ZARRAH BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN

Author :  FAUZAIYYA TASIU UMAR Category :  Tknovels

Chapter   7 / 18

18K to 21K   out of 52.6K words

“kinga gurin har ya tashi" tureshi tayi ya sake ruqota ya hadata da qirjinsa ya murdawa qofar key ya matseta sosai a sanyaye yace “me kika bawa Mimee taci da safe?...." Bai gama rufe bakinsa ba yaji an turo qofar an shigo, ya saketa d sauri Idanun mimee akansu wani murmushi Asmah tayi tace “Insha Allahu bazan qaraba kayi hqr kaji mijina" tana fadin haka ta juya ta fice tana yiwa Mimee Murmushin qeta, kitchen ta wucce zuciyarta tas ta fara hada abinda zata girka lkcn uku har da rabi tayi tuwon shinkafa ta dora ta rage gas din ta fice ta nufi part dinta tayi sallah da gayyah ta sake wanka ta canza kaya ta fito ta koma taci gaba da aikinta miyar zogale tayi musu ta sake yi musu jallop din taliya ta jere musu a dinning ta zuba a nata a collar ta bude qofar baya tayi ficewarta tanajinsu sunata bala'i itadai ko a jikinta an qudurta tayi ko zai rinqa zagin iyayenta bazata sake Mimee ta fahimta ba gara idan sun kebe sucinye iyayensu ma.....



_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_



_*Oum Hairan*_
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: https://chat.whatsapp.com/IJkh1cP8h62Avsz2Zrcr2x




_*Zarrah*_




_*Fauziyyah Tasiu Umar*_



*ELEGANT ONLINE WTITERS*



_*25-26*_



Tana shiga part din nata ta dauki wayarta tana latse latsenta tana murmushi hirar manyan mata na bata nishadi a group din DOMINKI YAR GATA na Oum Hairan wanda Aunty Hajar ta biya mata tasata a ciki tunda ta shiga batace komai ba saidai murmushi da takeyi wata matace a group din tace _“wato Jiya naji dadin lectures din da Malama Ummi tayi mana a gidannan nabawa kafura kuka kwana sukayi suna bala'i inajinsu dake baa dakina yake ba na kulle qofata"_ stikers wata ta turo ta dariya Asmah ta sauke ajiyar zuciya kafin tayi mgn taji wata tace _“ ai koni da nake ni kadai jiya Munji Happy nida Abban Salim har kyautar kudi yayimin unguwar da na dade ina tambayarsa sai gashi ya daukeni ya kaini, Mukam sai gdy Oum Hairan group din dominki yar gata 2 yana taimaka mana wajen samawa kanmu yanci gurin riqaqqun mazajen nan na zamani babu boka babu mallam"_



Suna taka da wannan tattaunawa taga ansawa group din mukulli bayan kamar mintuna biyar alamun rubutu suka bayyana a saman group din sallama ce ta fara shigowa kafin me rubutun ta fara da cewa _"kamar yanda kuka sani yau Oum Hairan ke gabatar da shirin zuciyar masoyi ba Aunty Mamee ce saboda haka zan koma gefe Nima nayi sauraro aunty mamee bismillah dalubanki na sauraronki💃🏻"_
Tasa alamun rawa tayi dif abinta shudewar yan mintuna aka fara gabatar da lecturer me taken *ZUCIYAR MASOYI* matan sunji nayi duk sunyi zukudun suna saurare" jinjina kai kawai Asmah takeyi taji manyan wada wadai tuni ta shiga hankalinta wani abin idan Aunty mamee ta fada har daukewa numfashinta yakeyi saboda kunya, ta jima a zaune ko sallah ta kasa tashi tayi bayan an gama lectures ne kuma aka tafi bangaren gyara Hajjiya mandiya hamshaqiya Oum Hairan ce ta karbi filin da cewa _“Da yawan iyayenmu mata suna damun kansu Idan zasu auradda yayansu da nemo musu maganin mata wanda a zahiri ba abinda ya kamata ba kenan abu mafi muhimmaci shine dauki yarki ki kaita asibiti ayi mata gwajin sanyi ayi mata hoton maranta idan ta tsallake batada sanyi fine idan kuma akwai sanyi to aiki ya sameki ke uwa dole ne kiyi aiki da hikima wajen nemawa yarki lfy domin kuwa indai da sanyi a jikinta ba namiji ba macema yar uwarta bazatayi qima a gurinta ba"_

