuna dad yace yakawota zaria wani bikin ciki yaji ya ratsa shi, yau dayake shirin kawar dawani fada dake tsakaninsu, su dinke barakan dake tsakaninsu, yazaiyi?

Daure fuska yayi ya shigo dakin, tana ganinshi ta mike tsaye tace yaya ina kwana?? Murya ciki ciki yace lpy lau, yacigaba da tafiya yaji muryanta tace yaya nafa shirya yace ina zaki?? Tace zaria da dad yace ka kaini, juyowa yayi ya kalleta yace nafasa kaiki bazakiba, yawuce dakinshi.

Binshi tayi abaya har dakin tana kuka tace yaya wlh saika kaini ai dad ne yace ka kaini, ko Kallonta baiyiba yafara kokarin cire kayan jikinshi dan yay wanka yatafi office da gudu tabar dakin yay dariya yace aida kin tsaya.

Yana gama wanka ya shirya cikin bakin suit da wandonshi yay kyau sosai yafito falo ya tarar tana kuka haryakai bakin kofa zai fita saiyaji bazai iya barinta ahakaba, dawowa yayi ya tsugunna agabanta yace swt cucumber kidena kuka bari nadawo saimu tsara tafiyanko?? Ahankali tace to.

Yana office dad yakirashi yace yabaka kawo shukra baby ba haryanzu?? Thariq yafara kame kame, dad yace maza kakawomin ita yanzunan kushiga hanya.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 8:06 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ9โƒฃ
komawa yayi yace tafito sutafi wani irin murna take ta shiga mota fuskanshi adaure sukadau hanyar zaria batareda yacemata kalaba.

Suna kaiwa yay parking zata fita ya kamo hannuta ina zaki?? Tsaya muyi magana, yace kwana nawa zakiyi?? Ko kallonshi batayiba tace nibazan kara komawa zaria ba, ai jamcy zaka auro kuyita zamanku, nima nayita zamana dasu dad dina.
Dariya tabashi sosai amma yadake yace dazaran aiki yaragunmin zanzo na daukeki, yau dinanma zan koma saboda aiki yamin yawa kinajinako??
Bude kofan tayi saida taga tafita daga motan sanan tace bazan komaba, nadai fadama ka zauna a jamcy ka, tana ganin yabude kofa taruga da gudu ta shiga ciki. girgiza kai yayi yabude booth yadauko akwatin ta yashigar.

Saida ya gaisa da dad da mum yaci abinci sanan yadau hanyar zaria dan yanada patients dayawa dake kanshi.

Shukra kullum cikin tsumata mum keyi, satinta biyu dad yakaita zamfara tadinga murna taga mamanta, da yan biyu, satinta daya dad yazo ya komar da ita kano.

Yau kusan wata daya kenan rabonta da thariq, tana zaune tareda mum tace mum zanje na gaida Amina, mum tace jeki shirya driver yakaiki, shiryawa tayi cikin wani doguwan riga na pink material ya kamata sosai ta yana gyale pink tasa takalmi pink tafito driver yajata sai gidansu Amina.

Ranan sunata fira da Amina sai 5 na yamma suka dawo gida tana fitowa daga mota, taga thariq tsaye yay balaโ€™in yin kyau yana sanye cikin 3quarter baki da white singlet yawani kara kwarjini yana mata murmushi.

Amma yana ganin shigan dake jikinta wani kishi ya rufeshi, nufan inda take yayi yana huci tako kwasa da gudu amma taku daya yayi yakamota, daukatan yayi yay side dinshi da ita, bai direta ko inaba sai kan gadonshi..

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 9:45 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ0โƒฃ
zubura tayi zata sauko daga kan gadon ya riketa gam, murya ciki ciki yace haba swt cucumber maisa kike sa irin kyanan kifita?? Bakisan ina kishin kiba?? Tai shiru, ahankali yace shukra kin tsaneniko?? Bakison yayanki ko?? Hawayen daya tarun mata a ido yazubo, yay maza yakai hannu ya share matasu,
Yakamo hanunta murya a raunane yace shukra nasan i threat u badly nai hakanne abisa rashin sani, plz kiyafemin nasan nimai laifine, wlh shukra inasonki samada rayuwana plz kiyafemin yakara matse hanunta.
Kuka tafashe dashi tace yaya ba aure zakayiba?nika kyaleni. Murmushi yayi danya lura kishi ke damun shukra, rungumeta yayi tayi lamoo a kirjinshi yasa hannu yana shafa bayanta shukra wasa nake miki wlh ba aure zanyiba, jamcy abokiyar aiki nane nariga nacemata tahakura bazan iya aurentaba kuma tahakura, yace yanzu kawo hanunki mu shirya mudawo kaman da ko?? Ta girgiza kanta tamikamai yatsa suka kulla takara rungumeshi tana dariya.
Dagota yayi yace jeki shirya mukoma zaria my swt cucumber. murmushi tayi tana balaโ€™in son sunan tace to.
Su dad suna zaune afalo sukaga shukra ta kinkimo akwatin tafito mum ta kalli dad kafin suce wani abu thariq ya shigo dakin yace swt cucumber kingama? tace eh karban akwatin yayi yay ma dad da mum sallama sukabar gidan.

Mum tace Alh kaji wani sabon suna abakin danka wai swt cucumber?? Alh yay murmushi yace zamani mana Allah yakawomu, boko ne tama dannaki yawa, nidaga yau kindawo my swt cabbage mum tai dariya takaimai dukan wasa.

Ahanya thariq ya tsaya yasai dankwalelen kaza da farm fresh yogurt mai sanyi yasa amota, ya kalleta yace sorry my swt cucumber kinata jirana ko?? Murmushi tayimai mai rudashi ya kunna motan suka cigaba da tafiya.

Suna kaiwa tawuce dakinta tai wanka ta shafa turaren da mum tabata tace tadinga shafawa kullum tako dauko ta shafa tasa rigan baccinta fari tas iya cinya ta zauna gefen gado tana karanta wani novel Hasken idaniya na jabonya da sidiya.
Thariq ya shigo dakin da sallamanshi ta mike a rude tadau hijabi tasa yay murmushi yace swt cucumber muyi salla.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 10:10 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ1โƒฃ
Bayan sun idar yakama kanta yay mata adduโ€a yakawo kazan yace zokici bata kawo komi arantaba ta zauna ta nadi kazan da yogurt suna gamawa yakai everything kitchen yay brush yadawo dakin ya zauna kusa da ita. Tadan matsa.

Kara matsota yayi sosai ta mike tsaye kamo hanunta yayi ya zaunar da ita kan cinyarshi ta dukar da kai yanda yabata kunya, hijabin jikinta yacire yasa tai maza takai hannunta tana kare kirjinta murmushi yayi yakamo hanunta ahankali yahada danashi murya ciki ciki yace ke TAWA CE ni kadai, matso da bakinshi kunneta yayi yace i soo much luv you my swt cucumber tai murmushi ta dan janye

11 / 12