BANANA ISLAND NOVEL COMPLETE BY OUM HAIRAN

Author :  Fauziyya Tasiu Umar Category :  Read Hausa Novels

Chapter   1 / 13

1 to 3K   out of 37K words

??????>??  ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?0Table????????BData
????????????????????? P??
KSKS?1??????????????????<????$?
?3
*???????]
??]
?]
???  _(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *A*

Na...
Oum Aphnan
'
```Littafin kuWi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```

______________

Cikin ?an?anin awanni Jirginsu ya shigo garin Mumbai India .
Wani mahaukacin gida da bata taSa ganin irinsa ba ko a kalle kallen Fina finan ta ,tsakiyar gidan jirgin ya sauka .tsorone taji ya fara kamata ,amma dai ta dake ta fara addu'a a cikin zuciyarta .

GabaWaya gidan remoting system ne ,don haka komai da remote ake sarrafa shi daidai da labulai da ?ofofi . Ta wani ?ofa suka bi sai ga su sun Sullo ta ?afan benen da zai sadasu da Wakunan ?ar?ashin ?asa..Kenan gidan bayan bene kuma yina da under ground

Jikinta sanyi ?alau yayi idonta suka fara cikowa da ?walla
Bakinta na rawa tace  Ina ne nan baiyi kama da asibitin da kace ba

Murmushi yayi  Na hango tsoro a cikin ?warar idonki a kaina feel free ni Ba mugu bane

Wayancewa tayi saboda kar ta bada kanta

 I do=??

Haka ta cigaba da binsa har suka sauka a wani irin wargajejen falo wanda yafi na saman girma da tsaruwa ,wanda zai kwashe kujeru seti goma ,amma set Wayan kujerune farare sol na leather seats sai manyan cup boards na littafai sai table Win tarkacen su desk top da laptops

 Zauna

Ya bata umurni ,a ladafce ta zauna cikin sallamawa ,shikuma ya wuce wani Waki ,minti biyu sai gashi ya fito hannunsa da wani dogon bottle kamar na giya da cups guda biyu,gabanta yazo ya ajiye ya tsiyaya masu rabin cup

 Bissmillah

?iris ya rage ta fashe da ihu haka ta daure

 Menene wannan ,badai giya bane ko?

Dariya yasoma ?ya?yacewa dashi har yana daga ciki,itakuwa ?urr ta kafesa da ido ,ashe dama ya iya dariya har haka yake Waure fuska? Sosai taji yana ?ara burgeta

 Bana shan giya ,a normal drink ,haba If_babe=??bakisan drink din nan ba duk wayewanki? Kefa Lagos babe ne kuma University babe acan dinma hot cake
 Wallahi ni ba wayyayi bace kawai duk bugene ,so ban taba ganin drink din nan ba kar inje insha giya saboda kar ace mun ?ar ?auye

 Shikenan...shikenan your man baya shan giya da duk wani abu ma da bai dace ba ,amma zamu iya browsing sai mu bincika drink din a gabanki if you're doubting

 No I trust you ta amsashi da sauri tana Waukan glass cup din

Kafeta da ido yayi ,har saida takai glass din saman bakinta ta Wago idanuwarsu ya sar?e da na juna ,washe baki yayi

 Oh really ?

Jinjina masa kai tayi
 Hmm kawai yace ,shima ya dauki nasa ya W?nyi sipping kaWan ya ajiye

 Ina ne nan? Kuma meye dalilinka na baroni da Nigeria ba tare da consent Wina ba ka kawo Ni nan 

 Saboda Inyi building trust tsakanina dake ....yeah nan da kika gani gida nane ,shine karshen privacy na ,idan na gaji da mutane nan nike gudowa ,ba wanda yasan gidan nan dagani sai mamata sai ke yau

 me yasa ni?

 Kinada yawan tambaya ifty ,wannan tambayar naki shine abu na farko da ya jawo raayina akanki ...karki damu i love it.....Ammm kince mai ya kawo mu nan ? Saboda mu kwayewa junan mu hijabin da muka lulluSe kanmu dashi ,abun nufi ,ki bani labarin ke wacece nima zan baki labarin kaina daga nan sai in fada maki matsayin tafiyarmu

 Ba abu mai dadi da zakayi fatan ji a wajena ,in short Ni ?ar talakawane ,talakawan lilis mu barshi hakan

 Hmm>?(?kin manta naje har garinku na dauko mamanki still Baki yarda in na ga dama a rana daya zansan komai naki ba? So nike ki fada mun da bakinki

Gyara murya tayi