Numfashi Asmah taja cikin tsoro tace "munshiga uku sanyi kuma? Tab to muda ko ararrabi baa jiqa manaba ya kenan?" Wawurar wayar tagumi
a kashe datar ta kira number Aunty Hajar ta daga tace “Aunty ki hau online oum hairan nayi lecture akan ciwon sanyi a group din DOMINKI YAR GATA nifa kaina ya kulle" kashewa tayi ta sake kunna datar ta rinqa bin bayanan a hankali tana nazarinsu tunawa tayi batayi sallah ba ta miqe ta dauro alwala tayi sallah bata qara hawa ba saida tayi wanka tasa kayan baccinta ta kulle part dinta ta haye gado taja bargo sannan ta kunna tanabin bayanan wanda bata ganeba tana tambayar Aunty Hajar saboda anriga angama lectures din taji bayanai sosai har ta dauki na aikatawa gobe da safe.





Washegari tun asuba data tashi bata koma ba ta gama gyaran part dinta ta sanya wasu yan iskan riga da wando rigar airmles ce wandon three quarter ta bude cikin akwatunanta ta dauki takalmi sawu ciki tasa ta hade gashinta tayi donnut dashi ta sauko daga saman da dan gudu gudunta ta bude qofar ta fice ta nufi gurin training din gdan tana yan guje²nta da tsalle tsallenta Aseem da ya dawo daga masallaci ya zauna a wani bangare na gurin ya zuba mata ido yana kallon yanda take sarrafa jikinta kamar babu qashi abin yayi bala'in burgeshi baisan sanda ya aje jaridar ya zubanta ido yana sauke ajiyar zuciya, dakatawa tayi tana duba agogonta tana share gumi.
Bakwai saura juyawa tayi ta nufi part dinta ta sake wanka ta sake kaya ta dauko wayarta ta nufi bangaren nasu bata tarar da kowa a parlour ba ta tabe baki ta fara hade kayan dake parloun bayan ta gama ta dafansu tea ta zubansu a flast ta soyansu doya da qwai ta jere musu tayi ficewarta tana fita suka fito qamshi ya cika gdan suka sauke ajiyar zuciya Mimee tace “wannan yarinyar ta shigo ne?"
Kallon falon yayi yace “idan haka kikabar parlounki to qila bata shigo ba" tabe baki tayi ta zauna a dinning din ta bude kayan abincin ta fara zubawa yayi murmushi yasakai ya fice a ya nufi inda yake parking motarsa har ya bude zai shiga yaji kamar ana kallonsa ya dagakai sama Asmah ya hango tsaye a corridor din samanta tana cilla teddy sama tana cafewa.





Jingina yayi jikin motar ya zubanta ido a fili yace “komanta shirme ne ita" qwafa yayi ya juya ya shige motarsa ya tayar ya fice daga gdan tayi murmushi ta koma ciki tace “ nagama wannan aikin" ita kanta ta gaji tana shiga bajewa tayi a gado ta kama bacci sai biyu ta tashi bata wani damu ba ta miqe tayi wanka ta sanya rigarta iya gwiwa ta daure gashinta ta sakeshi tasa hular rigar ta fito ta nufi part din na Mimee tana tafe da Bluetooth a kunnenta lkcn hudu harta gota tana rangaji kamar itaciyar mangoro ta shiga part din na mimee tana jibge a kujera daganta hannu tayi tace “Hi baby how per" bata jira amsar ba tace “sai hqr yau mijina yace na kwanta na huta zai shigo da abinda zaaci....." Mgnr ce ta maqale lkcn da yake shigowa ta hadiye yawun tsoro lkcn da suka hada ido qasa tayi da kanta tace “your are wlcm My qalb....." Kallon mimee yayi da sauri itama shi take kallo Matsawa Asmah tayi kusa dashi ta karbi kayan hannunsa ta Dora a center table tana tafe ne tana wani kadansa jiki ta sake juyowa ta wani kashe masa ido cikin matsiyaciyar kwarkwasarta ta qarasa gabansa ta shige jikinsa tayi dage ta sauke masa kiss a kuncinsa da yasashi rintse idonsa zuciyarsa na bugawa da qarfi.




