SIGNED MARRIAGE BOOK 1 COMPELET BY OUM HAIRAN

Author :  Fauziyya Tasiu Umar Category :  Read Hausa Novels

Chapter   2 / 8

3K to 6K   out of 23.7K words

musu sukayi parking suna fitowa suka nufi wata ƙofa sukayi knowking aka basu izinin shiga suka buɗe suka shiga wasu matasan yammata ne zaune a parlourn kowacce tana harkar gabanta suna shigowa wata kyakkyawar farar mata me ƙarancin tsayi tana fitowa sanye da wani tsadaddan leshi bata tsaya amsa gaisuwar yammatan ba tayi gaba tana cewa “Samira bamu da lokaci muje ayi a gama in yaso sai mu dawo" tana maganar idanunta akan Batula da duk take a tsarge da kallon da taga kowa yanayi mata.





Fita sukayi suka shiga wata arniyar mota CEO taja suka fice a guje wani sihirtaccen sanyi da ƙamshi na ratsa zuciyar Batul imaninta na ƙara zagwanyewa zuwa yanzu tambayoyinta da yawa saidai ta kasa samun damar furtawa har Saida CEO tace mata “Meye sunan baƙuwar ne?" Kallonta Janah tayi tace “Fatima Taheer but muna kiranta da Batula" Ajiyar zuciya tayi tace “Ina tayaki murnar shigowa duniyar yaƙi da talauci da samun yanci da dama da kuma baza capacity Batula rayuwar nan da kike gani waka sani waya sanka ce sannan kyawawan mata sun daina jahiltar kansu suna ɓoye kansu ƙarshe su kare a daƙau da surfau kiyi amfani da damar datake shirin faɗawa hannunki ki mori ƙuruciyarki duniya lamma lamma ce ki dama damarki kafin ki rasata, kin ganmu duk muna aiki kinje shagon Samy kinga girmanshi Ni kuma ma'aikaciyar lafiya ce ita kuwa kawarki tana koyarwa sannan tana online business but dukkanmu ba da waɗannan sana'o'in muka dogara ba muna da wata sana'ar ta sirri wacce kema mukeyi Miki sha'awar farawa daga yanzu, idan kika amince da shigowa cikinmu zamu sama miki aiki me kyau da kwalinki na NCE idan kina buƙatar Ƙarin karatu zamu ɗauki nauyin ki"





Da sauri ta ɗago tace “Da gaske? To ya ake shiga cikin naku wlh ina masifar son karatu da aiki ko dan na taimaki rayuwar Inna ta ta daina wahalar dahuwar awara kullum ta huta itama"
Sosai sukaji daɗin wannan dama da suka samu sukace karki damu ba abune me wuya ba Batula dukkanmu matane kuma muke wannan sana'a kinga kuwa kema bazata gagareki ba duk matocin nan da kikaga muna hawa da wannan sana'ar muka samesu ke gidana da kukaje shima a wannan sana'ar na sameshi inada motocin hawa sun kai biyar duk shekara sai na samu wanda zai biyamin hajji da umara sannan gidajena a garin Kaduna sun kai huɗu banda filaye Batula duka na samesu ne arziƙin wannan sana'a me sirri banda mulukan kuɗaɗen dake account ɗina, ga ƙawarki nan gidanta biyu a Kano tanada guda a nan Kaduna sannan sau biyu ana mata kyautar mota tana siyarwa yanzu haka ina tunanin kuɗin da ke acct ɗinta ya haura 10Ml Batula dukkanmu muna burgeki amma bamu kaiki Sa'a ba kuma bamu kaiki kyau ba.
Batula kiyi amfani da wannan damar karki baɗawa ƙawarki me son ganin ci gabanki ƙasa a ido kuma karki tsorata nasara tana cikin dakiyar zuciya" cikin sanyin yanayi tace “Amma wacce sana'a ce?" Murmushi sukayi dukkansu Samy tace “Duk sana'ar da mukayi kema bazata gagareki ba Batula sana'ar ce me daɗi ga romo ki tsai da zuciyarki kiji a ranki zaki iya, keda kika shigo da ƙafar dama a matsayi me girma zaki shigo zaki amshi kuɗin da dukkanmu bamu taɓa amsa ba, Ni da na samu wannan damar da tuni na haye to amma gurin yafi ƙarfina bani ake buƙata ba Ni me ɗa biyu kuma inada miji kinga dole na hakura na barwa me rabo fagen ta"






