Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
hannu kana saga2 take har underway d'inta anaganin kwancinsu."nifa Allah zafi nakeji Mami banasan Wannan manyan kayan Allah.."tofa 🤔 keyanzu kokunya bakyaji dalibanki suzo susameki ahaka idan sunganki cikin zumbulelen hijab se arantse da Allah wata kamilace ke..baki taturo tareda b'ata fuska cikin shagwaba take fadar "haba Mami yanzuni ba kamila baceba? "Ehhh lallai SAURAT kekamilace Amma Bata fanni suturta jikiba Zakitashi kinemi suturar kurki kisaka kosena makeki..tashi tayi tana k'uk'unai tareda bubuga kafafuwanta ak'asa duk ilahirin jikinta yad'auki girgiza..Ido nazaro kamun nasake murzasu Ina Kare Mata kallo lallai SAURAT takai duk inda cikakkiyar mace kekai domin tsakanin SAURAT SUMAYYA dakuma BUDURWAR jeji narasa wacce tafi wata diri kyau dakuma.....nayi shiru🙊🙊ahakan tawuce bedroom d'inta tareda rufe k'ofar Kai kawai Mami tagirgiza tareda rokon Allah yakare Mata tillon Yar tata.
Abuja
Tsaitsaye suke cikin wani katon office gadukkan alamu nanne office d'in GR kowanne ak'ame Yana saura,rar abunda megidan Nadu kefad'a
"kusani Wannan shine damar damuka samu akansu domin duk sakonda suke turo Mana alokaci d'aya da mabanbanta nomber da wurare daban2 Dan su hargitsa Muna lissafine karmu gano shirinsu sund'auka muma marasa tinanine kamarsu shiyasa mukayi k'wak'waran bincike akan komai nasu Kuma insha Allah yanzu munyi Shirin tukararsu akowanne yayi bagudu bajadaba kusani domin sugano yanlek'en asirinmu yanzu hakan farautarsu sukeyi Kuma Kunga bakayan aiki ataredasu inafatar kungane bayanina.?
"yers Sr suka fad'a gabad'aya.."Masha Allah tinda kunfahinta yanzu Kai sadeeq da sulaiman zaku jagoranci shiga jejin yobe state yazeed da Ahmad sujagoranci jejin barno state Yusuf da manir zaku yagoranci jejin Zanfara state yanzu kowa yad'ibi yaransa ku d'au hanya Allah yakareku.."ameen y Allah suka ansa atare..kana suka fice kowanne da,abunda yakesak'awa aransa suna masujin zafin rabasun da,akayi wurin tafiyar..ahakan kowa yad'ibi yaransa suna masuyiwa juna fatan nasara sukarabu inda sadeeq da sulaiman su d'au hanyar yobe yayinda yazeed da Ahmad suka d'au hanyar barno...
Asauka lpy matafiya.
Gaskiya inbaga comment me ratsa zuciya ba bazak'uga update ba har week d'innan yak'are
Free page yakusa k'arewa idan kinshirya karatun *INGARMAN NAMUJI* to kihanzarta sayan naki tahanyar datadace #500 kachal 👌 idan kintashi siya Zaki iya yimun magana tawannan nomber 07037092176
Autar alheri✍️
*ALHERI WRITERS ASSO*
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/
_______________
🐎 *INGARMAN NAMIJI*
Page 19 & 20
___sun sauka agarin zanmafara acikin aminci inda suka nausa jikin jejijn zanfara tin acin Daren batareda fargabar komaiba...yayinda suma suka shiga cikin garin barno acikin Daren suma hakan suka nausa cikin Wannan jejin metarin abubuwan tsoro da ban Al,ajabi dukansu ajikin jejin sukakwana cikin shinrinsu...
Anan gida Kano kuwa
Su Sameer ne zaune amota shida Salman suna ankareda tawa motar datafito daga cikin Wannan tangamemen gida Wanda daganinshi base angayamaba kasan nera tayi kuka awurin..kwalta motar tahau da,azabar gudu ganin hakan yasaka su Sameer take Mata baya sunabin sawunta sunyi tafiya metsayin gaske har suka futo wajen gari.
Wanda kecikin motarnan ne ya,ankareda anabinsa abaya hakan Kuma baka