Author : Naima Suleiman Sarauta Category : Tknovels
nishi sai kuma ta fashe da kuka,lumshe ido yay jin kukan beby nayi masa yawo cikin kunansa,ganin still kuka take dukkan jikinta na kyarma yasa a hankali ya haɗe bakinsu waje guda yana aika mata da wani kyakkyawan kiss wanda tunda take bai taɓa yi mata irin saba,ajjiyar zuciya ta shiga saukewa tare da fitar da numfashi mai zafi,a hankali ya zare bakinsa tare da manna mata kiss a tsakiyar forehead ɗinta yace"i luv beby u give me evertin i need tnx u soo much my unigue💋".
Bai damu da jinin jikin bebyn ba yasa hannu ya zareshi daga ƙasa cibiya ya fara yankewa sannan ya goge bebyn da zaitun,lumshe ido ya ƙarayi ganin beby girl ce a hankali yace"wlcm to the wrold my new najwa"nan take yaywa yarinyar huɗu ba da suna najwa,sosai yake kallon ƴar babu idan suka banbanta da juna saidai shi namiji ne ita kuma mace komai masu iri ɗaya ne"my soulmate pls kada kiyi surutu irin na mom naki kinji"ya faɗa yana ƙara rungometa "my happiness pls kada kiyi miskilanci irin na dad naki"da sauri ya juyo ganin beby kwance tana kallonsu,murmushi yay yace"eyye yarinya ta samu kada ki damu ai haihuwar yanzu kika fara yarinya"ƙara sawa yay ya ɗura mata ƴar a ƙirjinta shi kuma yasa hannu gaba ɗaya rungomesu yana ɗigar da hawayen farin ciki,a hankali ya furta"ina sonki Anusha banajin zan iya rabuwa dake a ko wanne lokaci,pls beb ki soni nima ko yayane kinji"ya faɗa yana kwantar da kansa a ƙirjinta inda ya zubawa new najwa ido ganin yadda take ta mamule² da lips ɗinta irin nasa,hannu tasa ta shafi sumar kansa tare da ɗan jan kunnansa tace"atun farƙon ganina take soyyayar dr Ahmad ta shiga zuciyata duk da cewar akwai ƙuruciya amma duk sanda ban ganka ba sai naji raina babu daɗi,nasha zuwa ɗakinka na ƙare maka kallo kana bacci wani lokacinma harna kwanta kusa dakai,ganin baka damu dani ba yasa na fara jan baya dakai,a sanda aka ɗaura mana aure rasa mezanyi nayi banda kuka babu abinda nake a lokacin gani nake kaine gata na sai kuma Allah kaine komai nawa Ahmad yanzu zuciyata taf take da soyayyar mijina kuma abin alfahari na"takai ƙarshan maganar tana matsa hannun lokacin wasu hawaye suka samu damar gangaro mata,bakinsa yakai dai² idonta ya shiga tsutse hawayen hannu yasa ya tallafo haɓarta yace"stop cry beb ur are mom now zuciyata ba zata iya sauraran wannan kukan ba pls stop it i luv u more and more most"jinjina kai tayi.
Tashi yay ya shiga dubata mamakine ya kamashi ganin bata wani ƙaru ba sosai ya dubata yaba nrml take sai rashin ƙwari,drip yasa mata tare da saka mata injection nan bacci ya ɗauke ta.
Ƴar ya ɗauka sannan ya nufi flat ɗinsu da ita yana zuwa ya saka mata kaya tare naɗeta cikin wani pink towel mai laushi,kwantar da ita yay ya nufi bathroom wanka yay cikin sauri yana fituwa ya zura jallabiya,tea ya haɗa mai kauri sosai yasha yasa ba zata farka ba sai zuwa gobe dan haka ya ƙara ɗaukan new najwa yay ɗakin da mom ɗinta take ciki.
Washe gari
Sosai gidan ya cika da murna da kuma farincikin samun new najwa kaya kala² kamar hauka haka A.j ya dinga siyowa,beby tayi ƙalau da ita kamar ba ita haihu ba saima ƙara cika da tayi kamar me.
Bayan sati ya zagayo aka raɗa sunan yarinya taci sunan margayiya najwa,sosai hajia da beby sukai farin ciki da hakan,gudunmawa kowa beby ta sameshi wajan mutane da kuma abokanan A.J musamman Yarima sudais(izzar so) wannan ya hau jet taka nan yazu ganin beby haka M.J shida matarsa(Sai na aureta) tare da anwar shida Jannat(ƙaddarara mace)sai kuma Affan shi da Erah(Ashe ƴar babata ce)sunyi masa kyauta ta abun mamaki.
20 years ago🤪
arziƙin Ahmad yayi gaba sosai yayinda ya sauka daga kan kujerar Chairman dan dama baya ra'ayi.
Al'ameen shima ya samu ci gaba yanzu ƴar ƴansa huɗu cif ya aurarar da guda ɗaya,yanzu haka matarsa nada cikin na biyar.