Matsawa tayi ta fara bude ledojin kamar yasata yaja wata ajiyar zuciya ya zube a kujera wani tsalle ta saki ta fada jikinsa ta sake saukensa hot kiss a lips dinsa harda wani zura harshenta gabadaya yar banzar yarinyar ta kashe masa jiki ya kasa hassalawa kansa komai Mimee ta hadiya har wuya kadan take jira ta fashe ta tsinkayo muryar Asmah tana cewa “ni nasani mijina shine gwarzon mazan duniya bayamin alqawari ya saba inasonka har cikin ruhina......."



_Wannan group shine group din zarrah pls idan kinsan kina daya daga cikin groups dina kada ki shiga ina post a kowanne group sannan idan kinsan bazaki comments ba kema karki shigo yawwa don Allah yasani ban buqatar yan labe da yan tanks_





_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_



_*Oum Hairan*_

_*Zarrah*_




_*Fauziyyah Tasiu Umar*_



*ELEGANT ONLINE WTITERS*



_*27-28*_



Miqewa Asmah ta sakeyi ta nufi freegde harda dan gudunta na iskanci ta dauko lemo da ruwa ta ajiye masa a side table din kusa dashi ta qara matso masa dashi ta nufi kitchen ta dauko cup na glass ta dauki lemon ta tsiyaya masa ta miqa masa shiko maloho banda kallonta babu abinda yakeyi, kashensa ido tayi tace “inason sanyaya zuciyar duk wanda ya sanyaya tawa musamman ma kai mijina" sake miqa masa tayi ya karba ta juya tace “ni natafi na sake wanka" ashar taji Mimee ta saki ta miqe tace “ashe kawai karuwa ka dauko mana wlh baku isa kuyimin karuwancin nan a gdannan ba kutmar ubancan......"
Tabe baki Asmah tayi tayi ficewarta ta nufi part dinta tayi wanka tayi sallah ta dawo parlour ta kshingide abinta ta dauki wayarta ta fara dannawa bayan Sallar Isha ta haye sama ta cire kayanta tasa na bacci ta haye gado har bacci ya fara daukarta taji ana taba qofar miqewa tayi da magagin bacci ta bude taja baya da sauri ganin fuskarsa babu annuri yasata shiga hankalinta ya tako ya shigo dakin yana qare mata kallo tare da ajiye ledar hannunsa ya farabin dakin da kallo bayan ya gama ya mayar da dubansa kanta ta wani rakuye jikin wadrobe har yanzu fuskarsa a daure take ya taka gabanta batayi aune ba taji ya cafki kunnenta





Qara ta saki ya dora hannunsa a bakinta yace “karki kuskura ki sani ciwon kai dan ubanki ni sa'anki ne da zaki rinqa yimin wannan iskancin da karuwancin naki?" Sunkuyar da kanta tayi tana matsar hawaye ya saki kunnenta ta dauka sauqi ta samu kawai taji ya damqi gashinta da qarfi ai batasan sanda ta saki qara ba ya sake toshenta baki ya hadata da bango ya matse ya dago kanta da qarfi ya matse bakinta ta rinqa turjiyar qwacewa yaqi sakinta sai hawaye da takeyi har saida yaga jan lips dinta ya tsage ya fara zubar da jini sannan ya saketa ya cillata gadon yace “shashasha kawai kalleki kamar 1 kenan harji kike kin isa mace zakike hadani fada da matata sabida makirci irin naku na yayan matsiyata idan suka samu guri" numfashi ya sauke yace “kuma duk ranar da kika qara yimin abinda kikayimin yau wlh saikin gane kurenki saina goge miki hadda zaki gane ni ba abokin wasanki bane idan kinsan bazakiyi aikin dana baki ba saina canza miki tunda kin zama yar iska"
Zama tayi a gurin da take tsaye ta Dora hannu akanta ta rusa wani ihu yaja baya da sauri tare da dakanta tsawa yace “kewai mahaukaciyace ne?" Miqewa tayi baya tace “eh din ina ruwanka dani kuma bazaa daina aikinba aiba donkai nakeyi ba kasan badan tsoronka nakeyi ba arziqin uwata da kake tsiyatawa kakeci banda haka kai ka isa nayi maka biyayya man....."




