Author : Hassana Bamalli Oum Aphanan Category : Read Hausa Novels
[6/18, 3:13 PM] Chuchu: ✺ ✺
✺ME GADI NA✺
_(My Gate keeper)_
Page 001
☎️ +234 906 029 1568
Bismillahir rahmanir raheem
Tunda ta shigo Area ɗin gidansu take sakin Horn tana falfala gudu, tamkar wanda ƴan sanda
suka biyo masu laifi.
A gaban ƙatoton mansion din gidan fari tar Gilasan windows ta ko'ina sai walwalin kalan sararin
samaniya suke,lafcecen gida ne kamar an dasa shi a wajen bene hawa biyu ta sama ga kuma
gidan ƙasa, an yayyaɓe gidan da adon furanni koraye shar shar.tabbas wannan gidan yafi kama
da gidan mashahuran ƴan Boko masu Aljannun kuɗaɗe wanda sam basu san talauci ba.
Wani wawan birki ta riƙe a daidai gaban Gate din gidan me kama da na sarauta saboda yanda
aka ƙawata dogon gate ɗin baƙi wuluk da kwalliyar Royals da zaiba-zaiban Golden.
Cigaba da sakin Horn takeyi irin mai tsawon nan da ke haddasa ma mai saurare faɗuwar gaba.
Baba Uwale mai shara, wacce ta fito daga BQ din gidan ta rako ɗan Uwanta Mahmud da ya
kawo mata ziyara, taji Horn ɗin motar masifaffiyar gidan wato Ahlam, ai tuni ta nemi fita a
hayyacinta nan take ta falla da gudu wajen Gate ɗin tana ƙwalla ma me gadin kira
“Tanimu... Tanimu, kazo ka buɗe Gate mun shiga uku” Tanimu kam ya ƙure a ɗaki sai shaƙar
barcinsa yake.
Dukan ƙofar ta fara yi a firgice tana cigaba da kiran sunansa Ga Ahlam sai ƙara tsananta Horn
ɗin motar takeyi.
Mahmud da ya ƙaraso bakin Gate ɗin ganin duk yanda ƴar uwarsa ta ruɗe bai tsaya wani jiran
me gadi ba yasa hannu ya janye saƙatan gidan ya warware Gate ɗin, ai a bala'ance ta wawuro
motar ɓuuuuu ta shigo gidan , kaɗan ya rage ta take masa yatsun ƙafa. Amma da yi ke namijin
duniya ne ko girgiza baiyi ba balle wai yayi tsalle ya ja gefe, haka ya jira ta wuce ya koma yana
maida Gate ɗin yanda yake.
Sai sannan ne Tanimu ya fito daga ɗakin yana miƙa yana kwarara hamma
“What kind of stupid man are you? Didn't you hear the fines? ”(Wannan wani irin Wawa lusarin
mutum ne, sai kace ba'a biyanshi Albashinsa?)
Kalaman da suke fitowa a bakin Ahlam kenan daidai sanda ta ɓalle murfin motar cike da masifa
ko tsayawa rufe kofar batayi ba ta tunkari Gate din da sauri.
shikuma Mahmud daidai yana maida Gate ɗin yana rufewa a nutsensa.
Kamar zararriya haka ta nufosu kallabin kanta ya kwance cikin jaraba da hargagi take tambayar
Baba Uwale ina wawan can yake ehe... Where is that lunatic attendant where is he? Tana
masifa gashin kanta na Zallan Fulani wanda ya kwance ya barbazu mata a gadon baya ya sa ta
ta zama kamar damisa. Daƙyar ta lalubo Baba tanimu wanda ya maƙale a bayan motar da ake fita masu cefane a ciki,
aikuwa kamar mage da ɓera haka ta fizgo shi batayi wata wata ba, ta shararesa da mari. Ji
kake fafassss!