Shiru tayi tana ayyana tabbas kowacce irin Sana'a ce tunda suka iya itama zata iya dole ta sanyawa kanta dakiya da jarumta don cika buri, da wannan suka isa ƙofar wani katafaren Company security ne suka tsai dasu CEO ta zuge glass tace “Mr DG yana nan" jinjina mata kai security ɗin yayi inda wayarsa tayi Ring ya kara a kunnensa tare da cewa "ok Sir" izinin shiga ya basu suka wucce sukayi parking suka fito.
Ma'eesh dake tsaye a sama da waya a kare a kunnensa ya zuba musu idanu kacokan hankalinsa yana kan yarinyar da take biye dasu a ƙarshe ya sauke ajiyar zuciya tare da yin murmushin gefen baki ya juya ya nufi ƙasan ta lifter yabi sai gashi a hawan farko ya tsaya jikin window dake kallon ƙasa katafaren office ɗin abin kallo da tunani ne tsayawa fasalta haɗuwar sa ma ƙauyanci zai zama cheep ɗinsa ne ya shigo tare da kawo masa coffee me zafi ya ɗauki cup ɗin tare da bashi umarnin shigo da baƙin da suke jiransa.
Haurawa suka farayi saman wanda yayi daidai da ƙarin bugun Zuciyarta, tunda suka shigo Company Zuciyarta take harbawa da ƙarfi tare da jin wani sinadarin firgici yana shigarta saidai batason sarewa kanta gwiwa haka ta rinƙa binsu tana rarraba idanu ya shege a rabon gado, a ƙofar office ɗin suka tsaya CEO ta danna bell na ƙofar aka basu izinin shiga suka buɗe suka shiga dukka su huɗun har yanzu yana tsaye jikin window izinin zama ya basu da hannu ba tare daya jiyo ba haka suka zauna har Saida ya gama jin isarsa sannan ya juyo.





Subhanallah ba Batula ba hatta CEO Saida Zuciyarta ta buga saboda kyawun hallita kam an gamata gurin wannan guy ɗin lumshe idanunsa yayi tare da buɗesu a kan Batul dake zaune dukkan yanayinta ya nuna a ɗarare take yanda takejan mayafinta ne ya alamta masa sanyin office ɗin ya fara damunta, sake kafa mata idanu yayi yanajin yanda ƙirjinsa ke bugawa fiye da bugun da yaji jiya da aka tura masa hotonta a nutse yake takowa har ya iso gabansu Batula da tayi ƙasa da idanunta ta ɗago da sauri jin wani mayen turare daya ratsa ruhinta ta sauke idanunta cikin nasa tare da matsawa baya da sauri cike da firgici suka kalli juna da CEO sukayi murmushi ya miƙe yace “Good job Khareemah kin cika alƙawari kuma na gode da wannan kyautar da kikayimin banyi tunanin zaki samu fiye da abinda na hasaso ba naji daɗi" da iya haka ya koma ya zauna kan wata kujera dake gefe ya zaro wani files tare da wata jaka ya turata gaban CEO yace “Wannan alƙawarinki ne tun jiya da kika turomin hoton naji ƙimar abinda kika bani yafi ƙarfin Abinda na furta bayarwa 3ml Dollars ne a nan ita kuma zan sallameta and kisa hannu a wannan takardar sannan itama ta samin hannu daga yau ta zama ma'aikaciyata ɓangare na ikon sashina zatayi aikinta don cimma muradanta"