Cafka yakai mata ta qwace da sauri ta fada bandaki ta datse tace “bakin nakama da babu zaqi yawun naka qarni yakeyi ko sweet bakasha kuma ka ficemin daga dakina kazo kallon bulus to yaro garama ka tafi kafin nayi maka Ehun kwarto" Takaici ne yasashi murmushi wato tunda yake baitaba ganin mutumin da yakeci masa mutunci ido biyu irin Asmah ba bata tsoronsa ko kadan wai yawunsa qarni😅
Wani takaici ne yasashi juyawa ya fice ya rufenta qofar da qarfi ta sauke ajiyar zuciya ta bude bathroom din ta leqo ganin bayanan yasata fitowa ta murdawa qofar key da sauri ta tsaya jikin qofar tana mayar da numfashi har yanzu kuka takeyi tana baqin cikin zagin cin mutuncin da yakewa iyayenta da tanada iko da tace ya dena amma tasan nuna masa damuwarta ma qara ingizashi zatayi kukanta tasha sosai ta share hawayenta ta sake watsa ruwa ta kwanta baccinta tayi me dadi batabi takan ledar da ya ajiye ba saida asuba da taji yunwa ta isheta ashe ganima ya kawo mata tayi murmushi ta miqe ta nufi kitchen ta dumama naman taci tayi hani'an ta kora da lemonta me sanyi ta sanya hijjab dinta ta fice saida taje training space din sannan ta cire hijjab din ta rataye jikin ragan qwallo ta fara motsa jikinta duk abinda takeyi Aseem na sama jikin window na dakinsa yana kallonta ya kasa dauke idonsa akanta komanta baisan meye yasa baya gajiya da kallonta ba ajiyar zuciya yayi lkcn da yaga ta miqe ta dauki hijjab dinta tasa ta nufo part din nasu komawa yayi ya kwanta kasancewar yau bazai fita ba sai yamma miqewa yayi ya sake leqawa yaga bata a gurin yasan ta shigo yayi murmushi ya bude qofar ya fita dakin Mimee ya bude ya shiga ya zubanta ido tana kwance saman gado tanata baccinta cikin kwanciyar hankali.




Rufe mata qofar yayi ya juya ya sauka qasan ya zauna a dinning din yanajin qamshin girkin nata ya cika gdan yaja fasali qamshin gwanin dadi ya miqe ya nufi kitchen din ya tsaya jikin qofa ya zuba mata ido ta cire hijjab din taci dammara dashi tanata suyar dankalin turawa kunnenta Manne da bluetooth tanabin waqar qwanja ta Mamar tana rawa abinta zame masa kamar TV tayi ita ko nauyin jikinta bataji koda yake ba jikinne da itaba dama uban hips ne da duwaiwaka kawai ke janta,
Dif ta dauke wuta saboda wani baqon abu da taji qamshin turarensa ya fallasa sirrinsa saida yawun bakinta ya dauke lkcn da taji yana yawo da hannunsa a cikin rigarta qasar cibiyarta hannunta tasa ta janye hannunsa cikin soro tuni idanunta suka kawo ruwa tunaninta rashin kunyar da tayi masa ne zai ladabtar da ita qasa tayi ta durqushe jikinta har rawa yakeyi tace “wlh aljanunane suka tashi jiya yanzun ma idan kace zakayimin wani abu sake tashi zasuyi.......




Damqar gashinta yayi ta sanya hannunta ta toshe kunnenta jikinta har yanzun rawa takeyi da gashin nata ya miqar da ita ya hadata da kitchen cabinet ya matse qugunta da nasa ya dago fuskarta ya zuba idanunsa da suka kada sukayi jawur da jaraba yace “ashe kuwa yau zaki hau bori a gdannan ai bansan kinada aljanu ba da tuni na tashesu ta qarfi, Yana fadin haka ya murde gas din ya sake mannata da jikinsa ya dago fuskarta ya daure fuska yace “ki daina yimin kukannan banaso na fada miki idan kikaqi kuwa zan saki kuka me dalili yau dinnan" hadiye kukan tayi ya sanya hannu ya balle mata bottle na rigarta ta rintse idonta jikinta na rawar gangi taji bakinsa saman kunnenta ya zura harshenta ciki yana lasar bayan kunnen nata a hankali ya gangaro bakinta ta janye ta sulale qasa yabita da sauri ya bajeta a qasan yabita ya turmushe ya sanya hannunsa biyu ya fara shafa boobs dinta ta qasa yana qoqarin tura bakinsa cikin nata........

