Author : Fauziyya Tasiu Umar Category : Read Hausa Novels
[6/26, 6:48 PM] Oum Hairan: https://www.arewabooks.com/chapter?id=685d8542c0fb4075fff8284b
*KALMA ƊAYA*
*OUM HAIRAN*
_______________________________________
*Yanayin tsarin labarin nan baya buƙatar tambaya 🔞adult contact🔞 ne Please kar ki bibiya in kinsan bazaki jure ba.*
_______________________________________
Yanayin zafine sosai rana ta buɗe mutane sai zufa sukeyi inda kowa ke neman inuwa don samun sauƙi daga wannan rana me kada data azaba, cikin wannan ƙwalleliyar rana wata matashiyar budurwa ce zaune gaban kaskon awararta tana suya duk da kasancewa asali a inuwa ta zauna yanayin juyawar duniya ne ya mayar da ita rana.
“A bani awara" abinda wani yaro da bazai gaza shekaru biyar ba ya furta kenan, ɗagowa tayi cikin sanyin yanayinta na halitta tace “Ta nawa?" A cike da ƙosawa zafin ranar yaron yace “Ta ɗari biyar Please ki kawomin motar can zafin nan zai iya kasheni" cikin nuna damuwa ta fara zuba awarar Zuciyarta cunkushe da saƙonnin tambayar kai.
Wai zafin rana zai iya kasheshi to mu meyasa bai kashe mu ba?" Kodai halittar mu ta bambamta ne? Ajiyar zuciya tayi daidai lokacin da aka danna mata horn ta miƙe ta nufi motar ta ƙwanƙwasa aka xuge window wata matashiyar kyakkyawar farar mace ce zaune cikin motar ta ɗago idanunta suka sauka saman na Batul wadda ta tsaya kallon ni'imar Ubangiji tabbas ta yarda masu kuɗi sun tafi da jin daɗin duniya wani sanyi da yake ratsa hannunta yasata jin wani shauƙi na ratsa Zuciyarta daidai lokacin da matar tace “Yawwa naji awarar taki da daɗi ƙaro mana ta dubu ɗaya amma karki soya ki bamu ɗanya" jinjina kai tayi cike da mamaki ta juya tana ayyana yanzu iya awara sun sai ta 1500 to abinci fah? Tasani a gidansu daga ita har innarta taliyar IRS ta 750 ita sukeci da dare su rage ta ɗumame da rana kuma kowa yaci awarar ɗari bibiyu tabbas masu kuɗi sune da duniya ko iya fatar su ta nuna sirrin jin daɗin da suke ciki yanzu dubi wannan luntsumemiyar motar da wannan mata take ciki kuma fah Tata ce? Da sanyin jiki gami da kwaɗaituwa ta kai musu awarar tace aka miƙo mata 2k ta karɓa ta duba kuɗin hannunta tace “Banida canji Hajiya" murmushi tayi tace “Karki damu ki riƙe canji zamuke zuwa muna siyan awara naga kinada tsafta auta muje ko"
Kaɗa mata kai yayi sukaja motar suka tafi suka bar Batul da saƙar zuci wani ɓangare na Zuciyarta na ayyana mata dole fah tayi amfani da damarta itama tayi kuɗi don bataga dalilin da zaisa talauci ya haife ta ya mutu ya barta uwarta tayita fafutuka akan iya ci da sha da ɗan abinda ya shafi karatunta kuma ta mutu a haka batare data huta ba, dole ne daga wannan lokacin ta ɗaura ɗammarar yaƙar talauci daga sashinta wannan rayuwar ta suyar awara ta ishe ta.
Bataji sanda Aminiyarta Janah tazo ba Saida taji an ɗala mata duka tayi firgigit ta dawo hayyacinta suka kalli juna ganin yanda Janah take wani yauƙi fatarta tayi wani haske tayi wani luf sai glowing takeyi yasa Batul sauke ajiyar zuciya tace “Daga ina Janah?" Murmushi tayi tace “Daga neman kuɗi Batul" sake kallonta tayi sosai zatayi magana wayar Janah tayi Ring ta ɗaga tana wani lanƙwashe murya tace “My zuma ta kana lfy?" Murmushi tayi tace “sai kewar tsumammiyar penis ɗinka me mantar dani duk wani daɗi na duniya Please yaushe zaka shigo Nigeria ne?"
