KANO TO JIDDA BOOK COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Muhammad Surbajo Category :  Arewa Pen

Chapter   4 / 8

9K to 12K   out of 22.5K words

ta jima sannan ta fito.

koda tafito,hand drayer taba suhaima ta busar mata da gashi,shima ba musu tayi mata yadda ta buƙata.

Shiko shureim tunda yafito,yaga ba suhaima a ɗakin ranshi ne ya ɓaci,dan yafiso tazo yamata wanka ya shiryata kamin ya shirya,yajima a zaune amman ba ita ba alamunta.

Shiryawa yayi yafita falo,zamansa ba wuya yaji ƙarar bell alamun sunada baƙo,rai aɓace yanufi ƙofar ya buɗe,matane,sun kai su goma,ɗauke da kulolin abinci,basu hanya yayi suka shige,bayan sun gaisheshi.

Abincin suka ajiye agabanshi,sannan,sukace,mahaifinshine yaturosu amatsayin masu aykin gidan gaba ɗaya.

Ana haka sega,suhaima da kafilat,sunfito,bame ganin suhaima yace itace me gidan,duba da yadda kafilat ta haɗe cikin wasu riga da wando,masu bin jiki,farare,sunyi matuƙar yimata kyau se ƙamshi takeyi,itako,suhaima duk tayi wani iri,kamar yar aykinta,dan kafilat hanata fita tayi,seda tajira tagama shiryawa sannan suka fito.

Ran Shureim gaba ɗaya yagama ɓaci,da ganin suhaima ahaka,shida duk azatonshi taje ɗakinta ne ts shirya ashe ba haka bane.

Koda suka ƙaraso gurin shi kujerar dayake kai kan hannunta kafilat taje ta zauna,yayinda suhaima ta zauna aƙasa ɗan nesa dasu,ko ince kusa da masu aykin tazauna,wanda hakan ya janyo ta saje dasu.

Rai aɓace shureim yace.

"ga abinci nan ankawo,sannan wainnan ƴan aykine,aka kawo mana seki rabawa kowa aykinta"

Carab kafilat ta amshi zancan da cewa.

"waya cemaka mata baƙaƙen fata kamar mune,?musamman matan nigeria,ay basa son masu ayki,acewarsu kwace musu miji takeyi,hakanne yasa suka fison sudunga aykinsu kowanne irine,da kansu,kuma duk kuɗin mijinsu dakansu sukeyin komai,bakaji kwanaki ma shugaban ƙasarsu ya faɗa ba,yace aykin matarshi,ta dafa mushi abinci,ta gyara mishi other room,"ta ƙarasa maganar tana murmushi.

Dubansa yakai gurin suhaima,dake zaune tanajin su,sannan yace.

"kinji abinda kafilat tace,wai hakane bakwason masu ayki?"

Suhaima tanaso tayimasa ƙarin bayani,amman tasan ba ganewa zasuyiba tunda ba magana zata iyaba,hakanne yasa kawai ta ɗaga mishi kai.

Mamakine yakamashi,yakai dubansa gurinta yace.

"Nanfa ba nigeria bane,gidane ns sarauta,taya a matsayinki na matata,ace kece meyin komai da kanki,gaskiya ban aminceba,wannan ay se girmana ya zube".

kafilat tace da sauri.

"Aki kenan,to ay sucan baruwansu da muƙamin mijinsu,matar shugaban ƙasarsu ma dakanta take shiga kitchen ta dafa abinci inji mijinta,taya se kaine zakace zaka sauketa akan tsarin aladar ƙasarsu?"

Sake tambayar suhaima yayi dan beson yayi abinda bata so,ayko seta sake ɗaga kai akan batason masu ayki.

Dan haka kai tsaye shureim ya sallamesu kamar yadda ta buƙata.

Bayan tafitar ƴan aykinne,suhaima ta miƙe,zataje tayi wanka da sauri kafilat ta tsayar ds ita da cewa.

"ukti ya haka zaki tafi bski zubama mijinki abinciba?"

Da sauri suhaima ta dawo ta kwashi kulolin takaisu dinnig sannan ta zuba musu abinci,sun zauna sin faraci kenan,suhaima tasake yunƙurin tafiya yin wanka,da sauri kafilat tace.

"ukti anya ke kuwa ƴar nigeriace,naga su ko matsawa basayi akan mijinsu in yana cin abinci,zama suke suna ma mijinsu labari me daɗi yayinda yake cin abinci,to amman ke naga kamar gudunshi kikeyi"

Shide shureim abincin shi kawai yakeci,itako suhaima haka ta dawo ta zauna tana kallonsu har suka gama cin abincin,suna miƙewa itama tanufi hanyar ɗakinta,tsinkayo muryar kafilat tayi tana cewa shureim.