 Da fari sunana Iftihal_khair Mohammed ,Ni ?ar talakawane ,mamana maririya mara lafiya na fito daga ma?as?ancin family dake rugan bunzun jihar Gombe ,Ni kadai iyayena suka haifa, Babana makiyayine sana'arshi kiwon dabbobin mutane in ya kiwata ma masu hali dabbobinsu sai a biya shi guminsa ,haka dai rayuwa ta kasance har nakai shekaru takwas a duniya lokacin Babana ya hadu da wani mai gidansa a birnin Gombe ,ana kiransa Alhaji Wan Nasi ,mutum mai kirki ya dauki Babana ya sashi a harkar nemansa ya danka masa dukiyarsa yina zuwa dasu fatauci yina saro masa raguna da shanaye ,Cikin ?an?anin lokaci Babana ya fara walwala bayida lokacin zaman rugan mu kuma ,don haka yazo ya Wauke mu muka koma cikin gari muka zauna a bq Win gidan Alhaji ?an nasi

BuWi ya cigaba da samun mu ,Mamata tana ma matar Alhaji aikin gida suna biyanta ,Ni kuma Alhaji ya sani makarantar da yaransa keyi saboda yace yina sona ,lokaci ?alilan na sanu a makaranta saboda ?wazo na ,gani dai ba?ace amma kowa na sona.

Lokacin da nakai shekaru 10 lokacin babanmu ya gina mana gida a unguwar Al?ali amma bamu tare ba ,saboda wani fatauci da ya samu babanmu zuwa ?asar Niger ,a wannan rutsutsin turawa suka kawo ma makarantar mu ziyara aka Wauki hotuna damu yara ,shikenan bayan kwana biyu sai mukaji labarin hotona yina raining larabawa da turawa suna ta saka hotona a shafukansu ma sada zumunta wai nafi kowacce yarinya ba?a ?ar Afrika kyau ,sanadiyyar haka muka samu daukaka na ban mamaki .

Sai me?

Ba?in ciki da ?yashi sai ya kama matar Alhaji ,ta koremu a gidanta ,muka koma gidan da babana,ya gina mana .mun koma da sati guda mummunar labari ya riske mu Babana Sarayin shanu sun saceshi kuma mutanen da aka kama su tare sun tabbatar an kashesa .

Rayuwa tayi mana ?unci ,bamu dakowa a Gombe sai Allah ,kullum kuWin kyaututtukan da na sama sanadiyyar admiring din da larabawa da turawa sukayi a kan kyawuna shi mukeci muke rayuwa ,ba'a yi wata shida ba kuWi ya tasamma ?arayewa ,mamana ta fara sana'ar koko da ?osai a tasha ,ta cireni a makarantan kudi na koma public school sbd alhaji yaki biyanmun matarshi ta zugashi

Takai ta kawo da?yar nike zuwa makarantar saboda inataya mamata saida koko da ?osai da safe
Na zama tantagaryar street child ,da taimakon Allah na gama makaranta na shiga Secondary shima tsintar karatun kawai nike har na kai SS3 lokacin mamata ta daina siyar da kosai a tasha tanayi a kofar gidanmu da yamma Ni kuma in saida awara ,rayiwa dai sai a hankali abu daya ke mun ciwo yanda kare bai taba tare Ni da sunan yina sona ba for that long ,kodon Ni ba?ace?????

I dunno !

Har watarana muka kai ziyara rugar mu ,nan yaron mai unguwa ya li?e zai aureni nikuma na daki ?asa nace bazan auri jahili Wan ?auye ?azami ba,a ?arshe ma nace ma mamana mu tattara mu gudo ?auyen bayan dangi sun mun caaa wai in gode ma Allah lamido yace zai aureni bayan na rigada nayi kwantai.

Mamana tabi raayina muka dawo Gombe ,sai me? Sai ciwo duniya ta tsaya mun cakkk

Tun ina tunanin sauki zaizo har mamana takai sai a kwantar a tayar daga ?arshe Sarin jikinta Waya ya shanye . A Lokacin nayi mock exams kuma nafi kowa ci a makarantar mu don haka gomnati ta biya mun waec da neco nikuma na siya jamb ,Kuma nayi jarabawa cikin nasara naci cleaned saidai duk jami'ar da nayi applying a arewa sun hanani Admission sai University of lagos.

Don haka na tattara harkar karatu na watsar tunda ba mai sponsoring Wina ,abun takaici wai saiga ?an ruganmu sunzo sun Wauke mamana wai za ayi mata maganin gida tunda na gargajiya ya?i ,da ban yarda ba amma sukayi mun ?arfa ?arfa .

Kuma suka hanani zaman jejin sai bisa condition zan auri lamiWo.

Nikuma lokacin ?uruciya da zafin zuciya na kafe bazan Aur?sa ba ,na yarda in koma gidanmu na Gombe in cigaba da rayuwa ta ni kadai ,bayan nadawo gida da kwana uku na kakkabe takarduna na Sakandire wai zanje neman teaching abun dariya=??

Proprietor din makarantar macece ,sanda na shiga office dinta aka dakatar dani saboda suna magana da yarinyarta wai zatabi jirgi zuwa Lagos ta samu Admission acan .