Narkar da kai tayi tace “Ok babu damuwa zanyi tunani akan hakan ya abokinka me suffar mazan aljanna" dariya tayi tace “Haba dai kawai ina tausayinsa ne gashi da ƙyanƙyami gashi ya nace sai yayi soyayya da baƙar fata to taya wannan lamari zai yiwu?" Sauke ajiyar zuciya tayi tace “Karka damu zanga me zai faru"
Daga haka ta kashe wayar suka tashi suka jera ita da Batul suka nufi gidansu Batul, gidane ɗan Karami duk da ba wani gyara yake samu ba amma bai nuna jin jiki ba ɗaki biyu ne a gidan sai aljihun zaure wato ɗakin zaure sai kitchen da bayi, da sallama suka shiga Inna me idon cin Naira ta taso da sauri ta taresu tana cewa “Ince dai ta ƙare awarar Batula wlh na tsani kwantai a rayuwata sai kace ba budurwa ba ke kenan a kwantan awara" cike da ƙosawa tace “To Inna naga dai yau ta ƙare duka ga kuɗinki" ta zaro ta bata tare da rage yan canjikan da aka bar mata ko ba komai tasai mai itama tayi kyau kamar sauran yammata.
Ɗaki suka shiga suna shiga Janah ta zazzage jakarta saiga wasu kalar kuɗaɗe sun zuba a tabarmar kwanciyar ta Batul da wani kwali ɗan ƙarami, zaro idanu Batul tayi tace “Wannan wanne irin kuɗi ne Janah?" Dariya tayi tace “Yar ƙauye to yau wani sabon kamu nayi na faɗa Miki wani guy ne Allah ya haɗani dashi iya romance kawai yayimin wannan kyautar dala dubu ɗaya kin gansu nan to wannan idan ya cini sai ya kenan?" Rufe bakinta tayi tace “Meye romance Janah Ni wlh tsoro kike bani" murmushi tayi tace “Yafi sex daɗi fah Guy ɗin yasan takan daɗi kinsan wani abu zai kwanta ne ki sarrafa shi yanda kikeso har sai yayi release sannan ya sallameki har mukayi muka gama baicemin komai ba sai bayan ya gama shan daɗinsa sannan yacemin na samo masa yarinya Virgin mara tsoro yanason yarinyar da zasuyi Auren mut'a da ita zuwa lokacin da zai bar Nigeria" nayi masa tayin kaina yace “Aa yanason Virgin ne" ajiyar zuciya Batul tayi tace “Shi auren Mut'a ba haramun bane a addini?" Numfashi ta sauke tace “To abinne da yawa kinsan kowa da mazhabarsa maybe a tasu ba haramun bane amma fah guy ɗin ya gama haɗuwa Batul da zai karɓeni wlh zan yarda six months dai ai babu yawa Ni kuma nasan kafin lokacin na zama milloniar.
Numfashi Batul ta sauke tace “Tunanina ya fara canzawa Janah na fara jin kamar lokaci yayi da zan yaƙi talauci ya fahimci babu rabonsa a jikina saidai wlh banason sarayar da mutumci na banason sabo da maza duk da kuwa sunata kawo kansu gareni idan suna kwaɗaita min kuɗi ji nake kamar na bada kai bori ya hau amma idan na tuna cewa zanyiwa Allah bayanin komai sai jikina yayi sanyi ga Yunus ya fara takurawa wai so yake ya Turo ayi maganar aurenmu Ni kuma a yanzu ba aure nake buƙata ba nafison na samu kuɗaɗe yanda ko zanyi aure zanyishi da daraja" murmushi tayi tace “to me zakiyi burinki ya cika ne Batul ga hanya ɗoɗar kinƙi yarda ki bita Ni da nice nake da damarki wlh da tuni na zama abar kwatance yanzu ke meye damuwarki gaki da kyau duk abinda maza ke so kin haɗa amma kin wani killace kanki, sannan Innah yanda takeson kuɗi banajin zata saka Miki idanu ke don Allah ƙawata ki faso gari Ni kizo na haɗaki da guy ɗin can wlh sai kin godemin ya haɗu fah kuma iya bala'i na son auna burar namiji shikam banga tashi ba ya killace abarsa, na gane yayi release ne daga yanayin rawar da jikinsa ya ɗauka Batul daɗi kan hakan shi aure zakuyi amma ba aure irin namu ba aure me yanci zaku rayu tsayin watanni shida zai killaceki ki zama sirrinsa kafin ya gama abinda ya kawo shi Nigeria ya koma ƙasarsa ke kuma kici gaba da rayuwarki zuwa lokacin kin tara manyan kuɗaɗe sai ki aurri wanda kikeso ku rayu yanda kikeso.