Ɗif Baba tanimu ya daina gani “Kai wani irin sakaren mutum ne, ina ta Horn kaƙi kazo ka buɗe
mun, what of if i am in a danger,is that how you will abundant me? shikenan sai dai in salwanta?
Mtsewwwwww irresponsible nonentity, matsa ka Bani waje talo talon banza talo talon wofi.... ” ta
wani wancakalar dashi a wajen bayan shaƙe masa kwalar riga da tayi kamar zata kashe shi.
Kamar damisa ta wuce fuuu zatayi hanyar shiga gidan, a rakuɓe cikin sanyin murya Baba
Uwale ke tambayarta
“Ahlam lafiyar ki kuwa? "
Wani tsawa ta daka ma Baba tambaya “Gerrout!!!! " Tana firfito mata da duk luhu luhun Idonta
kamar zata yanka mata mari.
Ai da sauri Baba Uwale taja gefe ta wuce cikin gidan da sauri tana yarfa masifa.
Sai sannan ƙawar Ahlam, wato Lailah ta fito a cikin motar hannunta riƙe da takardun amsa
tambayoyin da akayi masu Gwaji a makaranta (Question papers).
A sanyaye tazo ta wucesu ba tare da ta cema kowa komai ba tana gyara Rolling din mayafin
abayarta.
Cikin damuwa Baba Uwale ke tambayar Lailah "Ƴan nan me ke damun Ahlam ne wai? "
Rau rau Lailah tayi da ido kamar za tayi kuka "Baba jarabawan yau ne baiyi mana dadi ba
shiyasa" A sanyaye ta wai ga ta kalli Baba me gadi "Baba ka yi hakuri, ran Kawata a ɓace yake
shiyasa ta juye fushin a kanka"
Rausayar da kai Baba Uwale tayi "To Allah ya gyara... Tanimu ina yawan fada maka kullum ka
ringa kasancewa a bakin aikin ka sai ka shige daki daga barci sai sauraran wancan lalataccen
rediyon mai ƙaran tsiya"
Mahmud kam wanda har yanzu bai cema kowa komi ba saidai ya kalli wannan ya kalli wancan
yana sauraron drama din da akeyi. ,Har saida Baba Uwale ta dafa masa hannu “To Mahmudu
muje in raka ka ka tafi gida ko? Na gode...Na gode da ziyara ka gaida mutan gidan ko? Allah
yayi maku Albarka"
Saida suka fito wajen gidan sannan Mahmud ya samu zarafin yin mata magana
"Innanmu wannan wata irin yarinya ce? Ta yaya kike iya jure jumurin zama da ita? "
"Hum ɗan nan kai dai Allah ya gyara, Ahlam akwai tambotsai, haka take amma ni dai dashike
ina kiyaye mata gaskiya bata yin mun kuma ko tana sakarcin ta, ina kwaɓa mata zaka ga ta
bari, kasan rayuwar yaran masu kudin nan sai ana lallabawa, Uwarta tarbiyyar Yahudu da
nasara tayi mata" Mahmud fashewa da dariya yayi yana maimaita yanda Baba Uwale tayi maganar "wai Yahudu
da nasara akwai wani tarbiyyan Yahudu da nasara ne? "
"Eh mana, kana ganin yanda ta kwasa ma tsoho nan mari? Kuma da mamanta nanan bin
bayanta zatayi ƙila ma tace ta kara mashi, farfesa ne kaɗai mutumin kirki a gidan nan ,in yana
nan tofah ya dinga masu masifa kenan,to kasan su kuma manya basa rayuwa waje daya
kullum daga yana Ingila sai yana wancan ƙasa bai ma Faye zama a habujan nan ba"
"To kai kaji, Allah ya gyara"
"Amin dai ku dai ku cigaba da girmama mutane kaji? "
"Mu su waye mu in muka wulakanta tsoho ai sai mu kara ke barbadewa, Innanmu ki koma gida
haka nan ko? "
"To mahmuda Allah ya kiyaye hanya"