Samun waje nayi na zauna a r?ception din kisan awa guda kafin yarinyar ta fito . Yarinya mai fara'a tana ganina ta washe mun baki

 Ke kike neman momy ?

Gyada mata kai nayi

 School din nan zaki shiga,har yanzu baki gama Secondary ba?

Girgiza mata kai nayi  Uhm uhm na gama har na samu Admission a uni lag Amma Banda halin zuwa yanzu aiki nazo nema a nan

 Aiki?=?D?wazai daukeki aiki da qualification don secondary ,Saidai in aikin nany kikeso da share share

Rausayar dakai nayi  To Nagode bari inje in nema ko aikatau ne a gidajen masu hali

 Bakida iyayene ?

Cikin ?osawa nace mata  Eh

 Allah srki sorry for the lost Allah ya jikansu ,in kin yarda ki bini ,yanzu zaaje a biyamun Flight zuwa Lagos sai mu nema motar haya muje dake a mota nima kinga jami'a da kika samu na samu ,sai In biya maki kudin makaranta da canjin jirgin kinji murmushi nayi cikin mamakin wautan yarinyar

 Ke za ayi maki fada a gida

 baza a sani ba ,nidai kawai ki yarda naji Inaso ki zama ?awata....

Kaji sanadiyyar haduwata da Lili

Lili ?awar Amana ,ita tayi mun registration tasamar mana daki muna zaune tare ,kayan lili su nake sawa Ina flexing ,Baban lili babban Wan kasuwa ne so suna da kudi daidai su,sanda tayi ?orafin hold up din Lagos aka aiko mata da mota ,batayi kasa a gwuiwa ba ta koya min mota . Lili na so na sosai,she's humble Batada ?arya da Wagawa ga son Addini ,zamana da Lili yasamun wayewa da jama'a saidai zafin talaucin da na WanWana a rayuwa shi ya saka mun azaban son masu kudi ,sannan Ina bala in son expensive life kaji fa shirmeeee.....

Har ta kawo nan a zancenta ya rafka tagumi ne yina kallonta ,ankara da tayi da haka yasa ta kai hannu ta daki table Win gabansa

 Hunnnn yaja ajiyar numfashi alamun ya tsorata

 Me kake kallo?

 Awwn inata kallon yanda queen of beauties na Africa Tasha gwagwarmayan rayuwa ne ,I can't imergine wannan Wan ficilin pink lips Win naki zai ci towo miyar kuka bai dafe ba ya dawo choco kalar kuncinki ba=? ?

ShagwargwaSewa tayi kamar za tayi kuka  Kaima tsokana ta kake ko? Da ?awayena in suka ganni da pink lip gani ba?a sai su ringa zagina wai kamar biri ,Inyi ta kuka ...amma da na shiga jami'a naga yanda ake admiring lips ena ....awwwwnnnnnn=??=???=?H?

Fashewa da dariya yayi  Kin iya wasa kanki da kanki

 Karkaga laifina an dade ana kusheni wannan ya sani koyawa kaina son kaina ,I luv meee=??=??
Kasan menene idan na kalli madubi na ga kyau na na tuna wuyar da nikesha ,haka zanta masifa a mirror ,nasha cema Lili idan naga mijin da zan aura duk ranar da ya fara zuwa wajena sai nayi masa faWa ince  Ina ka shige ka bari ana ta kalle maka Ni ,kanacan kana kallon matan wasu ...mtseww late comer kawai,kuma sati biyu nikeso a saka mana ranar aure

Wangale baki yayi kawai ya fashe da dariya  Oh I see wato kinanan kin ?ullaci mijinki

 eh mana

 Sati biyu ya isheki ai aure

 eh mana ai na dade ina jiransa..so banason wani i love You i waye waye ,kawai muyi maza muyi aure mu haifa ?an biyu biyu sau bakwai

Dariya ya fashe dashi har yina dukan ?afan sa a ?asa

 Na shiga tara haka kike da barkwanci ...?

 Barkwacina yasa akecemun lover girl wannan kuma dalilin yasa nike da tarin ma?iya.... Now is your turn ,ka bani labarin kanka sannan kuma ka fada mun dalilin da yasa ka kawo Ni nan ,kuma ka fada mun me yasa kaimun ?arya kace zamuzo India inga jikin mamata ,wai ka kawo ta asibiti

 Bana ?arya har yau banga halittar da ya taSa bani tsoro da har zaisa in Soye masa wani abu in kasa faWa masa ba,soooo da gaske ne mamanki na ?asar nan kuma kafin mu tafi zamuje ki ganta....







Littafin kuWi ne
Regular 300#
VIP 500
Special 1k

Zaki biya ta katin mtn ma wannan Number 09065990265

Ko ki tura ma asusun banki na

7782217014
Mohammed Hassana,fcmb bank

Shaidar biya ta nan
09065990265






Oum Aphnan>?)?
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *B*

Na...
Oum Aphnan
'
```Littafin kuWi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```