"Batul yanzu rayuwa plan akayi mata kije kiyi tunani kafin safiya, in kuma bashi ba ga Junaid abokin Kabir ɗina shima ya haɗu ga kuɗi nasan za'a huta"
Numfasawa tayi tace “Nafi yarda da tafiya ƙasar waje kamar yanda Hajiya Bushira ta kaɗaitawa Innah a baya naƙi amincewa amma yanzu Zuciyata ta aminta da hakan" da sauri Janah tace “Idan kinje can ɗin ma dai wannan tayin da nakeyi Miki shine zaki tarar har Gara nan in kinji bazaki iya ba zaki gudu can kuwa babu uwa babu uba ba wa ba ƙani maybe inda za'a kaiki ma basajin ko turanci bare kiyi tunanin zasu fahimci damuwarki nikam banason kiyi sakkon bukukuwa ki nutsu mu zaɓa a cikin mutanen da suke kawo kansu gareki, Batul kuɗi sune ƙimar ɗan adam wlh idan kika saki jiki yanda kike ɗinnan ba ƙaramin capacity zaki baza ba Please kada kanki ya kulle na baki zuwa kwana uku ma saboda Ni zanje Kaduna akwai wata ƙawata da take birthday In kuma zakije ki shirya mu tafi ke sai kinje ma bari kingani"
Miƙewa tayi ta fita tana cewa “Innah don Allah ki bani aron wannan bagidajiyar yar taki zata rakani Kaduna biki" zaro ido tayi tace “To yanzu ƴar nan idan na baki aron Batula sana'ar fah" karkacewa tayi ta zura hannu a aljihunta ta zaro 20k ta miƙa mawa Inna tace “ki riƙe wannan ba zamu wucce kwana uku ba Inna akwai samuwa ne a tafiyar banason ta wucce Batul" ƙirga kuɗin Inna tayi ta fara rawa da juyi tana cewa “Ai dole Batul tabiki birnin gwamna yo ribarta ta shekarar nan ma gabaɗaya bata kai dubu ashirin ɗin ba ke Batul ki shirya ku tafi wlh bazakiyimin baƙin cikin cin dubu ashirin ɗinnan ba"
Duk da kasancewarta mace me son yawace yawace don buɗe idanu hakan taji ta tsinci kanta da faɗuwar gaba data rasa dalilinta tanaji Janah na ce mata gobe da wuri zamu tafi KD don Allah ki shirya karki bari Hajiya Samy ta jiramu" bata jira cewar Batul ba ta fice daga gidan cike da farin ciki yau tayi nasara Insha Allahu Batul ta fita daga wannan rayuwar da takeyi ta dawo rayuwar yanci, matuƙa takejin ciwon yanda aminiyar Tata take yawo a tsumma duk wannan baiwar da Ubangiji ya ajiye a jikinta take wulaƙanta kanta ace ta gama NCE amma har yanzu bata wucce suyar awara ba tabi ta liƙewa wani matalaucin yaro tana neman sake jefa kanta a wahala, tace bazata maimaita kuskuren da Inna tayi na Auran Mal Daheer a matsayinsa na talakan da ko gidan zama bashi dashi ba amma kuma ta liƙewa Yunus yaron da ko sana'ar kirki babu a gidansu shi take kallo a matsayin masoyi.