"gaskiya kasa amaka binciken kasar da matarka tafito,dan inde nigeria to wlh bs haka sukeba,sufa in aka gama cin abinci,basa barin gurin sesun gyara,kuma ko kitchen basa fitowa sesun wanke kayan da akaci abincin,in sukaga lokaci ma ze ƙure musu,basa fitowa sesun gama wani abincin,amman kalli yadda tabar dinning kacs kaca don Allah "

Da sauri suhaima ta dawo ta gyara gurin,sannan koda taje kitchen seda ta wanke komai,zata fita ta kalli agogo taga lokacin ɗora abincin rana yayi,hakane yasa ta fasa fitar ta koma ta shiga hidimar ɗora abincin.

Yayinda kafilat kecan falo ita da shureim suna kallo,ba mecewa ba itace amaryarba,duk da hirar tata labarine akan ƙoƙari da jajircewa da jure wahala irin na matan nigeria,uwa uba kuma,sun iya kwalliya gasu da tsabta,so uku suke wanka arana su sauya kaya,na huɗun da daddare sukeyi,inzasu turaka.

Sosai shureim kejin daɗin hirar badan komaiba sedan yasan shima ya more,tunda ya auri ƴar nigerian,zata yimishi duk abinda kafilat ta faɗa masa.

kiran sallar laasar ne ya tashesu a falon,kafilat na shiga ɗaki ta tuntsure da dariya,sannan tashiga dansewa,

"Suhaima kinyi ganganci,na shiga tsakanina da shuriem,ke hadimarsa ce,kuma nasha washin har abada ahaka zaki nasance agurinshi da gidanshi,dan matarsa ta aure nice"inji kafilat ta faɗi tana tuntsurewa da dariya.

muje zuwa

surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


Zahra Muhammad Mahmud


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION


*dedicated to zahra bukar*


*27-28*


Ranar gaba ɗaya suhaima a kitchen tagama rayuwa,se da tagama girkin dare ta gyara ko ina sannan tasamu ta lallaɓa ta haura sama.

Ɗakin shureim ta shiga domin sanar dashi tagama abinci,tana shiga a zaune tasameshi yana ayki a laptop ɗinshi.

Ɗagowa yayi yana kallonta,sabida tun kan tayi magana kaurin abincin datakeyi ya iso hancinshi.

"wacce kazantace wannan?ance matan nigeria suna da tsafta da tattalin miji a hakan,?toko suna dashi to kede baki da ita,inbanda rashin sanin ciwon kai ace mutum tun safe beyi wankaba kina yawo cikin kaya ɗaya,pls ki ɓacemin da gani"

idon suhaimane yataru da ruwa kan wani lokaci se kawai tafashe mishi da kuka ta durƙusa agabanshi ta haɗa hannayenta guda biyu alamar neman gafara.

Jikin shureim har rawa yakeyi sabida ganin hawaye a fuskar suhaima,miƙewa yayi ya isa gareta ya ɗagota ya rumgumeta ajikinshi,yana rarrashinta,ɗaukarta yayi kacokam,yanufi toilet da ita.

Shida kanshi yamata wanka,ya wanketa tas,sannan tayi brush,tayi alwala ya ɗaukota suka fito .

Sede me? ay suna fitowa kafilat ce zaune kan kunera,cikin wasu arnayen kayan bacci.

Ran shureim in yayi dubu ya ɓaci,amman se ya daure kawai bece mata komaiba ya wuce da suhaima,ɗakinta,binsu abaya tayi sede shureim na shiga ciki ya kulle ƙofar,hakanne yasa tana zuwa taji ƙofar akulle.

Wani baƙin cikine ya rufe zuciyar kafilat,dan har hawaye seda tayi dan takaici,falo ta koma zaman jiran fitowarsu.

Shiko shureim shirya suhaima yayi,sosai tayi kyau abunta se ajiyar zuciya takeyi,sabida kukan da tayi.

Kallonta yakeyi ta cikin mirror ɗin itama shi take kallo,rana ɗaya amman yaga ta rame masa,ɗaukarta yayi ya nufi kan dardumar daya shimfiɗa mata,hijab yasaka mata tayi sallah,tana idarwa,tazame agurin ta kwanta,dan jikinta ciwo yake mata dan ta gaji,

ɗaukarta yayi ya ɗora akan gado,sannan ya koma ya kashe hasken ɗakin yabar deem night kawai.

kayan jikinshi ya cire dags shi se gajeren wando ya haye kan gadon ya janyota jikinshi,yashiga shin shinata.