________

 ...Sunana Mohammed Adnan J. Babana bafullatanin Yola mamana Baturiyar ?asar... katsesa Tayi da sauri

 Meye J. ?in

 Jalaludden=?
?.. jinjina kai tayi  Nice one sunan yarona na fari kenan ,Jalal sunan ?an gayu

 Bakince ?an biyu sau bakwai zakiyi ba ko kin fasa?

 No!... Hassan da Hussaini sai su koma Jalil da Jalal 

Jan Numfashi yayi  Hmm... Nayi Nursery zuwa primary 2 a 9ja Daganan sauyawar aiki ta maida babana Uganda anan na gama primary dina ,natafi turkey acan nayi secondary Wina ,Daganan na wuce U.S.A nayi karatun degree Wina na farko inda na karanci tu?in jirgin sama,a degree Wina na biyu na zama technician ...

 Yanzu ka iya tu?a jirgin sama kuma ka iya gyara shi ? jinjina mata kai yayi.

 Amma me yaja ra'ayinka na zama pilot despite all the scientific courses we have?

 challenge!... I told you na tsani mota tun ina Wan ?aramina lokacin ina schooling a Nigeria ,daga ranar da mota ta lalace ban sake hawa mota ba har yau ,infact na tsani mota ...wannan dalilin ya samun jin dole ne in koya tu?a jirgi Kinji dalili....bayan nayi degree na farko I now come to think of business ,Amma banason kasuwancin da kowa yikeyi I believe on ka bauWe a abunda mutane keyi zaka sanu...hakan ya sani shiga makarantar koyar da sana a a ?asar China ,na faWa masu kalar business Win da nikeso suka sani a hanya ,babana kuma ya ?arfafeni da jari na fara saida jirage da farko daga baya kuma har na kai matsayin da muke kai a yanzu.