Ƙwafa tayi dama tayi alƙawarin rusa wannan soyayyar taci laya koda roƙon Allah saita rabata da wannan wahalallen yaron, da wannan ta isa gidansu Hajiya A'i tana ɗaki a kwance tajiyo sallamar ƴar Tata ta fito da sauri tana cewa “Murjanatu inanan cike da tunaninki kodai kasuwar batayi riba bane?" Murmushi tayi ta kwantar da kanta a kafaɗar mahaifiyar tata tace “ta yau ita ne ma tayi riba Mama ga ba'a cini ba ga manyan kuɗaɗe wato Mama bariki makaranta yau na gamu da wanda yaci uban yan bariki shi bazai bada wutsiya ba amma ya yarda a luguiguiceshi har sai ya fitar da abinda ya dameshi" dariya Mama A'i tayi tace “Can ya ƙarata mudai kuɗin mukeso yanzu gobe kuma ina muka kama?" Numfashi ta sauke tace “Hajiya Samy tace Na shirya muje KD zaayimin register da ƙungiya saboda indai bakada register to a ko ina kallon ƙaramin ɗan bariki akeyi maka nikuma Mama nafiso in zansha giya kawai nasha ta dubu" tafawa sukayi da mahaifiyar tata tace “Daɗina dake kinyi gadon hali na yawwa ɗazu Batula tazo nemanki" murmushi tayi tace “na sani ta ari wayar Laminu me shayi ta kirani mun ma haɗu daga gobe ne dai itama zata fara fasowa gari saidai ina tsoron gidadancinta" taɓe baki Mama tayi tace “Na rasa wannan hali na yarinyar nan batayi gadon uwarta ba uwarta tun tana mitsitsiya take kashe kuɗi don nema mata farin jini da kasuwar jama'a amma ta girma tana neman yi mata asarar kuɗi da lokaci" nan suka zauna suna yagar naman kaji suna hirarsu kamar ba uwa da ɗiya ba har da tafawa, bayan sun gama suka kwanta bacci cikin dare taji wayarta na ring ta ɗaga ganin number CEO kamar yanda suke cewa da shugabarsu yasata ɗagawa ta shige bathroom tace “Hello CEO" a ɗaya ɓangaren akace “Baki ce komai ba Janah banason muyi wasa da dama wannan guy ɗin ya tara manyan kuɗaɗe kema zaki iya faɗin wani abu game dashi ɗazu ya kuma kirana naje na sameshi ya faɗamin idan 1ml Dollars ɗin ne sukayi mana kaɗan zai ƙara mana su zama 2ml Dollars shidai kawai burinsa ya samu Virgin kuma ta kasance ƙasa da 20 years sannan baya buƙatar fara" ƙasa tayi da murya tace “Na samu daƙyar na shawo kan ƙawata da nake baki labarinta Batul na sani duk abinda ya keso akwai a gareta ki tura masa hoton da zan Turo Miki yanzu in tayi masa gobe zan taho da ita, amma wani hanzari CEO, kafin samun damar juya tunanin Batul sai anyi amfani da hikima domin itan tanada kafiya fiye da tunaninki tanason kuɗi da rayuwar jin daɗi amma ta yarda ta rayu da talauci a ƙasƙance kawai saboda KALMA ƊAYA TAK ta mahaifinta lokacin da yake gargarar mutuwa shekara huɗu baya inda yake roƙonta duk tsanani ta kare mutuncinta na ɗiya mace zaiji daɗin hakan ko baya raye, CEO Batul ta yarda mahaifiyarta tayi gangancin auren mahaifinta da suka samar da ita a cikin talauci amma KALMARSA ƊAYA TAK ta hanata sakewa ta fantama ta nemawa rayuwarta gata, so ayi hanzarin yi mata register da ƙungiya ta hanyar hikima sannan a turawa mahaifiyarta mahaukatan kuɗaɗe wanda ko tayi nufin guduwa zatayi mata tsawar da zata tsaida ita"
Murmushi CEO tayi tace “Bakida matsala turomin hotonta indai kuɗi zasuyi aikin to angama Ma'eesh zai iya" da wannan suka aje waya ta turawa CEO hoton Batul sosai cike da ɗoki itama ta turawa Ma'eesh da yake kwance saman kujera a parlournsa dake birnin tarayya abin duniya yayi masa zafi ya rasa ina zai sanya kansa .
Waya ya ɗauka da nufin kiran Amininsa Yanar sai saƙon CEO, kamar me jira ya karanta ya buɗe WhatsApp ɗinsa kamar yanda ta sanar dashi tare da tashi zaune ya Zubawa hoton data Turo masa idanu ƙirjinsa na bugawa da ƙarfi bugun da rabon da ya fuskanci irinsa tun lokacin da ya rasa rasa Aimah, kyakkyawar yarinya wankan tarwaɗa sosai ya buɗe hoton ya kafa masa idanu bai san me yake kallo ba amma tabbas akwai abinda yake dawowa ƙwaƙwalwarsa daidai lokacin da kiran CEO ya shigo ya ɗaga da sauri cikin harshen turanci yace “Wannan tayi Meye price ɗinta?" Cikin tsoro tace “Bansan ya farashinta zai kasance ba domin itan ba ƴar hannu bace sabon kaya ne ranka ya daɗe bata taɓa yin wannan rayuwar ba hassali ma saboda kai aka yaudaro Zuciyarta zatazo Kaduna gobe za'ayi mata register da ƙungiya sannan za'a bata zoɓen alƙawari na ƙungiya ta saka a yatsanta wanda zai zamewa ƙungiya madogara da sanin duk wani abu dake faruwa da ita"
Lumshe idanunsa yayi kamar ba zai yi magana ba can ya nisa yace “Ok waye guarantor ɗinta?" Cikin in'ina tace “Nice" girgiza kai yayi yace “Ina nufin next of King nata!" Fahimtar abinda yake nufi yasata cewa “Akwai mahaifiyarta a Kano mayyar kuɗi ce ina ganin zata iya zama guarantor na ɗiyarta" jinjina kai yayi yace “Ok gobe around 1:00pm zan shigo Kaduna idan kun gama komai a kaimin ita Company" daga haka ya kashe wayar.