Se tureshi suhaima takeyi sabida tagaji sam batason yadameta,shiko ina besan zanceba,dan kamin tayi wani yunƙuri,tuni ya fige ƴar rigar daya samata,ya barta daga ita se fant,wasa da ita ya shiga yi,

Hannu yasa yana wasa da kan boobs ɗinta a hankali,tuni suhaima tafara mancewa da gajiyar dake tattare da ita,wasan dayake mata sosai takejin daɗinshi dan haka ta shiga banƙaro masa su shi kuma yana murzawa.

zuwacan ya kafa bakinshi akansu yafara tsotsa,suhaima harda ɗan kukan daɗinta,shidama tuni yafara nashi kukan.

A yadda suhaima ta lura shureim ɗin kamar a matse yake,dan abubuwan dayake mata sun fara fin ƙarfinta,dan se ji tayi ya ɗora mata hannu akan,sandar girmanshi,yana mata nuni data yimishi wasa da ita,ita ko suhaima tauri da karfin dataji agurinne ya firgitata,ta saki ihu,tana ƙoƙarin gudu,riƙeta yayi sosai dan ya fahimci abinda ya bata tsoron.

Ita ko jikinta se rawa Yakeyi kamar mazari,ɗaya hannunshi yasa yacire wandon dayay saura ajikinshi .

Dan kari,wata miyar se amakwabta.

Ay tunda idon suhaima yasauka akan wannan halitta gaba ɗaya firgicewa tayi,kuka takeyi,kamar anmata mutuwa,tanason guduwa ajikinshi,ganin hakane yasa ya haɗa bakinshi da nata,yashiga kissing ɗinta.

Duk da hakan a firgice take,sabida sandar girman data tokare mata cibiya,kamar ƙarfe,matsawa take amman yana sake kamota.

Daga ƙarshe,ɗaukarta yayi ya ɗorata akan ta ta zauna,wani uban ihu da ta sakar masa ba shiri ya sauketa.

Shi yarintar tata ma dariya tabashi,dan haka cigaba yayi da tsokanarta da sandar girman itako,tana baza mishi ihu.

Duk abinda sukeyi akan kunnen kafilat wacce ke maƙale ajikin ƙofa tana jinsu zuciyarta kamar ta fashe,dan ta ɗauka first night sukeyi,sabida ihun suhaima data dunga jiyowa.

Haka ta juya da gudu tanufi ɗakinta,tana kuka,yayinda zuciyarta ke sake raya mata wani tuggun da zata haɗawa suhaima.

Shiko shureim bedena tonon suhaimaba,harse da ta sauka ƙasa ta ɗauko wandonshi daya cire,tazo takama ƙafarshi ta zura mishi,gurin janyo wandon ya haura sama amman abu ya faskara,sabida sandar girman dake tsaye ta tokare hanya,sam suhaima bata luraba gurin jan wandon ta kamo ta.

Da sauri shureim yarike hannunta akai,ya hanata ɗaukewa.

Tagama iya kukan dazatayi be cire mata hannunba.

ita da kanta taji tana shaawar murzawa dan taga yazeyi,ayko sannu ahankali tafara murzawa,wani riƙo taji yamata sabida shine karo na farko,da aka fara murza masa,jikinshi rawa yakeyi,yana ƙara miƙa mata,abun mamaki yadunga bata,

bata gama mamakinba se jitayi yanufo bakinta da ita,filo ta ɗauka ta danne kanta da shi tana kuka alamun bataso.

Haka dole shureim ya haƙura yamaida wandonshi,ya janyota yaci gaba da wasa da ita har bacci ya ɗaukesu.


muje zuwa


surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


Zahra Muhammad Mahmud

DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION.

*Dedicated to zahra bukar*


*31-32*


Suna isa gida ɗakinsu suka wuce,wanka sukayi sukayi sallah.

Ƙasa suka sauko domin cin abincin dare,suna zama ba jimawa kafilat tafito cikin ado me bayyana sura,murmushine kwance akan fuskarta,ta nufesu tana faɗin.

"Sannunku da zuwa,wlh yau nayi kewarku,gidan ba daɗi da bakwanan"

Suhaimace ta bata amsa itama tana murmushin tace.