 Ku nawane a wajen iyayenku? 

 Ni da ?anwata tayi aure shekaru biyu da suka wuce tana da yaro daya da mijinta yanzu haka suna Spain da mijinta 

Turo baki tayi cikin sigar shagwaSa  Uhm baka iya ba=??haka wai ake bada labari?

 Ya ya kamata in Yi?

 keep doing shaaaa...baka faWa mun ina iyayenka suke ba

 ok Iyayena suna zaune a Asokoro garin Abuja a halin yanzu ,nan ne permanent gidan mu a Nigeria amma kinsan wanda suka saba da yawo so ina jin muna da gidaje a ?asashe kusan 23 including Saudi,America,England ,India da Dubai saboda sune ?asashen da mukafi zuwa...

Abun zai baki mamaki in Nace maki na taSa aure...I mean nasha yin aure amma auren baya lasting yake rugujewa tsananin sa sati guda ,dalilin haka yasa na Webi aure na watsar ,na cigaba da Addu'a Allah ya kawo mun mata daidai Ni ,wannan dalilin yasa mutane da yawa suke ganin kamar bani da feelings ne wasu kuma suyi mun sharri suna cewa wai Ni Win Wan luwadi ne (gay) shiyasa mace bata dameni ba...but in a real sense matanne ba type Wina bane...tun Ina aure da sanin dangina yanzu ma na daina

 Kaiko wani irin matsala kenan kake dashi

 Sha'awa...jaraba....harijanci!

Rufe fuskar ta tayi da sauri

 Ki buWe fuskar ki magana muke na gaskiya da gaskiya ina fucking mace badly they use to undergo surgery Amma a banza last su da kansu suke demanding saki....ummata tanason Taga na yi aure na zauna da matata amma bata sanin dalilin rabuwar mu Ni kuma ban taba gaya mata ba

 Allah ya kyauta Ubangiji ya baka mata daidai kai 

 Ai na samu mata saidai kace Allah yasa matar nawa ta jure nauyina

 wacece ita aina take zaune kuma ,a banana island? Unguwar ?an gayu?

 =??kinason banana island ko?

Jinjina masa kai tayi kawai saboda wani abu mai suka da taji ya turnike mata rai me kamada kishi tunda ya furta mata yina da mata

 karki damu zaki iya rayuwar ki a banana island

 Ni talaka ce bazan taSa auren mijin da ya fito daga upper class ba,so ta Ina zan zauna a banana island? Wajen da ma zamushiga da mai keke ne mu cire ?war?watan ido aka hana mu shiga... tayi maganar cikin rauni idonta ya ciko da ?walla

 Me ya sauya ki nan take? 

 Babu komai wallahi...muje ka kaini wajen mamata ka maidani makaranta mun dade tare nasan daga yau bazamu sake haduwa ba ko? Matarka bazata yarda ba

 hmm kishi=??

 Kishi>?(?? Dawa zan kishi

 Ni mana

Girgiza masa kai tayi  A'ah

 ok ya isa ,baki tambayeni me najeyi a garinku ba kuma ya akayi na dauko Ummanmu na kawo ta asibiti

Tagumi tayi ta zuba masa idon da tara masa ?walla duk karsashinta ya tafi

 Tun da muka rabu dake a ranar farko na haduwarmu naji na kwadaitu da Son kasancewa dake kawai surarki ta burgeni komai naki mai kyau ne ,gashi na bukaci sanin wani abu a kanki Kinki bani haske sanadiyyar hakan ,naje school dinku aka bani bio-data dinki,naje har garinku ,ban taSa sanin talauci ba sai a ranar ,naso a bani umma in Tafi da ita nearest Asibiti fafur en rugan suka ?i .nikuma abun ya dameni don haka naje nayi magana da Sarkin Gombe wanda ya kasance Aminin babana,yazo har ruganku yayi masu

1 / 13