Ba tare da damuwar komai ba CEO ta sanya hannu a wannan takarda inda ita kuma Batula ta mayar da hankalinta ga kallon Janah da tayi ƙasa da kanta tana danna wayarta, miƙo mata takardar CEO tayi tace “Sign Mr Taheer and congratulations" ɗagowa tayi cikin sanyin muryarta ta halitta tace “Bansan da sign ɗin ba Kuma bansan a kan me zanyi sign ba Explain me please" aje biron hannunsa yayi ya zuba mata idanu yana mamakin yanda sukayi hidden ɗinta abinda ya kamata ta sani har suka kawota matakin da bazata kuɓuta ba" cikin Hausar sa da bata fita sosai yace “Meyesa Khareemah? Meyesa baku sanar da ita komai game da abinda zatazo tayi ba?" Murmushi Samy tayi tace “Ba kowanne lokaci tsayawa yiwa wanda bai gama fahimtar rayuwa Explain yake da muhimmanci ba DG koma Meye zai faru Batula zata iya muma a farko wannan sana'ar bata zama zaɓin mu ba saidai kawai mu bamuyi turjiya ga zaɓin ƙaddara ba na Zaɓi Lesbian matsayin hanyar samun Nutsuwa kuma sirrintacciyar hanya ta neman kuɗi na CEO ta zaɓi Anasexual domin samun manyan kuɗaɗen shiga inda ƙawarki take neman maza da lesbian, shin Meye a ciki don ke naki ƙaddarar tazo Miki me sauƙi different jinsi zaki rayu dashi rayuwar da tafi dukkan rayuwar da mukeyi yanci, wlh tallahi Batula tunda kikasan ɓoyayyen sirrinmu dole kiyi sign wannan file ɗin ko kuma kiyi ta rayuwarki"
Ɗagowa Janah tayi idanunta cike da hawaye ta kama hannun Batula da tayi zaman ƴan bori tace “Ba duk rayuwa ce zaɓin mu ba ƙawata mukan zaɓi wata rayuwar ne don mafitar mu da kare mutumcin kanmu don Allah karkiyiwa kungiya gardama wlh tun jiya dana bada labarinki na tura hotonki ƙungiya ta karɓeki tare da zaɓa Miki ɓangare me sauƙi ko amince kisa hannu a takardar nan Batula komai zai yi daidai ne bayan shekaru biyu kiyi haƙuri"





Wani marayan kuka ta saki daya sanya Ma'eesh saurin ɗagowa yanajin wani irin ƙunci da wani irin tausayin ran da bai shirya sallama mutuncinsa ba, muryarta ya tsinkayo tana cewa “Kin cutar dani Murjanatu kin yaudareni kin yaudari Innata me nayi Miki Janah? Meyesa zaki zaɓamin wannan rayuwar ta ƙasƙanci da wulaƙanta ga tarin zunubin da har ka ƙare rayuwa ba zai daina bibiyarka ba.
Janah koda nake tsananin son kuɗi bantaɓa yarda da wannan ƙazamar rayuwar ba, Ni Batula karuwanci, Janah karuwanci.... Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" murmushi suka kalli juna sukayi CEO ta miƙa mata takardar tace “Wlh sai kinsa hannu a takardar nan Batula in ba haka ba ki tabbatar zamu kasheki mu kashe banza ai ita bariki dama haka take kowa bayasonta yake yinta" aje takardar tayi a gabanta tare da miƙa mata biro ta karɓi biron hannunta na rawa ta fara karanta takardar me rubutu kamar haka"




_“Ni Fatima Taheer na yarda kuma na amince zan rayu da Ma'eesh Nazhan fiye da mijina na tsayin 2 years ba tare da musu gardama da turjiya wa umarninsa ba."_
Ɗagowa tayi ta kalleshi taga yanda ya mayar da hankalinsa ga danna system ɗinsa ta toshe bakinta da hannunta tare da ɗora biron kan takardar jikinta na rawa tayi sign ɗin aka miƙa mata wata takai hannu zata karɓa yace “No Khareemah!" Da sauri ta kalleshi tace “Kamar ya no DG?" Tasowa yayi ya sunkuya ya ɗago Batul dake kwance a ƙasa tana wani irin kuka me tafasa zuciya ya riƙe hannunta da take ƙoƙarin ƙwacewa ƙam cikin nasa yace “Batul batada ra'ayin Karuwanci don haka bazata sanya hannu a takardar ƙungiyarku ta karuwai ba, zata keɓanta dani kaɗai ne har zuwa lokacin da contract ɗinmu zai ƙare" Da sauri tace “Akan me DG?" Ɗaga mata hannu yayi yace “Ba aronta kika bani ba bare ki tambayeni dalili Khareemah idan daganan har ƙarshen rayuwa naso Batul ta zama tawa Ni kaɗai kinsan na isa saboda haka karki ƙara tambayata dalili kuje kawai.... Khareemah get out of my side!"