"Allah sarki to ay yanzu rashin daɗin ya wuce tunda gamu mundawo"

Da sauri kafilat,ta juyo tana kallonta,ba komai ya firgitata ba sejin tattausar muryar suhaima tamkar ana busa sarewa.

Da kyar ta kirkiro murmushi tace.

"wannan hakane,kuzo muje kuci abinci,ammanfa sede kuyi haƙuri aykawa nayi aka siyo,danni ban iya girki ba"

Murmushi suhaima tayi shiko shureim miƙewa yayi kawai yanufi dinning ɗin binshi sukayi abaya.

Cin abincin sukeyi amman shureim yakasa ci sam abincin be masa ba,haka yay ta juya cokali acikin plate din batare daya ciba.

suka cin abincinsu sukeyi hankali kwance.

Bayan sun gama tun kamin kafilat tayi magana suhaima ta gyara komai tsaf.

Tana gamawa falo ta dawo ta zauna inda kafilat da shureim suke hira,duk da cewa kafilat ce kawai take zubarta dan shi Shureim kallon tv kawai yakeyi.

suhaima na zama ya maida kallonshi gunta,yajima yana kallonta,kana daga bisani ya miƙa mata hannu alamar ta taho.

Ba musu ta nufeshi tana zuwa kan cinyarshi ya zaunar da ita,janyota yayi ta kwanta a kurjinshi sannan yace mata akunne.

"nifa yunwa nakeji gaskiya kisan yadda zakiyi dani"

Kafilat har ƙara buɗe kunne takeyi dan ta ji me yake cewa amman bata jiyo komai ba.

itako suhaima cikin hanzari ta miƙe ta nufi kitchen domin sama masa abinda zeci.

Suhaima na tafiya kafilat ta miƙe tsam ta koma kusa da shureim ta zauna har cinyarsu na gugan juna.

Zata fara magana kenan,shureim yatashi yabar gurin,yanufi kitchen inda suhaima take ta ƙoƙarin dafa mishi abinci.

Ta baya yaje ya rungumeta yasa kanshi akan kafaɗarta yana ɗan rausayar dasu.

Duk yadda suhaima taso yasaketa tayi aykinta da kyau sam yaƙi sakinta,dolenta ta kyaleshi.

A haka har tagama girkin,dayake kitchen ɗin akwai dinning aciki,jera mishi tayi aciki.

Sata yayi dole sede ta bashi abaki,suhaima bata zaɓin daya wuce yin abinda yasata.

seda ya ƙoshi sannan ya kauda kai,gyara gurin tayi,sannan suka baro kitchen ɗin.

Duk abinda ya faru akitchen ɗin akan idon kafilat,kuma ranta sosai ya ɓaci.


Ɗakinsu suka wuce bayan sunmata seda safe.

Wanka sukayi sukasa kayan bacci suka haye gadonsu.

Kamar kullum yauma shureim wasa yakw da jikin suhaima domin rage shaawar dake damunshi.

yana tsaka da sucking boobs ɗinta,se ji sukayi an turo ƙofar da ƙarfi an shigo,da sauri shureim yaja bargo ya rufe musu jiki sannan yakai dubansa dan ganin wanne mahaukacine wannan.

Kafilat ce tsaye se tsuma takeyi tana kuka,gaba ɗaya bata cikin natsuwarta,kamar ma afirgice take.

Kamin yace wani abu se gani yayi ta hau kan gadon da suke,da sauri ta cikin bargo suhaima ta maida rigarta sannan ta cire bargon ajikinta ta dafa kafilat tana faɗin.

"lafiya kike kuwa me ya sameki"

Ido kawai take warewa tana nuna ƙofa tana haki,zuwacan ta zabura ta faɗa tsakiyarsu.

Da sauri shureim yamaida rigarsa dama da gajeren wando ajikinshi,tambayarta shima yayi me yasameta.

Amman makirar taƙi magana,ay beyi aune ba se jinta yayi acikin bargon ta rungumoshi da ƙarfi jikinta,duk azuwan tsoro takeji,

Tausayintane yakamasu su duka dan haka shureim yashiga ƙoƙarin kwace wa daga rungumar data yimasa,sabida yanaso yaje yaga abinda ya firgitata,amman sam kafilat taƙi sakinshi.

ganin hakane yasa suhaima zuwa ta kulle ƙofar ɗakin da suke ciki da key,sannan ta dawo ta shiga tofawa kafilat addua.

itako kafilat jinta jikin shureim,ba ƙaramin tada mata da shaawa yayiba,shi kuma dama already hankalinshi atashe yake dan yana tsaka da jin daɗi ta shigo musu to har lokacin abarsa bata kwanta ba.

kamar a mafarki kafilat ta dunga jiyo tudunta ajikinta,dan zabura tayi takai hannunta gurin dan ta tabbatar ita ɗince,shiko shureim jin ta taɓoshi da sauri,yakai dubansa gurinta,seyaga ashe bada saninta bane firgitar datayine yasa hakan.

