Author : Hassana Bamalli Oum Aphanan Category : Read Hausa Novels
happy friday,allah ya inganta muna rayuwarsu kan fiɗra al islam_
*47 - 48*
Tana shiga yaja suka wuce batareda ya kalli direction ɗinta ba.
Cikinta ne ya bada ƙululu!
Murmushi yayi
"Maeryam kardai bakici abinciba ,tun kafin mu fito" ya faɗa tareda kunna wutar motan.
Ɗago dakai tayi kafin tace "uhmmm"
Kawai sakin baki yayi yina mata kallon mamaki,cikin tsananin ruɗewa.sam yama manta tuƙi
yikeyi saida yaji jeran gwanon horn ta bayansa. Da alamu kowa yina ujilan ya koma gidajen shi
kasantuwar magriba tayi.
Cikin hanzari ya sauka daga kan kwaltan kafin ya kashe ,motar nan ya zuba tagumi hannu
bibbiyu yina kallon ta.
"Oga menene?"
"Hmmm tsakani da allah mairo kece kuwa? Kinga yanda kika koma? Subhanallah dama ke
kyakyawace har haka? Ayya na so sakin product me kyau,mairo i've never met a wonderful lady
like you mairo,mairo i like you face,skin and your struxture entirely ,hmmm had It been you're
Wise ,i must marry you..." Kumbura baki tayi gaba cikin sigar shagwaɓa
"Oga ni kana ta shuranshi" lakuce mata hanci yayi
"Hmmm shi kaɗai ya rage mun in canja wannan voice ɗin of your ,in mai dake classical lady,and
vast educated"
"To" tace tana sunkuyar da kai
Stretching hannunsa yayi zuwa bayan motan ya ɗakko wata ƙatuwar leda mai tambarin sunan
inda yaje ya suyo ice cream ɗin
Shawarma ya ciro ya ajuye mata akan cinyarta
"Oya kici kafin mukai gida banason yunwa yina mun punishing ɗinki"
Zarowa tayi ta warware naɗin gabaɗaya
Kyaɓe fuska tayi,ta saka yatsa ta lakato cream din ciki,sannan ta lanɗa.
Furzo shi waje yayi kafin yace"what?"
"Ba daɗi" "Eh and you must eat haka zaki saba,and baa warware shi haka,ya side zakici"ya
miƙa mata vanilla ice cream
Karba tayi tana haɗe rai tana cusawa "shi kuwa rafka tagumi yayi ,yina kallon yanda take
cuccusa shi unwillingly.
Mommotsa baki yakeyi yina kallon shape ɗin bakin nata yina tunanin yanda in zaiyi mata kiss
,zai masa daɗi"Oushhh see her pink lips"
Rabi taci ta farke bakin ice cream ɗin ,ta kafa kai kamar ta sama koko lolz.
"Oh ,ba haka ake shaba ,still saida ya koya mata" ba laifi yayi mata daɗi tunda ta saba shan
madaran shanu da sauransu
Gyatsa tayi ta aje tana masa godiya
"Caf kardai har kin ƙoshi ɗan wannan da kikaci duk kukan da cikin keyi?"
"Uhm ,ni fa yarinyane ,banda ƙaton shiki shaurin girmane"
"Ai to yayi,nagode da kika fada mun lavel ɗinki ,saboda in san yanda zan dealing da ke"
"Van ganeba"
"Karki damu with time"
*****
Suna shiga gidan tayi ɗakin da ya bata da gudu don gudanar da sallah ,shikuma ya tsaya a
masallacin dake manne da gidan.
Zaunawa tayi akan darduman ta fara jan carbi bata tashi ba saida taji kiran sallah.sannan ta
miƙe ta daura ishai ta hanyar bin sallahn masallacin.
_Akwai falala mai yawa tsakanin magriba da isha,anason mutum yayi addua a wannan
lokacin,haka nan kuma ɗalibai anaso suna karatu a wannan lokacin saboda akwai albarka a
wannan lokacin .allah kasa mu dace_
Shafai da wutr ta ɗaura kafin ta rufe da salatin annabi ,ta ɗage darduman ta kakkaɓe tayi
folding.
_Ina ƴan mata marasa yin shafai da wutr da walha ,wai sallan tsoffine ,to nidai nace inasha
neman aljanna ba babba ba yarone?,kuma duk aljanna ɗaya aka tanazarwa budurwa da
tsohuwa,wanda yafi aiki shine da morewan_
***
A falo ya zauna yaci nasa abincin da ta sayo ,kafin ya soma ƙwalla mata kira
"Ooohuuuu ,wannan mutumin ya isheni to me kuma zan masa?"
Amsawa tayi tafito cikin hijabin sallan nata.
Tunda ta shigo yike kallonta har ta samu waje can nesa da inda yike ,ta lanƙwashe ƙafa a ƙasa
ta zauna a kan carfet ɗin floor ɗin.
"No miƙe tsaye,zo nan cire hijab ɗinnan" mairo ba kai miƙewa tayi ta cire hijabin
"Wow come on ,zo inga gyaran"
Zuwa tayi ta ɗago masa ƙafar,caraf ya cafki ƙafar yina luguiguitashi kamar auduga.
Yina fuzgo numfashi da ƙyar.
Ɗan janye ƙafar tayi ,kafin ta zame hulan kanta ta turo masa kan nata.