Da sauri ta ɗauki jakarta ta nufi ƙofa suma suka miƙe domin fita tayi saurin kamo hannun Janah ta durƙushe a gabanta tace “Don Allah Janah ki cetoni Wlh tunda na taso a rayuwata babu kalmar dana tsana kamar KALMA ƊAYA TAK wato karuwa meyesa zaku maishe Ni karuwa meyesa zaku rusamin plan wlh duk duniya Yunus nake burin mallakawa sirrina....."
Janyewa Janah tayi tace “kiyi haƙuri Batula" da wannan ta fice itama ta miƙe da nufin bin bayanta ya dannawa ƙofar Password ta datse ta kuwa sake zubewa a gurin taci gaba da rera kukanta me cin gaɓoɓi tana nadamar yarda da Janah da tayi a rayuwarta ashe ita ce makamin da za'ayi amfani dashi a yanke mata farin cikinta tayi nadamar sanin Janah a rayuwa.
"Zamu iya tafiya?" Ya furta tare da buɗe ƙofar ta miƙe da sauri tare da bin bayansa domin bayan hakan batasan wani abu daya dace tayi ba ta staircase ya sauka itama tabishi yana saukowa aka buɗe masa wata mota ya shiga baya tare da nuna mata gurin zama itama ta shiga duk a tsorace take ƙasan zuciyarta na addu'ar Allah yasa gida zai mayar da ita wani mutum ne yazo ya shiga motar yaja suka fice duk da cewa batasan ko ina a KD ba tabbas ba hanyar barin gari suka ɗauka ba, maimakon hakan sai taga wani guri da yake mata nuni da Airport ne nan cikinta ya juya ƙirjinta ya buga tayi saurin rintse idanunta tana furta Innanillahi wa innah ilaihirraji'un, La'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin"
Kallonsa tayi lokacin da taji hannunsa saman mararta yana yawo dashi cikin sanyin yanayi yace “Ni ba mazaunin KD bane ina zaune A Abuja amma Asali Ni mutumin Rasha ne Batul banida nufin cutarwa dake".............
[6/29, 10:29 AM] Oum Hairan: *KALMA ƊAYA*


*OUM HAIRAN*


*_______________________________________*
*Yanayin tsarin labarin nan baya buƙatar tambaya 🔞adult contact🔞 ne Please kar ki bibiya in kinsan bazaki jure ba.*
*_______________________________________*
*Fpg 5-6*
*________________________________________*



Janyewa tayi a jikinsa tace “Don Allah ka bani dama na koma gurin Innata wlh bantaɓa sha'awar wannan rayuwar ba" bai kuma ce mata komai ba har lokacin da zasu tashi yayi ta kuwa tubure bazata hau jirgin ba ganin tana neman tara masa jama'a Ya ciro wani gongonin Spray ya fesa mata take ta fita a hayyacinta tayi baya luuuuuu zata faɗi yayi saurin tarota ta faɗa ƙirjinsa ya ɗagata cak ya nufi step na jirgin ya zauna a kujerarsa itama ya zaunar da ita a Tata ya Kwanto da ita jikinsa tana baccinta na fitar hayyaci shi kuma yana kallonta yanajin wani irin saƙon sha'awa na zuwar masa ya sauke numfashi yana shafa bayanta zuwa ƙasan boobs ɗinta tare da jera ajiyar zuciya.
Sai yanzu tun bayan mutuwar Aimah yaji ya samu macen da zai iya haɗa jikinsa da nata sai yanzu ne yakejin zai sake farfaɗo da lafiyarsa tabbas yana matuƙar son kasancewa da mace at any time amma ba kowacce irin mace ba bayason farar mace jinsin sa yafison cin baƙar fata itama ba kowacce irin baƙar fata ba, yanada kishi bazai iya haɗa jiki da wacce ta riga ta san maza ba shine dalilin da yasa yaji ko nawa ne zai kashe a samo masa Virgin ya buɗe da kansa kamar yanda yaci alwashin buɗe Aimah ajali yaƙi bashi dama.
Matse cinyarsa yayi saboda yanda tayi juyi a jikinsa ta tura masa nononta ya sanya shi jin sandarshi tana miƙewa yayi saurin tura hannunsa cikin rigarta ya kama nipples ɗinta tare da sauke numfashi kasancewar a VIP suke hakan ya bashi damar jan zip na rigar ta Batul ya zareta tare da Zubawa shaffafen cikinta da matsakaitan nonuwanta idanunsa da suka canza kala zuwa jajaye