Bargon ya yaye ajikinshi yabarshi ajikinta kawai,ranta beso ba,so tayi taita zungurarsa acikin bargon azuwan bata saniba.

Hasken ɗakin ya kunna,shima hakan bema kafilat daɗiba

Allah sarki suhaima baiwar Allah ta dage se addua take tofa mata batasan taannatin data mata acikin bargoba.


muje zuwa.

Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


Zahra Muhammad Mahmud

DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION

*Dedicated to Zahra Bukar*


*37-38*


Suna shiga ɗakinsa ta kwace daga hannunsa,ta wuce toilet ta haɗa masa ruwan wankan sannan tafito rai aɓace tace.

"ka shiga kayi wanka"

Kallo yabita dashi,gaba ɗaya jikinshi yayi sanyi,yanason yin magana amnan ganin ba fuska dole haka ya haƙure yashige toilet ɗin.

Be jimaba yafito,a bakin ƙofar toilet ɗin yasameta riƙe da towel,yana fitowa tafara tsane mishi ruwan jikinshi.

Seda ta tabbatar ya shirya fes sannan ta fice daga ɗakin ta nufi kitchen.

Abinci ta haɗa me rai da lafiya ta jere a dinning,sannan ta nufi ɗakinshi.

A zaune ta sameshi yayi shuru,bata ce komaiba illah.

"abinci na jiranka a dinning"tana kaiwa nan ta juya ta fice daga ɗakin.

Haka yatashi shi kaɗai yanufi dinning ɗin.

Kafilat jin ƙamshin abincine yasa tamiƙe tashiga toilet ta yi wanka tafito ta cakare da english wears masu kyau sannan tanufi dinning dan ta tabbatar angama.

Itako suhaima ɗakinta ta shiga,wanka itama tasakeyi sannan ta fito ɗaure da towel,gaban mirror taje,tagama iya kwalliyar dazatayi,sannan ta ɗauki bresia tasaka sede bata saka maɓallinba,ta zura silifas ta nufi dinning ɗin.

Lomar abincin da kafilat takai bakinta tace ta tokare mata maƙoshi,yayinda ta hangi suhaima ɗaure da tawul da bra ta nufosu.

Suhaima ko ko kallo bata isheta ba,kai tsaye gurin shureim taje ta haye cinyarshi tana kukan shagwaɓa,cikin kukan take faɗin.

"Habibi nidama nace maka ban iya sakawa ba kace na ƙoƙarta nasaka gashi tunda muka fito daga wanka nake ta fama da bra ɗin yaƙi sakuwa,ni kasamin"ta faɗi gami da juya mishi baya yasaka mata.

Carab kafilat tai ƙarfin halin cewa,

"Haba ke kuwa,me makwan ki kirani nasaka miki,ay ba se kin fito ahakaba,da se nazo har ɗaki nasaka miki"

wani kallo suhaima ta watsa mata sannan ta yi murmushi tace.

"kafilat kenan,ay dillalin wada shi yasan kuɗin jariri,kuma kowa yaci ladan kuturu se yamasa aski,ta inda aka hau tanan ake sauka,shi yaciremin kinga ko dole yamayarmin,kuma dadin dadawa koni bansan daidai inda zan maƙala tamin daidaiba,shiko dayake kullum cikin taammali yake dasu yajima da sanin daidai inda zesamin ta zauna bata matseni ba,da badan haka ba ayke zan kira ki samin ta wajena"ta ƙarasa maganar tana dariya.

Makwat!!!!abincin da kafilat takeci yawuce zuwa cikinta.

gaba ɗaya ta daburce tama rasa me zata sake cewa ranta yayi masifar ɓaci.

shiko shureim tsab ya sakawa suhaima bra ɗin yana gamawa tace.

"to muje ka ƙarasa shiryani,danni wlh duk nagaji gurin yimaka wanka da shiryaka"

miƙewa yayi ɗauke da ita a hannunshi,yayinda mamakinta ya cika shi,tunaninsa wai dama can haka takene ko yaya,?kode da gaskene yan nigeria hakan suke?.