✺✺✺
"Ahlam you are so so insulate, halin ki bayi da kyau akan meye zaki kifa ma tsoho mari, idan
jarabawa yayi maki zafi sai ki transforming anger dinki a kansa? Shi ina ruwansa? "
Ahlam da ta rasa tudun dafawa kawai sai ta fashe da kuka
"Lailah ki kyale ni Dallah in ji da abunda ya dameni, saida nace ma Daddy ni Civil law zanyi, ya
tashi ya hada mun wannan wawan combination din, Civil and shari'a law, yanzu gashi aita mana
Tambayoyin larabci da wasu na addini kalan mutum yaje ya samu carry over CGPA dinsa yayi
ta kasa... Ni wallahi na tsani na Islamiyya dinnan"
Lailah da itama taji jiki a jarabawan yau din samun gefen tafkeken gadonta da yasha shimfidun
alfarma tayi ta zauna "Kinga Ahlam dani dake fa duk jarabawan nan ta yi mana zafi amma ne
yasa ke ba zaki iya ringa rike fushinki ba? "
"Aike gwara ke kina da Arabic background ni da ba a kasar nan nayi primary da secondary ba
ta ina xan iya amsa wainnan hard questions din? Karki manta i'm from Spain hausan ma yanzu
nake koya talkless of Arabic"
"Yes haka ne, ni gwara ni da sauƙi but Ahlam gskiya baki kyauta ba, kawai mu je ki ba ma
baban nan haƙuri ya isa fa ya haife ki yayi jika ma dake, ke baki jin wani iri? Duk mai aikin dake
karkashinki sai kin tozarta shi a ƙarshe ki koreshi, ko don kinga dady basa nan? To wallahi
takan mutumin nan sai ki kasa cin jarabawan ma gaba ɗaya... "
Sosai jikin Ahlam ya ɗanyi sanyi don haka ta ja siririn tsaki "Ok zan tura masa da dubu dari
anjima ta account Nasan zai haƙuri"
"Ahlam No! Kudi yana siyan komai amma banda mutunci, go and beg him , Ok? "
Ahlam a sanyaye ta Mike ta dauko kallabinta da tayi jifa dashi a kan gado ta Daura a saman
tulgujejen gashin kanta ta dauki wayarta suka fito harabar gidan
"Baba tanimu... Baba... " Hadiye miyau din bakinta tayi sakamakon ganinsa rike da jakan ghana
must go Baba Uwale na rarrashinsa amma ya tubure sam sai ya tafi.
Dafe kai Ahlam tayi "Wash Allah na, Baba kuna da saurin fushi, you want to quit your Job
saboda na mareka? Mari fa kadai, Turawa ba kalan cin kashin da bama yi masu suna liƙe... "
"Turawa ki kace shi kuma hausa /Fulani ne is a great taboo ko a Musulunci ƙarami ya zagi
babba talkless of Mari" Lailah ta bata amsa a fusace.
Sanyi da murya Ahlam tayi "To Baba tanimu kayi haƙuri ka gafarta mun ba zan kara ba wallahi
jarabawan nan ne yayi mun wuya shiyasa... "
✺ *KASUWAR TALLA TA HAJA* ✺
*BAKIN. MALLAKA , FARIN JININ SAMARI , KIRANYE , FARRAKA MIJIN DA MATA , DA
YARDAN ALLAH*
Assalamu Alaikum warahmatullah
Fatan kowa na cikin koshin lpy Allah kasa haka ameen
Ina masoya kuma mabiya Buxuwa empire 08126535394 , 08139762831
Ina manyan mata masu fama da matsala na yau da gobe a cikin gidajen su ...
Ina yammatan mu masu son a ce yau sun bar gaban iyayen amma abun yaci tura
Ina macen da takeson yau ace ta zamto na gaban goshin me gidan ta amma yan matan
yanxu sun hana mata sukuni.