Janyota jikinsa yayi ya rungume ta tsantsan, ya saka hannu ya barbaza gashin kan nata,kafin
ya cusa kansa cikin gashin kan nata yina shinshine shinshine yina lumshe ido,ƙamshinta yina
tayar masa da duk wani sexual arousal ɗinsa.
Kicikicin ƙwace kanta take ƙoƙarin yi,amma ta kasa saboda da tayi motsi za taji kamar gashin
kanta zai cire.
Don dole ta daina motsi ta saki jiki .
Happy friday my fans
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________
*BONUS*
*49 - 50*
Gogan ya samu sake,jin ta daina kici kici ya aza ta samune kawai sai ya tallafo kumatunta yina
ƙoƙarin kamo ƴar ficilin pink lips ɗinta da sukafi tsaya masa a rai.
Da ƙarfi ta hankaɗasa ta miƙe,tana maida numfashi.
Da wani irin murya kamar na ƴan maye ,idonsa ya wani canja .
"Come on baby ,i want to puck you ,plz ki barni in ɗanɗani kalar gindinki inji...plz" ya faɗa tareda
zabura ya biyota zai cafkota,Tsoro ya bata da sauri ta zille ta falla a guje zuwa ɗakinta ta ɓamo.
Numfashinsa da ƙyar ya ringa fizgoshi,da sauri yasa hannunsa ɗaya ya dafe ƙirjinsa ,ɗayan
kuma ya dafa mararsa.a haka ya watse batareda yasan inda kansa yike ba.
Tunda ta shiga ɗakinta kam kuka takeyi,kewar iyayenta sun mata rubdugu ,ba abunda takeso
irin ta jita a jikin mamanta,ko suna wani hali ?ohooo"
*****
Julayb tunda ya kife anan ,bai ƙara sanin imda kansa yikeba ,har asuba.
Cikin sanɗa itakuma tafito don tayi ta girka abunda zataci kafin ya tashi.
Tuntuɓe yayi da jikinsa,anan ta faɗo kan jikinsa .ƙara tasaki kafin ta miƙe takuma tagataga ta
kuma faɗowa jikinsa,sannan ta kara ƙwalla ihu.
Duk zatonta gamo tayi ,batasan shine ba.
Ƙaranta shi ya farkar dashi,da sauri ya rumfaceta ya riƙe,luuu tayi ta faɗa jikinsa,don
kwatakwata bata hayyacinta...jujjuyata ya shigayi ganin numfashinta na sama² yasa ya hau
girgizata yina ƙwala kiran sunanta.
Wallll tayi da ido kafin ta zabura zata fyalla da gudu.
Caraf yakamota ya rungume yina karanta mata ayatulkursiyy....sunjima ahaka kafin ta dashe da
wani irin kuka me tsuma zuciya
Jikinsa ne ya fara rawa kar²kar.
"Mairo meya faru nine? To kiyi haƙuri ,kinji sorry bazan kuma yi maki abunda nayi maki jiyaba
kinji" ya faɗa muryarsa na rawa ,kamar zai fashe da kuka,ga ɗinsa ta gallaro masa ,kuma
still cikinsa na ƙara tsananta yi masa ciwo.
"Mairo buɗe idonki ki ganni ,nine ju'ayb ɗinki ,shaawarki zai halakani ,saidai na gummaci in
mutu akan in maki abunda bakiso"
Buɗa idonta tayi walarrrrr!
Kafin tayi sauri ta miƙe zaune
"Oga kaga ka kuma ko?"
"Sorry maryam na daina daga yau..." Ya faɗa hannunsa duk biyun riƙe da mararsa.
Wani muguwar gumine ya hau tsattsafo masa a duk kafan gashinsa.
Tsorone ya kama mairo,rugowa tayi ta ƙanƙamesa
"Oga don allah karka mutu" sai hawaye shau shau.
Sa hannu yayi ya cireta a jikinsa yina girgiza mata kai.
"Kar muyi haka dake mairona,na yarda in mutu don in bi abunda kike so kinji,taimaka ki kiramun
likitana"
"A'ina?"
Nuna mata kujeran da ya tashi akai yayi
Da sauri taje ta ɗakko wayar ta miƙo masa
Danna voice search yayi ,ya faɗa sunan da yasawa likitan sunan yayi appearing ya danna kira
yina shirin tsinkewa ya ɗaga
Cikin wahalalliyan murya yace "kazo i needs ur help" ya kauda kai kurum yasoma gurmususu
yina ,jan numfashi
Faɗawa jikinsa tayi ta rushe da kuka,"oga tashi kaimun duk abunda zaka yimun inhar zaka
samu lafiyan"
Har wajen 8:00 na safe suna a wannan yanayin ,shikam alokacinma ko gane wanda yike kansa
bai iya yi.
Banda mairo da ta ruƙunƙumesa kamar zata shige cikinsa.
Tsiyyyy aka turo ƙofar ɗakin ,batayi yunƙurin miƙewa ba ,don tasan likitane kaɗai zai shigo a
wannan lokacin
Cikin ƙaraji masu shigowar suka saki kayan hannunsu tim a ƙasa ,kafin su ƙwalla kiran "MAIRO"
Atare.
Cikin furgici da ruɗewa ta miƙe tana zare ido ,kamar wacce tayiwa sarki ƙarya ,murya na rawa
tace "Na...na'ammm"
Matar ne ta finciko ta ta wanketa da mari ,tuni ƙarfin marin ya kifar da ita ta ƙumu da ƙasa ,saiga
haɓo sharrrr jini ya kece
"Ashe ke karuwace!"
Oum Aphnan✍️