Da wannan tunanin suka shiga ɗakin,suna shiga direwa tayi daga hannunshi taje taci gaba da shirya kanta,ko kallonshi bata yiba.

Abun sosai yaba shureim dariya dan haka dariya yashigayi harda ƙyaƙyatawa.

Suhaima tun tana daurewa,kawai seta nufoshi tana kuka tana dukanshi tana faɗin.

"Au dariya ma kakemin ko?,kaci amanata da tsohuwar budurwarka amman shine dan ka rainani kazo kasani agaba kana dariya"

Rungumeta yayi yana cigaba da dariyar yana bubbuga bayanta,ita ko kwantar da kanta akirjinshi tayi tana ci gaba da kukanta.

kan kujera yajata suka zauna,sannan ya ɗago fuskarta data jiƙe da hawaye yace mata.

"wlh habibati,ba amanarki naci ba,yakamata ki shaideni akoina ne,ke da kike mazaunin matata,ban kusancekiba,se wata?haba don Allah kizamo meyimin kyakkyawan zato dan girman Allah"daga haka ya kwashe yadda akayi ya sanar da ita.

Rungumeshi tayi tana bashi hakurin fushin data dunga yi dashi.

Harshe yasa afuskarta ya siɗe hawayen tas sannan yajata suka nufi kan gado,wasa yashigayi da ita,wanda sun kwana biyu rabonsu da hakan.

Suhaima ita har mamakin yadda shureim yakeson boobs ɗinta takeyi,kowanne motsin idonshi da hannunshi na kansu.

seda suka jiyar da junan su daɗi ta hanyar wasannin da sukeyi sannan suka fito falo inda suka tarar kafilat tayi kaca kaca da fulo ɗin kan kujerun,gyarawa sukayi,sannan suka nufi dinning shureim yaciyar da suhaima abinci.

Bayan sunyi sallar ishai gidan su shureim suka nufa,cikin shiga ta ƙasaita,seda suka tsaya ahanya suhaima tasashi yasiya mata turarukan da zata ba sarki da ummi.

Mahaifiyarshi tayi murna da ganinsu,se nan nan takeyi da suhaima,da suhaima ta bata turaren data siyo mata baƙaramin daɗi tajiba.

sunjima suna hira da ummin sannan suka shiga gurin sarki,shima yayi murna da ganin su sannan yacewa shureim

"kai ni jiya mahaifin kafilat yakirani yana cemin wai tun washegarin auranka,kafilat ta shaida mishi wai ka kira ta akan cewa wai tazo ta taya matarka zama agidanta kamin tasaba da gidan,meye gaskiyar maganar,gab ɗaya kaina ya kulle".

Daga Shureim har suhaima suma kan nasu ya kulle,da kyar shureim yace.

"Abba wlh ba haka bane,muma ganinta kawai mukayi tazo,koda n tambayeta me yakawota,cewa tayi ta tambayi mahaifinta zata zo hutu gidana shine ya amince mata,nikuma jin da yardar mahaifinta tazo ne yasa ban koreta ba,yanzu haka tana gida mun barota"

"wannan ay shashancine,a ina aka taɓa yin haka,katuwa da ita zataje ta tare agidanku,to maza maza in gari yawaye kace injini nace tabar gidan ta koma ƙasarta ko kuma na fayyacewa mahaifin nata gaskiya game da ƙaryar datai mishi"

"Abba tunda kaga tazo ta zauna damu dan raayin kanta inaga abarta ta tafi dan kanta base an koreta ba"cewar shureim.

"Ban aminceba,sam ni ban yarda da zamanta agidanka ba,sabida ina jiye maka karta haddasa maka tashin hankali da rigima acikin gidanka kaida iyalinka"

"insha Allahu ba abinda ze faru,kawai abarta,ni banso ayi abinda ze janyo kace nace ne kabarta kawai Abba,zanyi iya bakin ƙokarina gurin kiyayewa"cewar shureim.

Shuru Abba yayi naɗan likaci sannan yace.

"yace to shikenan Allah ya kauda fitina,amman lalle ka kula da kyau"

daga haka hira suka ɗan taba ganin dare yayi ne yasa suka masa sallama,shima da suhaima ta bashi turaren sosi yaji daɗi yadunga samusu albarka.

koda suka isa gida tana zaune a falo kamar mayya.

Tunda ta amsa sallamarsu batacemusu komaiba,suma basu cemata ba suka haura sama abinsu zuwa ɗakin shureim.


muje zuwa.


Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

4 / 8