Ina macen da takeso kwanciyar hankali a cikin gidanta amma abun ya faskara
Ina mata , yammata , zaurawa masu fama da matsala ta iska ( Aljannu)
wanda ya hana maka sukuni da kai da iyalinka , ko yammata da yagana masu samari ,ko mijin
aure wannan yazo gobe bashi zai dawo ba , kaii akwai wacce zakaga bata taba saurayin ba...
Kuma kina zaune bayan kinsan *Hajiya safiyya (Buxuwa empire)* 08126535394 , 08139762831
Dodon wa 'innnan ne , wacce ta fiki damuwa tazo kuma matsala ta kau da yardar Allah...
Mutane da dama na bukatar numbern ta Hajiya safiyya ( Buxuwa
empire)Dodon ayyukan mallaka kuna iya tumtubar wannan numbern
nata :08126535394 , 08139762831
*Ayyukan Buxuwa empire Dodon ayyukan mata da matsalolin su*
Tsokaci daga cikin ayyukan ta ...
Mallakar da nakeyi da kwado na kulle ziciyar dabba hajiya tayi maki wannan aikin wllh sai
kin ji tsoron Allah don batayin ma yammata sai wacce ta tabbatar tana son sa da aure , aikinne
maikarfi da zafi kuma baya karyewa
Aikin da nakeyi da kwai mai rubutu a kai ana kiranye muna mallakarr sa ,wacce takeson
tazo har inda muke ayi mata aikin ta tana iya mana mgn mu bata adress
Aikin da mukeyi na mallaka , akwai na kiranye, ko katya sihiri da idan min gama muke
burnewa amakabarta don Allah hajiya karkije mijin ki kuna zaune lpy kice amasa saboda sai irin
wanda an rabaku ko kinason sa amma yayi maki nisa :08126535394 ,08139762831
Aikin kan rago mai laya 83 na juyo dahankalin mijin aure ko kiranyo samari na manyan
mutane ko wacce bata gaban mijinki to kiyi zazzafar aikin nan Na Buxuwa empire
Dodon ayyukan mallaka :08126535394 , 08139762831.
Aikin da muke rufe namiji a kwalba wannan na irin mazane marasa kyauta ta ma iyalansu ,
ko saurayin da yagama da budurwa ya gudu da sauransu ...
Aikin zuciya a baima kare yaci ziciyar danya idan angama aikin , karfa kiji kunya kina bina
private ki fadi abun da kk so ....
Aikin surori na mahaliccinmu , kamar suratul yusuf , yasin , iza waka'a ta farin jini suratul
rahman , ruhil rahamu , jauharatul kamal ,
Masu bukatar na basu sirruka ko na koya masu suna iya tumtubar wannan numbern nawa
08126535394 , 08139762831
Mallaka ko kiranye ta hanyar ramin tururuwa
Farin jini da mallaka na furen tumfafiya , kiranyen ganyen tumfafiya da sauransu.
Ina yammata indai kinsan ke budurwa ce ba sa'ar yaroba kizo nayi maki wannan aikin da
ake sakawa a bishiyar rimin dauji
Aikin bakin ruwa da nakeyi
Aikin tukunyar kasa mai laya da muke turaro mutum da rushi ,wannan bana yan yau bane
sai wanda ta san waye namiji , ko mgn kikaji ance varuwana yayi lokaci ne na kyaleshi ki duba
zakiga yaran mune yara kanana , don haka duk wacce ta biyoni private kiyi sallama ki fadi abun
da kk so , mutane da yawa ba kadan ba , ki fadi mai kk so ne kawai banada lokacin fira Don
ALLAH
Mallakar rufe namiji a koko wato kwaryar mu na aikin , wanda take bukatar kudi , wajen
mijinta ko saurayin ta *hajiya safiyya Buxuwa empireDodon ayyukan
mallaka* na maraba daku inshaallh
Farin jini na nono shanu mai rubutu a kai
Farin jini ba kwallin bita zaizai
Farin jini na zobe
Farin jini na guru ko damtse
Farin jini na kasuwa da turaro mutane inshaallh
Aikin farin jini da mukeyi da ruwan wanka , akwai kuma na matan aure amma da nasa muke
amfani ..