[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_




_*Fauziyyah Tasiu Umar*_



*ELEGANT ONLINE WTITERS*



_*29-30*_



Taqi basa damar kama harshen nata sai kokawa sukeyi shegiyar yarinyar yana rainata qarfi gareta kamar shari'a daqyar ya samu ya sanya hannunsa ya danne kanta ya cafki harshen nata da nasa ya fara aika mata da wani kiss me masifar kashe jiki itakam banda kuka da turje turje babu abinda takeyi shima dake baqin naci garesa yaqi qyaleta sai tsotse mata baki yakeyi yana shafa nononta ta qasa yanajin wani shauqi na feelings yana qara bijiro masa tuni hajiyansa ta miqe ta fara harbin cinyar Asmah ya sake matseta da cinyar tata yanaci gaba da dura mata yawunsa saboda mugunta ya cikanta baki da yawunsa ya hanata ta qwace dole sai hadiyewa tayi.




Shammatarta yayi ya sanya hannunsa ya kama nipples dinta ya fara murzawa da qarfi saboda mugunta saida ta shide saboda zafin da taji ya ratsata ga wani danna tsokar cikin da yakeyi yana qara damqarsu da hannunsa santsinsu da laushinsu yana fuzgarsa.
Shassheqar kukanta ne yasashi janyewa ya miqe tsaye yana layi tare da jefanta rigarta cikin muryar maye yace “zan riqekine yarinya zakisan kin rainani" itadai tana samu ya fice ta miqe da sauri ta sanya rigarta qirjinta na bugawa da qarfi a tsorace ta gama aikin ta dauka ta fita domin jerawa a dinning din taja baya da sauri ganinsa zaune a gurin gabadaya wata muguwar kunyarsa takeji da kuma tsoro,
Ji takeyi kamar ta juya to yanda taga ya kafeta da idanunsa da suka kada sukayi ja yasata dole ta qaraso ta ajiye ta juya da sauri ta dauko sauran ta nufi qofa zata fice taji yace “ke zonan" jiki a mace ta juyo idanunta da suka kumbura suka qara cikowa da qwallah kallon kayan data ajiye yayi yace “haka akeyi a gidanku azo a dangwararwa da mutum abinci bazaa bashi ba?" Wasa takeyi da yatsanta har ya gama mgnr batada niyyar yin wani abu tsawa ya daka mata data sanyata saurin tsugunnawa ta fara hadansa break din tana hawaye itakam wannan masifar ta fara isarta tana gama hadawa ta juya zata fice ya cafko hannunta ya fincikota jikinsa ta sakeyin qasa ta zauna hawayen da taketa qoqarin maqalewa ya zubo mata.




Shi kansa baisan dalilin da yasa ya janyota dinba kawai neman mgn ne ya kuma lura bazata magantun ba yace mata “ina naki abincin?" Turo baki tayi gaba batare da tace komai ba yaja plat din ya soma break dinsa yana kallonta tana janyewa har tayi masa nisa ta miqe ta zuba da gudu yayi murmushi daidai lkcn da Mimee ta fito daga dakin sanye da rigar bacci tanata zuba hamma, kallonta yayi ya kawar dakai yaci gaba da cin abincinsa zama tayi taja flat ta hadama kanta abincin ta faraci tana yatsina fuska tace masa “yaushe zan koma asibiti ne marata tanamin ciwo da dare sosai"
Bai kalleta ba yaja wani flat din ya soma hada wani abincin ya hada tea a cup ya miqe zai fice tace “mgn fah nakeyi maka Aseem ka wani shareni ka miqe bai bata amsa ba yayi ficewarsa tayi tsaki tace “aikin banza yankawa kare ciyawa ka gama bacin ranka n banza biyu babu ce ta sameka don wlh bazan yarda ka zunguremin ciki ba sau uku inayi ciki kana barar dashi da jarabarka sannan yanzun ma kace in yarda saboda kamai dani sakarya" miqewa tayi ta leqa daidai lkcn da

7 / 18