A ransa yana raya anya yarinyar zata iya ɗaukar lalurarsa kuwa kamar bazata iya ba saboda ya fuskanci rauni a tare da ita, hannunsa yasa ya kama nipples ɗinta yana murzawa a hankali tare da kallon fuskarta.
Babu alamun zatayi hayyaci bisa dukkan alamu batada ƙarfin jini Spray ɗin daya fesa mata yayi aiki wa gaɓɓanta sosai harshensa yakai kan nipples ɗinta sai kuma ya janye “Bai kamata na fara mata ta haka ba akwai gajiya da damuwa a tare da ita ko yaya yanada kyau na bata dama" da wannan ya tursasa zuciyarsa ya haƙura ya rungumeta a jikinsa taci gaba da baccinta cikin kwanciyar hankali, har sukaje Abuja bacci takeyi haka ya kuma saɓarta kamar wata baby ya sanyata a mota yaransa sunata gaisheshi kowa so yake yaga wacece saboda dukkansu abinda ya sanar dasu yayi aure ne a Kano zaije ya taho da matarsa.




Cikin Asokoro wani katafaren layi motocin da suka ɗaukoshi a airport suka parker Ex-court nasa suka buɗe masa mota ya kuma ɗaukanta ya nufi cikin gidan da ita kallon kallo sukeyi kowa da mamakin baccin na Amaryar ogan nasu kamar yanda ya sanar dasu, to shima yana shiga ya nufi sama da ita ya buɗe ɗaya cikin haɗaɗun ɗakunan baccin da Allah ya ni'imta gidan dashi ya kwantar da ita a wani haɗaɗɗen gado da ya gaji da ƙawatuwa ya Zuba mata ido yana mata wani kallo da shi kansa ya kasa sanin na meyene tare da faɗuwar gaban da kullum yake tambayar kansa meye yake kawota, yarinya kyakkyawa Masha Allah son kowa ga ƙuruciya don gabaɗayanta bata wucce 19 years ba.
Fita yayi da sauri ganin ta fara motsawa ya nufi wani ɗakin ya fara rage kayansa ya nufi bathroom ya sakarwa kansa ruwa maganganun da suka tattauna ɗazun a office ɗinsa na KD da ƙawayen Batul suna dawo masa, kwanciya yayi cikin jacuzzi ya kwantar da kansa cikin ruwan yana wasa da penis ɗinsa tare da tambayar kansa “Meyesa sukaci amanarta sukayi amfani da mutumcinta don samun biyan buƙatarsu? Meyesa basu sanar da ita asalin aikin da zatazo tayi ba? Meyesa daya buƙaci a sama masa yarinyar da zasuyi Auren mut'a da ita don gujewa dattin zina aka kasa samowa tare da sanar dashi bazai samu ba amma kuma aka samo masa wacce zaiyi amfani da ita ta zama sirrinsa yayi komai batare da komai ba kuma ba tare da amincewar ta ba kawai don kuɗi? Kuɗi dai a takaice sunfi dan Adam mutumci a wannan ƙasar data cika da azzalumai? Meyesa suke zagin shuwagabanninsu bayan suma a tsakaninsu azzalumai ne?"





Tunani barkatai yake zuwa ransa game da Batul, ajiyar zuciya ya sauke ya ƙarasa wankan nasa ya fito ya shirya tare da ɗaukar waya ya latsa number kitchen cikin few minutes sai ga cheeps ɗinsa ya taɓa bell ɗin yace “Ka kawomin coffee da bugger ka tambayi Madam me take buƙata" yana faɗin haka ya juya shima ya fita, sallah ya tayar yayi la'asar da Magrib da akeyi a daidai lokacin.
Juyi ta rinƙayi a gadon tana laluba gefenta kamo pillows da tayi shine ya dawo da ita duniyar mutane ta buɗe idanunta da sauri tare da kallon gefe da gefenta ganin inda take kwance ya sata buga tsalle ta dira ƙasa tana ƙarewa ɗakin kallo tsoronta na ƙaruwa firgicinta na nunkuwa tana ƙara ware injin idanunta a kan ɗakin da ko mafarkinta bai taɓa kaita irinsa ba, taɓa fatar jikinta tayi tare da sake kai hannunta ta taɓa gadon da iyayen shimfiɗun da suke lulluɓe dashi ta sauke wata ajiyar zuciya me ƙarfi tunda take rabon da ta kwana a gadon karfe ma tun shekara biyar baya lokacin da zata fara karatun N.C.E da Inna ta Saida gadonta suka haɗa da yar ribar awarar da suke ajiyewa da kuɗin da Yunus yake bata idan ya samu sukayi registration.






Lallai ne yawo a gari sanin gari, taɓa ƙofar da akayi ne yasata saurin Nutsuwa tare da matsawa gefe jin ba'a shigo ba ya

2 / 8