Hubby kuwa ƴar biyu ta haifawa Jazuli wanda suka kasance twints ne duka maza kuma masu kyau sosai ɗaya kamarsa ɗaya da Ameen daga nan bata kuma haihuwa ba.
Zaune suke a tsakiyar parlour'n gidan da yay shiru sai fitar twints da suke tayi a ɗakinsu,beby ce ta kalli A.J tace"wai lafiya dai kamar ba wanda yakai ƴar ɗakin aure yau ba?"kwaɓe fuska yay yace.
"beb ba zaki gane ba kinsan new najwa Allah ya bata jiki irin naki,wlh ina tsoro kada mijinta ya cutarmin da ƴar wlh dasai na shigar dashi ƙara,ji nake kamar naje na ɗauko ƴarta yanzu haka yana can ya afka mata Allah sarki my luv am sorry dama ba yanzu na aurar dake ba"
Dariya sosai nayi sannan nace"Allah ya ƙara nida uban najwa ya turmushi ne a frist night ɗina bai duba ƙanƙanta ta ba,ai ƙwara a ramamun akan ƴarka"
Kwaɓe fuska yay kamar zaiyi kuka yace"wlh ba za'amin haka akan Deeja ba,naji daɗi daya kasance yanzu manyan yaran nawa maza ne Aslam da affan suje su ƙarata nima su rabawa ƴarta"
Lumshe ido nayi domin na fara buƙatar mijina nace"idan basu ai akwai fadila da nadeel kuma suma mata ne" kaga i need u tashi muje.
Saida sukabi ɗakin yaran suka shafasu da addua sannan sukai huce flat ɗinsu,suna zuwa ta faɗa bathroom tare da watsa ruwa cikin sauri ta fitu ta shirya cikin kayan baccinta masu kyau beby an zama manyan mata tayi wata ƙiba kamar ba ita ba tare da ƙara kyau sosai domin last haihuwarta ta twints tasha walaha gashi yaran duka mata masu zallar kama da ita,tace gaba ɗayansu yaran Al'ameen mazan zasu aura kuma shima ya yarda hakan.
Ji tayi ya rungometa ta baya cikin shigar baccinsa yace"tunanin me uwar gina keyi haka"juyowa tayi tare da maƙale shi tace"tunanin mijina kuma abin Alfahari na,ina roƙon Allah ya jiƙanka fiye da tubanka ina roƙon ubangiji ya karemun kai daga dukkan abinƙi duk dukiyar daba Alkairi ba Allah kada ya baka ita ubangiji ya ƙarfafa maka guiwa wajan taimakon talakawa ina sonka mijina sosai fiye da sosai"
Lumshe gajiyayyun idonsa murmushi kawai yay tare da manna mata kiss a huyanta,hannu yasa ya zare ƴar rigar jikinta nan take booms ɗinta wanda suke tsaye suka baiyana,ɗaukanta yay ya cillata saman bed shima yabi bayanta kallon cikin idonta yay sannan yay kasa da bakin wajan huyanta yay mata sucking wanda yasa ta sauke ajjiyar zuciya a hankali ya dubeta yace"ina sonki matata kece farin cikina insha Allah a yau zan ƙara baki wani ciki domin mu samu wasu twints ɗin"ya faɗa yana haɗe bakinsu waje guda.
*Allahamdullah Allah nayi maka gdy daka bani ikon fara littafin nan lafiya kuma a yau 21/oct/2020 na kammalasa lafiya ina roƙon ubangiji ya bani ladan Abinda na faɗakar ubangiji ka yafemin kuskuran cikinsa😭tabbas na samu ƙalubale akan wannan book ɗin hadda masu zagina amma hakan bai daman ba domin fafan media baya gabana kuma baya birgeni maganar wani baya ɗagamin hankali ni Ni'eemerh infact ma ba kowa ke gabana ba surutu kuma ba nawa bane,sakon gdy wa masu zagin nawa Allah ya ƙaramin basira da ɗaukaka kodan maƙiyana so mutu da baƙin ciki bana riƙe kowa a rai kuma ɗaukaka na Allah ne🤗naji daɗi sosai masoyana aduk inada suke da wanda na sani da wanda bansan shima ina Alfhari daku akoda yaushe*
```Dan Allah dan Annabi zanso kuyimin Comment na abinda kuka ɗauka a wannan book ɗin da kuma kuskuran dake cikinsa kodan na kiyaye gaba👏🏻wlh haɗin kanku kawai nake nema domin na shirya faranta maku rai sosai A littafin (Jidda) amma bazan ɗauki rashin comment ba ko waye zaiyi waje a gruop ɗina ok😎```
Littafi na na izzar so yana kamar akan 200 naira ga wanda sukace sai an gama Raino ne sila zasu siya ina nan ina zuba idon ganin soyyayarku idan harda gaske kuke nida kaina nasan ban taɓa book mai daɗin Izzar so ba😘.
*Fadar nimcy luv*
*Nimcy hausa novel*
*Real nimcy fans*
Ina jinjina maku sosai ngd
Sarauta ta kuce
08119237616