Mallakar zuciya mai allurai da sauransu akwai aikin da bazai fadi muna dubawa ne
gwargwadon matsalarki gwargwadon tanayin na aykin ki
Muna bada taimakon na haihuwa musamman ga wanda aljannu suka dama :08126535394 ,
08139762831
Masu son shiga grps dina suna iya mgn
Masu bukatar zafafan kaya mata na hajiya safiyya masu ayki a ciki ko mare aikin
wanda mai gida zaijibabu kamarki yana iya mgn 08126535394 , 08139762831
Ayi comment ayi sharing wa mata domin duba halin da suke ciki yan uwa ayi sharing a duck
wata kafofin yada labarai saboda yanuwa .......
*Hajiya safiyya (Buxuwa empire) Dodon ayyukan mallaka namaku fatan alkhairi da masoya
masu godiya da masu ganin biyan bukatar ayyukan ta *
Share please
[6/18, 3:13 PM] Chuchu: ✺ ✺
✺ME GADI NA✺
_(My Gate keeper)_
Page 002
☎️+234 906 029 1568
Bismillahir rahmanir raheem.
Baba Tanimu shiru yayi masu dukda yanda suka taru suna bashi haƙuri, sai da kyar ya haɗiyi
miyau mai ɗaci, ya waiga ya kalli Lailah
"Ke kam kije Allah yayi maki Albarka ba komai ya wuce"
"Baba I said Sorry, na baka haƙuri fa, and beside zan tura maka dubu ɗari biyu ta account just
to calm your aggresiveness, plz now kayi haƙuri "
Kallon Ahlam yayi cikin ɓacin rai wato su yaran masu kudin nan suna yaga ma mai mutunci
mutunci ne saboda suna gadara da suna da kudi, kudin su zaisa ka hakura ka zauna duk
wulakanci.?
"Karki damu Ahlam ke ma Allah yayi maki albarka, ba zan amsa kudin ki ba, zan koma ƙauye in
tsira da mutunci na"
Dafe kai Ahlam tayi gami da kurma ihu "Haba Baba kayi haƙuri mana ni fa yarinya ce wallahi
wautan ƴar fari ne "
"Eh tabbas ai na gane, shi yasa nace na yafe maki amma nima yarana suna so in zauna a
kurkusa dasu don haka ba zan kara maku aikin gadi ba gida Zani... Allah yayi maki albarka kin ji
ko? Allah ya shirya"
Ya sunkuci jakansa yayi hanyar Gate. Dafe kai Ahlam tayi cikin tsananin damuwa.
Duk yanda akaso tsaida Baba to ya bijire sunaji suna gani ya tafi ya bar su a nan.
Baba Uwale cike da bacin zuciya tazo zata wuce su, ganin Ahlam na tsaye tana goge kwalla
yasa ta magantu cikin fushi
"Sai ki sake nemo mai gadi, don wallahi tallahi ba zan taba zuwa in bude maki Gate ba in zaki
fita ko zaki dawo ba, ke ma kinsan ba aiki na bane ba" Ta wuce su fuuuufuuuu, tana gunaguni
“Wannan yarinyar watarana zata saka mutum a masifa, amma ni ina ruwa na Bani zata saka ba
Saidai iyayenta"
Lailah kam ƙuri tayi ma Ahlam da ido cikin takaici
"Ke wai menene kika wani kafeni da ido? "
"Babe what is your problem? Uhum meke damun ki ne"
"What? "
"Daɗin me kikeji in kin tozarta mutane, you are always yelling and shouting, yanzu kin Mari
Baba mai gadi, Ɗazu kin zage invigilator din mu tas har kina yar masu da Eye glasses karshe
ya ɓalle... Ahlam meye matsalar ki"
Itama zuwa sannan Ahlam din ta fara fusata don haka a zafafe take