_Wannan littafi zaici gaba da zuwar muku a arewabooks da WhatsApp._
*Oum Hairan*
[6/28, 12:06 PM] Oum Hairan: *KALMA ƊAYA*
*OUM HAIRAN*
*_______________________________________*
*Yanayin tsarin labarin nan baya buƙatar tambaya 🔞adult contact🔞 ne Please kar ki bibiya in kinsan bazaki jure ba.*
*_______________________________________*
*Fpg 3-4*
*________________________________________*
Murmushi CEO tayi ita dai addu'arta Allah yasa kamar yanda ya faɗa ya ƙara musu 1ml Dollars ɗin suma su faso gari su fantama a dama dasu a duniya.
Washegari misalin ƙarfe takwas Janah ta ishe Batula a gida tana wankin ƙananun kayanta na ciki ta tsaya ta cake tace “au waike wanki ma kika kama a wannan ƙurarren lokaci saboda tsabar son ki ɓata mana lokaci? To wallahi baki isa ba ki aje wankin nan kizo mu tafi Hajiya Samy tana can tana jiran mu" bata kulata ba Saida ta fara shanya kayan sannan ta dubeta tace “Yanzu idan ban wanke kayan ba waɗanne zan rinƙa canzawa bayan kince kwana uku zamuyi" harara ta watsa mata tace “Waɗannan tsummokaran breziyoyin naki wlh ko taron school bazaki rakani dasu ba bare uwa duniya Ni dalla ki shirya ga kaya na taho Miki dasu kizo mu tafi wannan arziƙin Insha Allahu sai mun cishi" bata gane me take nufi ba kuma bata tambaya ba ta shiga ɗaki ta bita ta fito mata da kayan ta sanya doguwar riga ce arsh color dake gashinta a tsefe yake kuma yanada tsayi sosai da cika ribbons kawai Janah tasa ta kama matashi tayi mata rolling ta ɗauko takalmi arsh da jaka itama kalar kayan ta bata tasa tayi kyau sosai abinka da kyakkyawar dama rashin mahaɗi ne kawai ya ɓoye kyan fitowa sukayi Inna dake shigowa ta kalli ɗiyar tata tace “Tubarkallah Masha Allah kinga yanda kikayi kyau kuwa haba Batula haka nakeson ganinki kema kina takawa ɗaiɗai wayyoh Ni Allah yasa kiyi kasuwa a fitar nan"
Dariya Janah tayi tace “amin Innah Allah yasa kar tabani kunya" da wannan suka fice tanata kwarara musu addu'a.
Kai tsaye UDB road suka nufa dan sahun ya saukesu harabar wata babbar Plaza suka fito suka shiga wani shagon kayan mata daya cikin ma'aikatan gurin yayi musu iso gurin shugabar shagon ta fito cikin shirinta na tafiya tana ɗagowa suka haɗa idanu da matar da tasai awararta jiya ta 1500 itama cike da mamaki tace “Kamar naso na ganeki" ƙasa tayi da kanta cikin girmamawa tace “Hakane jiya kinsai awara a gurina har kika barmin canjin 500" jinjina kai tayi tace “No wonder Me awara haka kika haɗu amma kika tsaya suyar awara rana tana neman nakasa kayan kuɗi, gsky nayi Miki murnar fitowa daga duhu ki dawo haske yanzu taswirar rayuwarki zata canza kuyi kuzo mu tafi"
Fita sukayi Janah da Samy suna gaban mota Batula na baya suna tafe Janah da Samy sunata hirarsu ita kuma zuciyarta ta tafi tunanin maganganun na Samy da haka har sukaje Kaduna suka shiga unguwan Malali.
Wani babban gida sukayi horn Mai guard yazo ya buɗe